Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Labarina Wata Daliba Mai Ban Tausayi Da Ta Rasa Rayuwarta Sanadiyyar Sakacin Mahaifanta

Kamar Yadda Kuka Sani A Wannan Zamanin Da Muke Ciki Yawan Lalatacewar Tarbiyar Yara Yana Farowa Ne Daga Cikin  Gidansu Inda Wasu Kawayen Yayansu Ko Kuma Yan Uwansu Kai Zama Sanadiyyar Lalalacewarsu

Saide A Wannan Karan Mu Sami Wani Labarin Mai Ban Takaichi Ta Yadda Masu Hidima Ga Gida Sukayi Sanadiyyar Lalalacewar Wata Yarinya Har Yayi Sanadiyyar Rasa Rayuwarta

Kafarmu Ta Samu Labarina Ne Daga TikTok Inda Akayi Tattaunawa Da Malamar Su Yarinya Take Mai Bada Labarina Abun Da Ya Faru Da Ita Wato Yarinyar Kullum Ta Zo Aji A Karkace Take Zuwa Sannan Kuma Bata Daddewa A Zauna Sai Ta Tashi Kuma Ba Kullum Take Zuwa Makarantar Ba

Malam Ta Tambayi Yarinya Ko Miye Dalilinta Na Son Kin Zuwa Makaranta Sannan Kuma Take Kin Zama A Class Sai Ta Fadawa Malamar Zan Sameki A Ofis Na Gaya Miki Wannan Maganar Sai Ni Dake Kade..

Yarinya Tana Shiga Ofis Din Malamar Tasu Sai Ta Cire Zaninta Da Yake Jikinta Abinda Malamar Ta Fara Ganin A Jikin Yarinyar Shine Famfas A Jikinta Sai Ta Tambayar Yarinyar Mai Yake Faru?

Sai Yarinya Ta Cire Famfas Din Da Yake Jikinta Nan Take Tsutsutsi Kai Fitowa Daga Jikinta Sai Malamar Ta Tambayeta Wannan Fa?

Sai Yarinya Tace Gaskiya Mommy Kin Ga Dai Babu Alamar Talauchi A Jikina Ko! Malamar Tace Haka Ne, Sai Tace To Wannan Abu Sakaci Ne Irin Na Iyaye..

Yarinya Tace Lokacin Da Iyaye Suka Yarda Da Masu Aiki A Gida To A Wannan Lokacin Ne Wani Ya Sami Damar Da Yake Amfani Da Ita Ta Anus Nata Wato Ta Baya, Yana Amfanin Da Ita Ta Haka Har Ta Zamo Professional Akan Wannan Dayen Aikin, Takan Fita Waje Wani Yayi Amfani Da Ita Ta Haka Sannan Kuma Tana Samun Kudi Ta Wannan Hanyar..

Ta Sanadiyyar Haka Ya Zamo Yanzu Anus Nata Yakan Fitar Da Tsutsa, Hakan Yasa Take Yawan Rashin Lafiya Kuma Bata Iya Zama Daidai .


Malamar Nan Take Ta Tambayeta Tana Zuwa Asibiti Ta Gaya Mata Eh Tana Zuwa Har Ita Da Kanta Malamar Ta Kaita Asibiti Ta Hada Ta Wani Domin Magance Wannan Matsalar Amma Kash Abun Ya Ci Tira.

Daga Karshe De Yarinya Ta Rasa Rayuwarta Ta Sanadiyyar Wasa Da Rayuwar Ta Da Yarinyar Tayi Kuma Ta Maida Karuwanchi Sana'ar Ta Ake Amfanin Da Ita Ta Kowane Bangaren Ta Anus Da Vaginal Nata..
Subhanillahi Ya Kamata Iyaye Su San Wayanda Zasu Dauka Aiki Domin Tarbiya Tana Iya Fara Baci Daga Gida Ne Da Fatan Allah Ya Shirya Damu Shirin Addinin Musulunchi.....


Comments

Popular posts from this blog

Ankai Sheikh Aminu Daurawa Bango Yayi Murabus Daga Kan Shugaban Hukumar Hisbah Na Jihar Kano