yadda wani yayi zina da mahaifiyarsa saboda ya samu mulki
- Get link
- X
- Other Apps
Innalillahi wa’innah alaihi Raju’un wannan wani labari ne da malama jawairiyya ta kawo a cikin wani shiri da suke gabatarwa a gidan talabijin na sunnah tv inda ta kawo wannan labarin marar daɗi kawai saboda ya samu mulkin siyasa.
Malama jawairiyya ta fadi yadda abun ya faru cikin wani faifan bidiyo inda take cewa.
“Wani dan siyasa ne yaje inda wani boka yana son ya samu mukamin sanata wannan abun yasa bokan ya daina bokanci ana live bokan yace shi da yake bai taɓa ganin irin wannan masifa a rayuwarsa sai bokan yace zai iya saduwa/zina da mahaifiyarsa sai mutumin yace zai iya.
Boka yace mahaifiyarka zaka iya saduwa ita ita mutumin yace zai iya, sai ya yi organazing (ya tattara mutane) kamar ɓarayi sun zo sai sunka zazare idanu sunka ce bazaka tashi ba sai ka sadu da mahaifiyarka.
Kuma abinda ankace ya debo sai da ya ɗebo ya kawowa wannan boka.
Sai bokan yace yanzu kai dan duniya yanzu kai dan rashin imani zaka iya lalata da Mahaifiyarka da tayi naƙudarta ta haifeka zaka yi lalata saboda sanata yace wa’iyazubillahi daga yau nadaina wannan bokanci.”
Wannan shine bidiyon da malama jawairiyya Suleiman ke bayyanin yadda aukuwar abun ya faru.
Wannan labarin ya girgiza mutane sosai wanda ta dalilin hakan bokan ya tsorata ya bar bokanci ya go cewa ashe tabbas su karamin yan iska ne ga manyansu ta nan Allah yasa ya tuba yabar wannan harka bokanci.
- Get link
- X
- Other Apps
Comments
Post a Comment