Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Hanyoyi 5 Na Samun Saukin Tsadar Rayuwa A Najeriya

Shawarwari kan yadda za a samu sauki a wannan yanayi na tsadar rayuwa Hauhawan farashin kayan masarufi a Najeriya ya jefa iyalai da dama cikin halin ni-yasu.

Janye tallafin man fetur da gwamnati ta yi shi ne babban dalilin tashin gwauron zabon abubuwa a kasar; ko da yake wani masannin tattalin arziki, A.G Mukhtar, ya bayyana cawa karin haraji da tashin farashin canjin Dala sun taimaka wajen hauhawan farashi a
kasar.


A kan haka ne ya ba ba da wadannan
shawarwari kan yadda za a samu sauki a wannan yanayi na tsadar rayuwa.

1- Takaita kashe kudi Mukhtar ya ce akwai bukatar al'ummar Najeriya su rika lissafi su guji yin saye-saye barkatai, da haka ne za a adana kudade, a kuma rage wai nauyi biyan abubuwan da aka saya.

2- Hakura da kayan alfarma

Masanin ya kuma jaddada muhimmanci a hakura da sayen kaya na alfarma, a koma amfani da wadanda za su maye gurbinsu.

He said, "Avoid spending on things that are frequently used especially if their prices skyrocket except if they are a necessity like payment of medical bills."

3- Daina tafiye-tafiye barkatai

Kamata ya yi a halin da ke ciki a hakura da tafiye-tafiye da ba na dole ba, kamar na yawon bude ido, gara a adana kudin da za a kashe domin wasu bukatu da ke iya tasowa.

4- Kara hanyoyin samun kudi Samun wasu hanyoyin samun kudaden shiga banda albashi zai taimaka sosai.
5- Zuba jari Su daure su rika sanya jari da kasuwanci mai riba, mai maimakon kashe kudadensu barkatai. Da haka ne za su rika samun wasu kudaden gudanar da harkokinsu na yau da kullum.

Comments

Popular posts from this blog

Ankai Sheikh Aminu Daurawa Bango Yayi Murabus Daga Kan Shugaban Hukumar Hisbah Na Jihar Kano