Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Gaskiya Al'amari Kan Dalilin Da Yasa Ahmad xm Zai Auri Wata Akasin Tsohuwar Budurwarsa Safeera

A Satinnan Kafar Sadarwa Ta Karade Da Maganar Auren Ahmad xm Matashin Dan Kasuwar Crypto Currency Wadda Yayi Suna Ta Sanadiyyar Yawan Posting Din Hotunan Tare Da Bidiyan Sa Da Wata Budurwa Mai Suna Safeera Yar Social Midiya

Ahmad Da Safeera Suna Yawan Posting Na Hotuna Da Bidiyan Su Cikin Yanayin Wadda Ake Tunanin Ma'aurata Ne Wasu Nayi Musu Kallon Kamar Ba Hausawa Ba Domin A Cikin Bidiyan Ana Ganin Yadda Yake Ruguma Tare Da Sibantar Matashiyar

Koda A Kwanakin Baya Anyi Ta Rade Radin Maganar Auren Matashin Da Safeeran Inda Harda Wani Hotuna Mai Kama Da Pre-wedding Picture Nasu Ne Ya Bayyana Amma Satinnan Sai Akajin Akasin Haka Inda Aka Hangin Katin Gayyatar Aurensa Da Wata Da Ba Safeeran Ba

Da Dama Daga Sohiyal Midiya Na Gani Ya Yaudareta Wasu Kuwa Na Ganin Laifinta Kasancewar Ta Na Mace Amma Ta Bari Yake Taba Jikinta Ba Tare Da Ya Zamo Mijinta Ba Domin Koda Yaushe Yakan Iya Canza Ra'ayinsu Zuwa Wajen Ta Sai Kuma Hakan Ta Faru Inda Zaiyi Wuff Da Wata
Saide A Bangare Biyu Mun Sami Wani Labari Daga Bakin Abis Fulani Da Abdool Gaya Dake Nuni Da Cewar Genotype Dinsu Ne Bai Dace Ba Kasancewar In Akayi Auren Zasu Na Samu Yaya Masu Sickle Cell Kamar Yadda Zakuji Daga Bakinsu




Ahmad Ya Kasancewar Genotype Dinsa A S Ne Itama Haka, A Kimiyance In Sukayi Aure Zasu Na Haifar Yaya Masu Cutar Sickle Cells Da Fatan Allah Ya Hada Kowa Da Rabonsa Ameen.

Comments

Popular posts from this blog

Ankai Sheikh Aminu Daurawa Bango Yayi Murabus Daga Kan Shugaban Hukumar Hisbah Na Jihar Kano