Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Yadda Ƴan bindiga suka ƙona mata da sirikarta da yara biyu a Sakkwato

Wasu ƴan bindiga sun kona wata mata tare da da sirikarta da kuma ‘ya’yanta biyu da ransu a wani harin da suka kai a garin Sakkwato.

Daily Nigerian ta rawaito cewa an ce ƴan bindigar sun kai harin ne a kauyen Kurya da ke karamar hukumar Rabah a jihar da misalin karfe 8:30 na yammacin ranar Lahadi, inda suka kashe mutanen kauyen 12 tare da sace mata uku.

Wani mazaunin yankin, Yusuf Garba ya ce daya daga cikin wadanda aka sace ta rasa mijinta a harin

Daga cikin wadanda aka kashe akwai wata mace daya da aka kona ta mutu tare da surukarta da ‘ya’yanta biyu a cikin dakinsu,” in ji shi.

A cewarsa, daga baya maharan sun yi wani kazamin fada da sojoji.

“Muna zargin su ma sun yi asara mai yawa saboda mun ga jini a inda suka ajiye babura. Amma kun san ba sa barin gawarwakinsu a baya,” inji shi.

Sai dai rundunar ƴan sanda a jihar ta tabbatar da mutuwar mutane bakwai yayin harin.
Kakakin Rundunar ’Yan sandan Jihar Sakkwato, ASP Ahmed Rufa’i, ya kara da cewa suna ci gaba da

Comments

Popular posts from this blog

Ankai Sheikh Aminu Daurawa Bango Yayi Murabus Daga Kan Shugaban Hukumar Hisbah Na Jihar Kano