Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Kalli Shirin Labarina Season 8 Episode 6 Original

A Wannan Satin Ne Ake Dakun Ganin Shirin Labarina Da Season 7 Episode 6 Da A Satin Da Ya Gabata Aka Bar Masu Kallo Shirin Baki Bude Ganin Yadda Yazo Da Sabon Salo Da Ake Tunanin Shin Al'amin Mai Kudi Ne Ko Kuma Ya Dafe Kudaden Da Akayi Masa Tayi Ne 

Ka De Cigaban Shirin Anan Kasa


Comments

Popular posts from this blog

Dare Daya Allah Kanyi Baturai Rarara Ya Gwangwaje Fatima Mai Zogale A Wajen Dinnar Wakar

Shawarwari da hanyoyin da zakabi da zasu taimaka maka wajen daina aikata istimna'i.