Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Subhanillahi Yan fashi sun gudu da adai daita sahu bayan hallaka matukinsa a Suleja dake jihar Naija.

Wasu da ake kyautata zaton 'yan fashi ne sun hallaka wani matashi mai mai suna Auwalu Muhammad, Dan asalin garin Gumel a jihar Jigawa, tare da guduwa da babur ɗin adaidaita sahun da yake Sana'a da shi.

Idris Aliyu(Bilili) wanda shine ubangidan matashin, ya fadawa jaridar DDL Hausa 

cewa matashin ya dauki fasinjoji ne zuwa yankin Tapa a jihar Neja, inda suka shammace shi wajen yi masa mummunan rauni akai da kuma wani ɓangare na jikin sa tare da janshi zuwa cikin daji su daddaure shi da igiya hadi da kasheshi nan take duk da yunkurin guduwar da yayi domin ya tsira da rayuwarsa.

Har zuwa lokacin kammala hada wannan rohoto dai, rundunar 'yansandan jihar Neja bata ce komai ba game da afkuwar wannan lamari.
Daga: Muhammad Suleiman Yobe

Comments

Popular posts from this blog

Ankai Sheikh Aminu Daurawa Bango Yayi Murabus Daga Kan Shugaban Hukumar Hisbah Na Jihar Kano