Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Bidiyan Tsaraichin Yasa An Tsare Jarumai Da Wani Dirakta/Chuchu Ta Musanta Zargin Da Ake Mata

A Yau Muka Sami Wani Labarina Yadda Aka Tsare Wata Jaruma Da Wani Jaruma Harda Wani Dirakta Na Masa'antar Kannywood A Shalkwatar Yan Sanda Dake Bompai Bisa Zargin Daukar Bidiyan Tsaraichin Wata Budurwa

Freedoms Radio Ta Rawaito Cewar Da Fara Wata Jarumar Kannywood Tayi Karar Kawarta Bisa Zargin Daukar Bidiyanta Babu Kaya A Jikinta A Lokacin Da Ta Fito Daga Wanka 

Saide Bayan Binciken Da Yan Sanda Suka Fara Sun Kamo Wani Tsoho Daga Yobe Jihar Daya Daga Cikin Jarumar Harda Wani Dirakta Da Jarumi A Masana'antar Mai Lakabi Da Cinaka

Diraktan Ya Kasance Saurayin Daya Daga Cikin Jaruman Ne Da Har Ya Aika Da Tambaya Amma Daga Bisani Sai Ya Koma Wajen Kawarta Jin Hakan Yasa Take Ganin Kamar Tayi Mata Sinachin Ne Dalilin Hakan Yasa Ta Turawa Wannan Diraktan Bidiyan Tsaraichin Kawar Tata Tare Da Jarumi Cinaka

Ana Zargin Ta Sanadiyyar Cinakane Bidiyan Ya Yadu A Can Mahaifarta Wato Jihar Yobe Saide Shi Kuma Dattijo Da Aka Kamoshi Tare Dasu Shi Abokin Tsohon Mijin Jarumar Ne Da Ake Zargin Ya Cigaba Da Yada Bidiyan A Jihar 

A Yayin Da Aka Cigaba Da Wannan Bincike Ne Sai Kuma Aka Ci Karo Da Labarin Jana'izar Dattijon Da Ake Zargin Da Kara Yada Bidiyan Inda Ake Tunanin A Wajen Yan Sanda Ya Rasu Ko Kuma Saide Ya Koma Gida

Saide Wannan Labarin Yayi Kama Da Tsohon Labarin Da Ya Faru Da Wata Jarumar Da Bazamu Fadi Sunanta Ba Shekaru Biyu Da Suka Gabata Inda Bidiyan Nata Yayi Yawa A Kafar Sadarwa Daga Bisani Kuma Aka Goge Bidiyan Da Fatan Allah Ya Tsare Mu Daga Aikata Alfasha.

Anan Kuma Hafsat Chuchu Ce Ta Musanta Zargin Da Ake Mata Kan Kisan Nafi'u Wadda A Gaban Yan Sanda Ta Amsa Laifin Nata Saide Da Aka Je Kotu Sai Ta Musanta Zargin Da Ake Mata

Daman Wani Lauya A Shafin TikTok Ya Bayyana Cewar Amsa Laifi Gaban Yan Sanda Bashi Yake Nuna Cewar Ana Zuwa Kotu Za'a Zartar Da Hukunchin Kan Mutum Ba Har Sai Ya Yarda Da Zargin Da Ake Masa Kuma Hakan Ne Ya Faru Da Fatan Gaskiya Zatayi Halinta A Wannan Shari'ar Inda Suma Shafin Garkuwan Arewa Yin Wata Wallafa Kamar Haka

Kalli Cikakken Bidiyan Anan


Comments

Popular posts from this blog

Ankai Sheikh Aminu Daurawa Bango Yayi Murabus Daga Kan Shugaban Hukumar Hisbah Na Jihar Kano