Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Martanin Da Abba Gida Gida Yayiwa Sheikh Aminu Daurawa Yasa Ya Sauka Daga Kan Mukaminsa

A Jiyane Wani Sautin Murya Mai Girma Gwamna Jihar Kano Abba Kabir Yusuf Ya Bayyana Inda Yake Martanin Kan Daukar Matakin Da Hukumar Hisbah Ta Jihar Kauna Karkarshin Jagoranchin Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa Take Akan Yan TikTok

Tun Da Fari De Hukumar Hisbah Ta Jihar Kano Karkarshin Jagoranchin Sheikh Aminu Daurawa Ke Dauki Ba Dadi Kan Jaruman TikTok Dake Maganganu Batsar Da Da Yin Rawar Batsar Da Kan Iya Bata Tarbiyar Hausa Tare Yi Musu Nasiha In Kuma Abun Ya Ci Tira Sai A Gurfanar Dasu Gaban Kotu Don Ladabtar Wa

Aminu Daurawa A Tun A Lokacin Da Yayi Tattaunawa Da BBC Hausa Yayi Bayyana Yadda Wasu Daga Cikin Masu Aikata Laifin A Jihar Kano Ke Kirarin Sunai Doka Don Haka Babu Wadda Zai Iya Daukar Mataki Akansa Saboda Wasu Yayan Manya Ne Wasu Kuwa Suna Da Kulli Da Manya Daga Sama Wadda  Su Suka Bashi Mukan

Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf Yayi Tsokaci Ne Akan Hukumar Hisbah Bisa Yadda Wani Faifan Bidiyan Yayi Yawo A Kafar Sadarwa Ta Yadda Yan Hisbah Ke Dauka Tare Da Rugume Mata Suna Jefa Su A Mota Yayin Da Suka Kamosu Daga Wani Otel Inda Wasu Daga Cikinsu Ake Tinanin Dalibai Daga Jami'oin Jihar Kano 


Koda Da Aminu Daurawa Yaji Wannan Bayanin Da Gwamnan Kano Yayi Baiyi Kasa A Gwiwa Ba Shima Ya Saki Bidiyan Yadda Ya Bayyana Cewar Yayi Murabus Daga Kan Mukamin Sa


Saide Wasu Daga Cikin Mutane Sunyi Tsokaci Kan Al'amarin




To Allah Ya Kyauta Ya Karawa Malam Lapia Da Nisan Kwana

Comments

Popular posts from this blog

Ankai Sheikh Aminu Daurawa Bango Yayi Murabus Daga Kan Shugaban Hukumar Hisbah Na Jihar Kano