Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Tsadar Rayuwa: Sarkin Musulmi Ya Tura Sako Ga Hukumar ICPC Kan Boye Abinci, Ya Dauki Alkawari

• Yayin da ake fama da tsadar abinci a Najeriya, Sarkin Musulmi ya bukaci daukar mataki kan matsalar boye abinci

• Sultan Sa'ad Abubakar ya bayyana haka ne yayin karbar bakwancin kwamishinan hukumar ICPC a yankin Sokoto

• Ya bukaci Hukumar yaki da cin hanci ta lCPC ta kaddamar da bincike kan masu boye abincin inda ya ce haramun ne

Abdullahi Abubakar, Editan Legit Hausa ne a bangaren siyasa, kasuwanci da al'amuran yau da kullum ne, ya na da gogewar aikin jarida sama da shekaru uku.

Jihar Sokoto - Sarkin Musulmi, Sa'ad Abubakar ya bukaci daukar mataki kan masu boye kayan abinci a Najeriya.
Sultan ya bukaci Hukumar yaki da cin hanci ta ICPC ta kaddamar da bincike kan masu boye abincin wanda ya kwatanwa hakan da haramun.

Sarkin ya bayyana haka ne yayin karbar bakwancin kwamishinan hukumar da ke kula da Sokoto da Kebbi da Zamfara, Garba Tukur, cewar Premium Times.

A cewarsa:

"Boye kayayyakin abinci dai-dai ya ke da cin hanci da rashawa, wasu 'yan kasuwa su na boye kayan don cin riba.

"Na dade ina fatali da wannan hali na wasu da ke boye kayayyakin abinci musamman lokacin watan Ramadan.

"Ko a Musulunce boye kayan abinci da aka fi amfani da su don samun riba haramun ne saboda zai jefa jama'a cikin mawuyacin hali."

Ya yi alkawarin cewa sarakunan gargajiya za su hada kai da hukumar ICPC don dakile cin hanci da rashawa a kasar.
Ya kuma gargadi hukumar kan binciken son kai wanda hakan a cewarsa zai kawo nakasu ga nasarar yakar cin hanci, cewar TheCable.
Wannan na zuwa ne yayin da jama'ar Najeriya ke cikin mawuyacin hali tun bayan cire tallafin mai a kasar.

Comments

Popular posts from this blog

Ankai Sheikh Aminu Daurawa Bango Yayi Murabus Daga Kan Shugaban Hukumar Hisbah Na Jihar Kano