Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Daga Karshe Yusuf Gagdi Ya Dauki Mataki Kan Sadiya Marshall Data Bata Sunan Matarsa Layla Othman

Yusuf Adamu Gagdi ya dauki mataki a kan wata Sadiya Marshall wanda ake zargi ta bata sunan mai dakinsa, Layla Ali Othman 'Dan majalisar tarayyan ya yi maganganu da- dama a dandalin X jim kadan bayan taya sahibarsa murnar cika shekara 38 da haihuwa.

Hon. Yusuf Adamu Gagdi ya shaidawa mabiyansa a shafinsa matar da tayi bidiyo a kan mai dakinsa, tana hannun jamian tsaro.

A cewar Gagdi, idan Sadiya Marshall ta ji matsa, za ta fito da hujjojin da ta ke ikirarin tana da su a kan zargin da take yi wa matarsa.

Muddin ta gagara fito da hujojin, dan siyasar yace wannan mata za ta dawo ta karyata kanta kamar yadda ta jefi Layla da zargi.

"Ku tambayi inda ta ke a yanzu.. za ta sake yin magana da bakinta, ta janye kalaman da tayi a kan matata,Ba zai yiwu ta kasance a tsare na kwanaki biyu kuma ya zama ba ta fito da hujjojin da ta ke ikirari kan matatata ba."

Ya Kara Da Cewa Ku rike kalamai na, zan tabbatar ta je gidan yari idan ba ta fito da bidiyoyi, hotuna, sakonni da faifen muryan mai dakina ba.

Yusuf Adamu Gagdi Gagdi ya bugi kirji yana cewa ba da wani da ke daure ba, babu wata hujja da za a fito da ita na amayarsa da wani mahaluki a kan kasa.

Da ya cigatba da magana a kafar sadarwan zamanin, dan majalisar na APC yace sai da a fadi duk abin da za a fada, dole ya kare matarsa.
Wannan Maganar Na Fitowa Bayan Da Wani A Shafin x Mai Suna Unknown Yayi Masa Tambaya Kan Case Din Matar Tasa A Lokacin Yake Taya Matartasa Munar Zagayowar Haihuwar Ta




Sadiya Marshall De Ta Jefi Layla Da Kalama Marasa Dadi Wadda Hakan Ya Bata Masa Ran Da Duk Miji Sai Kare Matarsa Akan Irin Wannan Kalaman Da Fatan Allah Ya Kiyaye Gaba Ameen 

Comments

Popular posts from this blog

Ankai Sheikh Aminu Daurawa Bango Yayi Murabus Daga Kan Shugaban Hukumar Hisbah Na Jihar Kano