Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Subhanillahi Yadda Aka Hana Binne Wasu Gawa Biyu A Rigasa/Ango Ya Mutu Mako Guda Ayi Aurensa

A Wani Labari Da Muke Samu Yanzu Shine Yadda Mutane Rigasa Suka Hana Binne Wasu Gawa Gudu Biyu Da Ba'a Daga Ina Aka Kawo Su Ba Tare Da Gone Motar Asibitin Da Ta Kawo Gawar Kamar Yadda Labarin Ya Zo Mana


To Allah Ya Kyauta A Wani Bangaren Kuma Na Da Ban Wani Al'amari Mai Ban Tausayin Ne Ya Faru Inda Angon Ya Mutu Ana Sauran Mako Daya Da Aurensa




Da Fatan Allah Ya Jikansa Yayi Masa Rahama Yasa Mutuwa Hutuce A Gareshi Dama Dukkannin Al'ummar Musulman Da Suka Rigamu Gidan Gaskia.

Comments

Popular posts from this blog

Ankai Sheikh Aminu Daurawa Bango Yayi Murabus Daga Kan Shugaban Hukumar Hisbah Na Jihar Kano