Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Sakon Mopan Ga Ali Nuhu Bayan Shigarsa Gidan Gwamnati/Mu Tsalake Rijiya Da Baya Cewar Sarkin Waka Naziru

A Satin Da Ya Gabata Ne Shugaban Kasa Tinibu Ya Ayyana Jarumi Kuma Dirakta A Masana'antar Kannywood Ali Nuhu A Matsayin Shugaban Hukumar Tace Fina Finan Na Fadin Kasar Nijeriya Inda Ƙungiyar Ta Mopan Ta Turo Wa Jarumin Sakon Taya Murna Kamar Haka "Mu na taya ka murna game da nadin da Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi maka a matsayin Manajin-Darakta na Hukumar Shirya Finafinai ta Nijeriya.

"Mu na matukar alfahari da nasarorin da ka samu da su ka zama abin koyi a masana'antar shirya finafinai,"Mun yi amanna nadin da aka yi maka zai bunkasa masana'antar shirya finafinai ta Nijeriya.

"Mu na fatan Allah ya kare ka, ya kuma yi maka jagora wajen sauke nauyin da ya rataya a wuyan ka,"Mun yaba da kokarin ka wajen ciyar da harkar fim gaba a Afirka, musamman masanaantar Kannywood.

"Mu na alfahari da kai bisa nasarorin da ka samu da kuma martabar da ka kawo wa Kannywood,"Mu na godiya da fahimta, jajircewa, da kuma kasancewar ka abin koyi ga matasan Nijeriya, musamman matasan Arewa da baki dayan mu a kungiyar MOPPAN"
Da Fatan Allah Ya Tashi Riko Amin Anan Kuma Mawaki Kuma Jarumi  A Shirin Labarina Nazir Ahmad Wadda Akafi Sani Da Sarki Waka Ne Ya Fitar Da Wata Bidiyo Mai Take Mun Tsalake Rijiya Da Baya Kamar Yadda Zakuga Bidiyan Yanzu


Comments

Popular posts from this blog

Ankai Sheikh Aminu Daurawa Bango Yayi Murabus Daga Kan Shugaban Hukumar Hisbah Na Jihar Kano