Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Me Ke Shirin Faruwa A Shirin Labarina Season 6 Kodai Al'amin Deal Ya Fada Ya Amshi Miliyan Goman Faruk

Shirin Labarina Na Cigaba Da Samun Karuwa Masoya Ta Yadda Kowa Ne Sati Aminu Saira Yake Rikita Tunanin Masu Kallon Shirin Inda Duk Karshen Sati Yake Zuwa Da Sabon Salon Da Sai Masu Kallo Sunyi Dakon Zuwa Satin Gaba Domin Ganin Yadda Zata Kaya

A Wannan Satin Yayin Da Mutane Ke Ganin Kokarin Maryam A Cikin Shirin Ta Yadda Al'amin Ke Nuni Bakin Talauchi A Cikin Shirin Da A Karshe Ma Koda Gidan Haya Bai Cika Kudin Gidan Ba Sai Ta Kira Mahaifinta Domin Agajin Gaggawa Sai Akaci Karo Da Sabon Al'amarin Da Yayi Matukar Daukar Hankali

Yayin Da Maryam Ke Shirin Shiga Dakin Gidan Hayan Ne Sai Wasu Matasa Sukazo Domin Daukarta Zuwa Gidan Da Zato Zauna Akasin Gidan Da Take Tunanin Zama

Yayin Da  Aka Keta Gidan Maryam Tayi Matukar Mamaki Yadda Aka Kaita Katafaren Gida Wadda A Tunanin Ta Ita Da Kawarta Jamila Basu Tama Tsammani Shiga Irin Wannan Gidan Ba Baranta Al'amin Da Yake Nuna Bakin Talauchi A Cikin Shirin A Ina Ya Samu Wannan Gidan?

Wannan Abu Yayi Matukar Daukar Hankali Inda Mutane Ke Gani Dayan Biyu Kodai Al'amin Mai Kudi Ne Su Kuma Faruk Da Mijin Jamila Yaran Al'amin Ne Ya Turosu Domin Kwada Imaninsu Jamila Da Maryam Ko Kuma Deal Ya Fada Wato Al'amin Ya Dafe 10M

Saide Domin Kara Rikita Tunanin Masu Kallo Aminu Saira Ya Wallafa Hotan Al'amin Tare Da Yin Rubutu Kamar Haka



Wannan Maganar Ya Tada Cece Kuce  A Shafin Nasa Inda Mutane Sama Da Dubu Ne Suka Turo Da Sako A Sahen Sa Na Tsokaci Ga Kadan Daga Cikinsu.

To Allah Ya Kyauta A Naku Tunanin Masu Sauraranmu Shin Me Kuke Tsammanin Gani A Wannan Satin?

Comments

Popular posts from this blog

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Wasu sirrikan mata guda 10 daya kamata ku sani wanda ba kowane namiji ne ya sansu ba