Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

An Fara Fito Na Fito Tsakanin Jaruman Kannywood Da Yan Sanda Bisa Zargin Amal Umar Da Bada Cin Hanci

Idan Baku Manta Ba A Shekarar Da Ta Gabata Jami'an Yan Sanda Suka Bazama Neman Jarumar Kannywood Amal Umar Bisa Zarginta Da Hannu A Damfarar Da Wani Saurayinta Yayi Ta Naira Miliyan Arba'in Da Har Ake Zargin Ya Saya Mata Mota A Cikin Kudin Sannan Ya Bata Wasu Ta Bude Shago Sannan Kuma Ya Ba Mahaifinta Ma Wani Abu Inda Daga Karshe Jarumar Ta Nemi Kotu Da Ta Dakatar Da Yan Sanda Kan Yunkurin Kamata Da Suke Yi

Saide Maganar Anji Tayi Shiru Inda Jaruma Ta Cigaba Da Sabgoginta Sai Kwatsam Kuma Tsakanin Jiya Da Yau Aka Hangin Jaruma Suna Ta Wallafe Wallafe Tare Da Rubuce Rubuce Kan Ayi Mata Adalchi Cikin Su Harda Manya Jarumai Irinsu Ali Nuhu Hassan Gigs Maryam Both Da Dai Sauransu



Comments

Popular posts from this blog

Ankai Sheikh Aminu Daurawa Bango Yayi Murabus Daga Kan Shugaban Hukumar Hisbah Na Jihar Kano