Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Sakon Da Mijin Layla Othman Ya Turo Mata/Har Yanzu Akwai Soyayya Tsakanin Maimuna Da Gwanja

Kamar Yadda Kuka Sani A Satinnan Ne Ake Ta Tattauna Batun Kan Rikichin Layla Usman Da Kawarta Sadiya Marshall Inda Sadiyan Ta Fito Tana Yiwa Layla Tonon Sililin Da Wasu Ke Ganin Haka Sai Taba Martaba Aurenta

Saide A Yayin Da Wuta Ke Cigaba Da Kunuwa Ne Layla Usman Ke Murna Zagayowar Ranar Haihuwarta Inda Cikin Alfari Mijin Nata Mai Suna Hon Yusuf Adamu Gagdi Ya Turo Mata Da Sakon Sako Kamar Haka


Wannan Sakon Yayi Matukar Burgewa Mutane Kasancewar Yadda Labarin Rikichin Nata Da Sadiya Yayi Yawo A Kafar Sadarwa Da Fatan Allah Ya Kara Basu Zaman Lafiya Ameen Anan Kuma Mutane Na Cigaba Da Bayyana Ra'ayoyinsu Kan Wani Bidiyo Da Tsohuwar Matar Ado Gwanja Maimuna Ta Wallafa A Shafin Na Instagram Tare Da Rubuta

Saide A Cikin Bidiyan Da Ta Wallafa Mafi Akasari Tsohon Mijinta Ado Gwanja Ake Nuniwa Nan Fa Mutane Sun Cika Da Yi Musu Addu'ar Allah Ya Daidaita Tsakaninsu Kasancewar Yar Da Ke Tsakanisnsu








Comments

Popular posts from this blog

Ankai Sheikh Aminu Daurawa Bango Yayi Murabus Daga Kan Shugaban Hukumar Hisbah Na Jihar Kano