Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Farin Ciki Mutanen Kano Kan Nasarar Abba /An Hangin Sunan Ali Nuhu A Jerin Sabin Mukami

A Yau A Yayin Da Mutane APC Ke Shirin Ganin Yadda Zata Kaya Tsakanin Abba Kabir Da Yusuf Gawuna Da Wata Kotu Ta Anya A Matsayin Shine Zabeben Gwamnan Jahar Kano Akasin Abba Gida Gida Da Hukumar Zabe Ta  Bayyana A Farko A Matsayin Zaben Gwamnan Jihar Kano Na Shekarar 2023 Sai Kotun Ƙolin Ta Gara Tabbatar Da Nasarar Abba Gida Gida

A Yayin Da Mutanen Gawuna Na Ta Rubutun Gawuna Is Coming Sai Kuma Kotun Ƙolin Ta Tabbatar Da Nasara Abba Gida Gida Kamar Yadda Hukumar Zabe Ta Ayyanashi A Farko Inda Daga Nan Kuma Yan Jam'iyyar Anpp Yin Murna Nasarar Da Sukayi A Kotu

Da Fatan Allah Ya Taya Riko Ameen Anan Kuma An Hangin Suna Jarumi Kuma Dirakta A Masana'antar Kannywood Ali Nuhu A Matsayin Managing Director Of Nigerian Film Cooperation A Sabon Nadin Da Tinubu A Yau 





Inde Muke Taya Jarumin Kuma Dirakta Ali Nuhu Murna Da Fatan Shima Allah Ya Tayashi Riko Ameen.

Comments

Popular posts from this blog

Ankai Sheikh Aminu Daurawa Bango Yayi Murabus Daga Kan Shugaban Hukumar Hisbah Na Jihar Kano