Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Abubuwa 6 Da Budurwa Bata Yiwa Kowanne SAURAYI, Sai Wanda Take Matukar SO Da Gaske Har zuciya.

domin gane budurwar da take nuna alamun sonta na gaskiya! Abubuwa 6 Da Budurwa Bata Yiwa Kowa, Sai
Saurayi Da Take Masifar SO Har Cikin Zuciya.

furta Kalmar ina SONKA ina KAUNAR ka, Karya ce da baki zai iya furtawa a kowanne lokaci a kowanne yanayi.

Amma nunawa ko yin abubuwan nan 6 ba abune da baki zai iya karya akan su.

Hasalima binciken masana halayyar dan adam ya tabbatar da mata na iya yin su ne kawai yayin da suke matukar son mutum da gaske har zuciya.

Kana da budurwa? To Wannan bidiyan
musamman naka ne! Bari muga aciki nawa take nuna ma! ka rubuta mana acomment muga ni.
mun gode dan allah kuyi mana subscribe karamar channel ce muna neman goyan bayanku fiye da komai a yanzu.



Comments

Popular posts from this blog

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Wasu sirrikan mata guda 10 daya kamata ku sani wanda ba kowane namiji ne ya sansu ba