Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Ali Nuhu Ya Bayyana Babban Kudirinsa Akan Masana'antar Kannywood Yayin Da Yake Godiya A Lokacin Liyafarsa

A Jiya Ne Masana'antar Kannywood Ta Hadawa Daya Daga Cikin Jarumai Kuma Dirakta A Masana'antar Ali Nuhu Kasancewar Babbar Kujerar Da Ya Samu Na Shugaban Yan Film Na Fadin Kasar Nijeriya Baki Daya Daga Shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu

A Yayin Da Yake Mika Sakon Godiyarsa Ga Dubban Masoyan Sa Ali Nuhu Ya Bayyana Kudirinsa Na Son Jarumai Da Wasu Dake Aiki A Karkarshin Masana'antar Da Su Tafi Karin Karatu Domin Zama Nagartattun Akan Aikin Su
Jarumin Ya Mika Sakon Godiyarsa Ga Shugaban Kasa Harda Mataikinsa Kashim Shatima Da Kuma Wata Minista Amma Ance Waka A Bakin Mai Ita Tafi Daddi Ga Bidiyan Ne Sai Ku Saurari Abunda Yake Fada 



Comments

Popular posts from this blog

Ankai Sheikh Aminu Daurawa Bango Yayi Murabus Daga Kan Shugaban Hukumar Hisbah Na Jihar Kano