A Yayin Da Sabuwar Jarumar Mai Tashe Mai Suna Fateema Hussain Da Akafi Sani Da Maryam A Cikin Shirin Nan Mai Dogon Zango Na Tashar Arewa24 Da Ake Haskawa Duk Satin Duniya Mai Suna Labarina Ke Kara Suna A Ciki Da Wajen Masana'antar Kannywood Saide Ta Wani Bangare Ta Sami Nakasa Daga Wajen Masoyanta
Da Fari Maryam De Ta Samu Dubban Masoya Ta Yadda Ta Nuna Tausayawa Ga Al'amin Wadda Jamila Ta Yaudara Ta Goji Shi Don Ta Samu Mai Kudi Da Yake Yiwa Iyayen Rabon Dollars
A Yayin Da Jamila Ta Auri Mai Kudi Shi Kuma Al'amin Ya Koka Ganin Yadda Ya Rasa Matar Da Har Yanke Aurensu Akayi Amma Aka Fasa Saboda Sun Sami Mai Kudi Inda Cikin Yanayin Tausayawa Maryam Tayi Masa Tayin Soyayyar Ta Kasancewar Tausayinsa Da Take Kuma Bata San Halin Da Zai Shiga Ba
Koda Da Maryam Tayiwa Al'amin Tayin Soyayyarta Ta Samu Dubban Masoyan Da Tunda Ta Shiga Kannywood Sunanta Bai Taba Zagaya Ciki Da Wajen Masana'antar Kannywood Ba Kamar Yadda A Ranar Ya Zagaya
Maryam Tayi Sunan Da A Shekarar Nan Babu Matashiyar Yan Kannywood Mai Tasowa Da Tayi Suna Kamar Ta Inda Cikin Kankanin Lokaci Ta Samu Masoya Da Duk Fadin Kannywood Babu Wacce Ake Maganarta Kamar Ta
Saide A Lokacin Da Maryam Akayi Aurenta Da Al'amin Wani Abun Mamaki Ya Faru Inda A Yayin Da Take Tunanin Ta Auri Talaka Sai Taga Ashe Mai Kudine Da A Fadin Kasar Akeji Dashi Wato Al'amin Mai Nasara Wadda Yake Da Kamfaninnuwa Da Yawa A Fadin Kasar
Hakan Baiyi Maryam Dadi Ba Duk Ya Bata Labarina Yadda Rayuwarsa Ta Baya Ta Kasance Harda Rashin Ahalinsa Da Yayi Amma Maryam Taki Amincewa Dashi Kasancewa Kin Aminta Dashi Da Tayi Mutane Sun Fara Kalubalantarta
Mutane Sunji Yaushe A Lokacin Da Yana Gama Bata Labarinsa Ya Maimakon Ta Karbeshi Hannu Biyu Amma Tace Bata Aminta Dashi Har Hakan Yasa Yayi Alkairi Bayar Da Dukiyar Don Ya Koma Al'amin Sa Da Ta Sanshi Dashi Amma Tayi Tafiyar Dakinta Ma'ana Bazata Koma Gidansa
A Yadda Halin Maryam Ya Nuna A Farko Ita Mai Tausayi Ce Amma Yanzu Ta Nuna Halin Rashin Tausayi Duk Labarinsa Da Ya Bayar Ya Kamata A Tausaya Masa Inda A Wannan Satin A Karshe Ma Tace Masa Duk Tausayin Da Take Masa Ya Fice Daga Zuciyarta Harda Son Da Take Masa Hakan Yasa Ya Yanke Jiki Ya Fadi Kasa Wanwar ..
To Allah Ya Kyauta Shin Maso Sauraranmu Mai Zakuce Game Da Halin Da Maryam Ta Nuna Yanzu?
Comments
Post a Comment