Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Yadda Mukayi Garkuwa Da Yaro Tare Da Yi Masa Kisan Gillar Kan Kudin Fasa Naira Miliyan Biyu

A Satin Da Ya Gabata Ne Muka Kawo Muku Wani Bidiyan Yadda Wasu Matasa Sukayi Garkuwa Da Yaro Karami Tare Da Yi Masa Kisan Gillar Ta Hanyar Yankashi Ta Bayan Wuyan Don Suna Neman Kudin Fansa Naira Miliyan Biyu


A Bidiyan Da Zamu Kawo Muku Xakuci Yadda Matasan Suka Bayyana Hanyar Da Suka Bi Domin Yin Garkuwa Da Yaro Tare Da Yi Masa Kisan Gilla 



Subhanillahi Wannan Masifa Dame Tayi Kama Matasa Sun Saka Son Zuciya Da Sai Sun Sami Kudi Anyi Karatu Babu Aikin Yi Allah Ya Kawowa Matasan Nijeriya Dauki Subar Yin Ta'addanchin Da Sace Sace.

Comments

Popular posts from this blog

Ankai Sheikh Aminu Daurawa Bango Yayi Murabus Daga Kan Shugaban Hukumar Hisbah Na Jihar Kano