Shirin Labarina Ya Kafa Tarihin Da Babu Wani Series Film A Wannan Ƙarni Daya Fi Shi Yawan Masoya Kasancewar Yadda Ake Nuna Basira A Cikin Shirin Don Ilimantarwa Tare Da Nishadantar Da Masu Kallo Inda A Kwana Daya Ya Samu Sama Da Maziyarta Miliyan Daya
Watched The Full Video
Koda A Satin Da Ya Gabata Ya Rikita Masu Kallon Shirin Ta Yadda Ake Nuna Alomin Al'amin Ya Dafe Kudaden Da Faruq Yayi Masa Tayi Na Siye Soyayyar Maryam Da Ta Nuna Maso Matukar Kauna
Duk Da An Nuna Al'amin A Matsayin Talaka Amma Aka Kaita Gidan Da Yafi Karfin Su Faruq Da Alhaji Lawan Mijin Jamila Anty Zilama Kuma Aka Hangin Faruq Ya Fito Daga Gidan Yana Mai Karbar Maryam Hanu Bibbiyu
Saide Abun Mamakin Da Dauki Hankali Da Ya Faru A Cikin Shirin Shine Inda Akaga Ma Dukkansu Faruq Da Lawan Direbobin Al'amin Ne Da Ake Wa Lakadi Da Mai Nasara
Maryam Wadda Ta Zamto Yar Sa'a A Cikin Shirin Tayi Matukar Rudewa Kasancewar Ganin Yadda Aka Kaita Gida Na Alfarmar Da Yasa Masu Rakiyarta Harda Jamila Sumbatun Tunda Aka Haifasu Basu Taba Shiga Gidan Alfarma Ba Irin Wannan ,Ita Ko Amarya Ta Kagu Taka Angonta Domin Ba Arzikinsa Bane A Gabanta
A Yayin Da Masu Kallo Ke Son Ganin Irin Murnar Da Maryam Zatayi Na Ganin Wadda Take So Ashe Mai Arzki Ne Sai Akasin Haka Ya Faru Inda Maryam Ta Ce Masa Ya Raina Mata Hankali Kasancewar Yadda Yake Nuna Mata Tsiyarsa A Fili Amma Ashe Alhaji Arzikane
Maryam Ta Koma Gida Amma Mahaifiyar Maryam Bata Goyi Bayan Rashin Bin Maganar Mijinta Da Tayi Ba Ta Nuna Cewa Kamata Yayi Ta Saurari Uzurinsa Ba Ta Yanke Hukunchi Ba Sannan Ta Tambayeta Har Yanzu Tana Sonsa Maryam Ta Amsa Da Eh Wannan Na Tabbatar Da Maryam Zata Zamo Yar Autar Mama
Daga Karshe De Maryam Tana Komawa Gidan Mijinta Domin Morar Soyayya Da Alhaji Mai Nasara Ita Kuma Jamila Anty Zilama Dole Ta Cigaba Da Zama A Matsayin Matar Direban Talakan Da Taki A Baya Wannan Shi Ake Kira Da Ta Laiko Ta Koma
Wannan Fin Din Ya Kowar Da Darasi Ne Ga Mata Masu San Abu Duniya Inda Daga Karshe Sukeyi Biyun Babu , Babu Mai Kudin Sannan Talakan Da Suke Walakantawa Allah Yakan Azurtashi Ko Kuma Yayi Haka Ne Domin Samun Soyayyar Gaskia.
Ammafa Gaskiya Ba Lallai A Cikin kaso 💯 Na Mata Da Gyar Ne Kaso 5 Zasu Iya Cin Wannan Jarrabawa , Saide Mun Jin Labarina Wata Budurwa Bayan Kallo Wannan Shirin Dan Ga Ruwa Yayi Mata Magana Tayi Banza Dashi Amma Da Ta Tuno Shirin Labarina Sai Ta Koma Suka Daidaita Tsakanin Su
Amma Fa Alamun Kushi Yana Daga Mai Kibi Kar Mata Su Fara Rububin Yar Garuwa Su Kuma Matasa Masu Kudi Ana Musu Kallon Direbobi Wannan Shiri Ne Akasin Yadda Kike Tunanin Zai Faru A Gaske Domin Zamani Ya Canza Ko A Kallah Jikin Mutum Ana Gane Mai Kudi Kawai Yan Mata Ayi Soyayya Gaskia,Da Fatan Allah Ya Azurtamu...
Comments
Post a Comment