Posts

Showing posts from May, 2024

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

An Fara Tonon Asiri Mutanen Dake Shirin Janyo Rigimar A Jihar Kano

Image
A Ranar Alhamis Ne Gwamna Kano Abba Kabir Yusuf Ya Rushe Dukkanin Masarautu Hudu Dake Jihar Kano Tare Da Mayar Da Ita Kwaya Daya Kamar Yadda Take Tun Lokacin Mulkin Usman Dan Fodio Hakan Ya Biyo Bayan Zaman Da Majalissa Dokokin Jihar Ta Gudanar A Ranar Inda Ta Alakanta Rarraba Sarakunan A Jihar Zai Iya Durkushe Martabar Sarauta Kano Da Take Da Ita A Ciki Da Wajen Kasarnan  Inda Nan Take Gwamna Ya Saka Hannu Tare Da Dawo Da Tsohon Sarkin Kano Malam Sunusi Lamido Kan Kujerar Sa Na Mulkin Jihar Kano Dama De Sunusi Tun Lokacin Rasuwar Mai Martaba Alhaji Ado Bayero Ne Aka Bashi Sarautar Jihar Inda Abdullahi Umar Gandujai Ya Sauke Shi Daga Kan Kujerarsa Tare Da Raba Sarauta Gida Hudu  Saide Bayan Abba Kabir Ya Dawo Dashi Ne Sai Wata Babbar Kotun Kasa Dake Zamanta A Abuja Ta Bada Umarnin Dakatar Da Nada Sunusi Kan Sarki Har Tayi Zaman Kotun A Ranar 6 Ga Watan Da Samu Shiga  Saide Shi Kuma Gwamna Kano Yayi Biris Da Umarnin Kotu Tare Da Nada Sunusi A Matsayin Sabon Sar...