Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Dinnar Bikin Yar Ahalin El Rufai Da Wani Baturai Musulmi Mai Suna Abubakar Da Auri Hafsat

Kamar Yadda Wannan Tasha Tamu Mai Albarka Ta Hausapro Tv Ta Saba Kawo Muku Bidiyoyin Biki Na Yayan Manya Da Wadda Ya Dauki Hankali A Yau Muna Tafe Da Wani Bidiyan Bikin Wani Baturai Mai Suna Abubakar-Nate Da Auri Hafsat Wadda Shi Ya Kasance Baturai Ita Kuma Bakar Fata

A Wajen Taron Daurin Auren An Hangi Tsohon Gwamna Jihar Kaduna Nasiru El-Rufai Da Dansa Sun Halirchi Wajen Bikin Da Ya Nuna Suna Da Alaqa Da Auren

Kalli Bidiyan Anan



Wannan Auren Yayi Matukar Burgewa Da Abin A Yaba Domin Masoyan Sun Nuna Suna Matukar Kaunar Juna Da Fatan Allah Ya Basu Zaman Lafiya Da Samun Zuri'a Dayyaba.

Comments

Popular posts from this blog

Ankai Sheikh Aminu Daurawa Bango Yayi Murabus Daga Kan Shugaban Hukumar Hisbah Na Jihar Kano