Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Da Dumni-Duminsa: Sojoji sun tarwatsa sansanin yan bindiga tare da ceto mutane 35 da suka yi garkuwa da su a jihar Katsina

Rundunar sojin Najeriya a jihar Katsina sun ceto mutane 35 daga hannun yan bindiga wadanda aka sace garin Tashar Nagulle da ke karamar hukumar Batsari a jihar Katsina.

Katsina Reporters ta samu cewa, Sojojin sun tatattaki maboyar yan bindigar ne bayan sarmun bayanan sirri inda suka tarwatsa maboyar yan bindigar tare da kubutar mutanen da suke tsare da su boye a cikin dakuna.

Daga cikin mutanen da sojojin suka kubutar akwai matan aure da maza da kananan yara wanda suka ce dawa ce kadai abincin da ake basu a kowace rana, kamar yadda Alfijir Radio suka ruwaito.
A makon da ya gabata ne, tun a ranar Lahadi 21 ga watan Janairu 2024. yan bindigar suka warni hari a kauyen Tashar Nagulle inda suka yi garkuwa da mutum 35 zuwa daji kuma suka bukaci a basu Naira miliyan 60 a
matsayin kudin fansa.

Shugaban karamar hukumar Batsari Alhaji Yusuf Mamman Ifo, shi ne ya tabbatar da kubutar da mutanen 35 da sojojin suka yi inda ya ce ana duba lafiyarsu kafin daga bisani a maida su ga iyalansu.

Har kawo wa yanzu dai rundunar sojojin ba ta yi wani karin bayani akan bukatar da mutanen ko kashe wasu daga cikin yan bindigar ba.

Comments

Popular posts from this blog

Ankai Sheikh Aminu Daurawa Bango Yayi Murabus Daga Kan Shugaban Hukumar Hisbah Na Jihar Kano