Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Ankai Sheikh Aminu Daurawa Bango Yayi Murabus Daga Kan Shugaban Hukumar Hisbah Na Jihar Kano

A Yan Kwanan Nan Ne Hukumar Hisbah Reshen Jihar Kano Take Dauki Ba Dadi Kan Jaruman TikTok Dake Shigar Bidila Tare Da Maganganu Batsa Da Kan Iya Bata Tarbiyar Yaran Hausawa Musulmi Tare Da Gurfanar Dasu Gaban Kotun Don Girbar Abunda Suka Shuka

Saide A Yayin Da Wannan Al'amarin Ke Faruwa Wasu Masu Uwa A Gindin Murhu Basa Wuce Dan Kankanin Lokaci Zakaji An Sakesu Ba Tare Da Zarta Da Hukunchi Da Ya Dace Akansu Ba Saboda Suna Da Wasu Daga Sama Da Su Suka Nada Shugabanin Hisbah

Hakan Yasa Kwanannan Aka Kama Murja Ibrahim Kunya Saboda An Dade Ana Ja Mata Kunne Kan Dayen Aikin Da Take Aikata Amma Takeyin Biris Da Abunda Ake Fada Mata Tare Da Yin Maganganu Da Basu Dace Kan Hukumar Hisbah Saboda Tasan Baza Iya Daukar Matakin Da Ya Dace Akanta Saboda Tana Kirarin Sun Bayar Da Gundumawa Sosai Kan Jam'iyyar Mai Ci A Kano Ta Abba Gida Gida
Hakan Yasa Shi Kuma Shugaban Hukumar Sheikh Malam Aminu Daurawa Muka Ji Jita Jitan Yayi Murabus Daga Kan Kujerar Tasa Don Gundun Abunda Kan Iya Zuwa Ya Dawo Don Baza Su Bar Ana Barna A Jihar Amman Suyi Ki Dauka Matakin Da Dace Akan Al'amarin Ba Kamar Yadda Abba Hikima Lauyan Nan A Arewa Yayi Tsokaci Kan Al'amari




To Allah Ya Kyauta Ya Kara Bawa Malam Hakuri Yasa In Hakan Ne Mafi Alkairi Allah Ya Tabbatar Da Hakan Da Gudun Gaba.

Comments

Popular posts from this blog