Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Dare Daya Allah Kanyi Baturai Rarara Ya Gwangwaje Fatima Mai Zogale A Wajen Dinnar Wakar

A Wani Bidiyo Dake Yawo A Kafar Sadarwa Ta TikTok An Hangi  Aysha Humairah Da Mai Gidanta Rarara Suna Mamin Din Wakar Fatima Mai Tsogale Inda Itama Kanta Fatima Tana Tsakiya Ana Waketa


Fatima Mai Zogale De Ta Kasance Ta Fara Sana'ar Zogale Wata Daya Da Ya Gabata Inda Hausa Kan Ce Dare Daya Allah Kanyi Baturai Hakan Ne Kwa Ya Faru Ga Fati Inda Sumbatu Dadin Zogale Yasa Daudu Kahutu Rarara Ya Wake Fatima Mai Zogale Da Wakar Da Tayi Fice A Ciki Da Wajen Kasarnan


Saide Koda Da Uwar Dakin Fati Taji Wannan Maganar Sai Ta Koreta Daga Aikin Ganin Cikin Kankanin Lokaci Ta Samu Daukakar Da Ita Bata Samu A Tsawan Shekaru 

Amma Daga Bisani Uwar Dakin Fati Ta Musanta Zargin Korar Da Ake Fadin Tayiwa Fatima Inda Ta Bayyana Cewar Fati Ce Da Kanta Ta Bukachi Barin Aiki Saboda Za'a Mata Aure 

A Bangaren Fati Itama Tayi Bayani Inda Ta Karyata Uwar Dakin Nata Inda Tace Uwar Dakin Nata Ce Ta Kori Dare Daya Kuma Ta Bata Hakuri Amma Ta Nuna Sai Ta Sallamata Maganar Auren Kuma Ba Yanzu Aka Yanke Aurenta Ba 

Sannan Ta Bayyana Takaichin Ta Bisa Abunda Uwar Dakin Nata Tayi Mata Saide Hausawa Na Cewa Dare Daya Allah Kanyi Baturai Inda Rarara Ya Gwangwaje Fatima Da Jari 




Sannan Koda Rarara Bai Bata Kudi Ba Mutane Da Yawa Sunyi Alkawarin Bata Jari Don Cigaba Da Kasuwanchi Da Fatan In Haka Ya Tabbata Allah Ya Albarkacin Kasuwanchi Nata.

Comments

Popular posts from this blog

Ankai Sheikh Aminu Daurawa Bango Yayi Murabus Daga Kan Shugaban Hukumar Hisbah Na Jihar Kano