Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Abunda Ya Kara Sa Mutane Kokanto A Shirin Labarina Season 8 Episode 6

Mutanen Na Cigaba Da Dakun Kallon Shirin Labarina Na Wannan Satin Inda A Satin Da Ya Gabata Aka Bar Masu Kallo Da Kokanto Shin Al'amin Ya Dafe Kudaden Da Jamila Tayi Masa Tayi Na Canye Kudirin Auren Maryam Ne! Ko Kuma Al'amin Mai Kudi Ne?

Akwai Abubuwa Mabambanta Da Suka Daure Kan Masu Kallo Na Farko Al'amin Yana Nuna Bakin Talauchi Sa, Na Biyu Kuma Ganin Yadda Akaga An Kai Maryam Wani Katafaren Gida Sannan Kuma A Cikin Gida Ta Hangin Faruk Ya Fito Daga Falo Tare Da Bayyana Mata Wannan Gidanki Ne?

Wannan Abu Yayi Matukar Daukan Hankali Tare Da Sa Masu Kallon Shirin Ko Kanton Inde Al'amin Ya Karbi Kudin Faruq Don Sayar Da Soyayyar Maryam To Ya Tabbata Maganar Da Ake Cewa Na Namiji Ba Dan Koyo Bane, In Ko Al'amin Mai Kudi Ne Tofa Gaskiya Kaso 95 Na Mata Bazasu Iya Cin Wannan Jarrabawar Ba.

Aminu Saira Ya Kara Rikita Hankalin Masu Kallo Shirin Labarina Inda Ya Wallafa Wata Magana Dake Alakanta Al'amin A Matsayin Ya Dafe Wannan Kudaden Da Faruq Ya Turo Maryam Ta Bashi Don Siye Soyayya Maryam Dake Matukar Kaunar Sa Inda Ya Wallafa

Saide Mabambanta Mutane A Kafar Sadarwa Na Facebook Sun Fara Sharhin Kan Wannan Film Inda .
Shirin Labarina De A Yawanchin Sati Sai An Fara Sakin Kadan Daga Cikin Shirin Sannan Sai A Saki Cikakken Film Din Domin Bawa Masu Kallo Shirin Satar Amsa  Abunda Sai Faru ,Amman A Wannan Satin Domin Kara Rikita Hankalin Mutane Sai Aka Ga Akasin Haka Da Fatan Allah Yasa Al'amin Kar Ya Bawa Maza Kunya....



Comments

Popular posts from this blog

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Wasu sirrikan mata guda 10 daya kamata ku sani wanda ba kowane namiji ne ya sansu ba