Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

An Fara Tonon Asiri Mutanen Dake Shirin Janyo Rigimar A Jihar Kano

A Ranar Alhamis Ne Gwamna Kano Abba Kabir Yusuf Ya Rushe Dukkanin Masarautu Hudu Dake Jihar Kano Tare Da Mayar Da Ita Kwaya Daya Kamar Yadda Take Tun Lokacin Mulkin Usman Dan Fodio

Hakan Ya Biyo Bayan Zaman Da Majalissa Dokokin Jihar Ta Gudanar A Ranar Inda Ta Alakanta Rarraba Sarakunan A Jihar Zai Iya Durkushe Martabar Sarauta Kano Da Take Da Ita A Ciki Da Wajen Kasarnan 

Inda Nan Take Gwamna Ya Saka Hannu Tare Da Dawo Da Tsohon Sarkin Kano Malam Sunusi Lamido Kan Kujerar Sa Na Mulkin Jihar Kano

Dama De Sunusi Tun Lokacin Rasuwar Mai Martaba Alhaji Ado Bayero Ne Aka Bashi Sarautar Jihar Inda Abdullahi Umar Gandujai Ya Sauke Shi Daga Kan Kujerarsa Tare Da Raba Sarauta Gida Hudu 

Saide Bayan Abba Kabir Ya Dawo Dashi Ne Sai Wata Babbar Kotun Kasa Dake Zamanta A Abuja Ta Bada Umarnin Dakatar Da Nada Sunusi Kan Sarki Har Tayi Zaman Kotun A Ranar 6 Ga Watan Da Samu Shiga 

Saide Shi Kuma Gwamna Kano Yayi Biris Da Umarnin Kotu Tare Da Nada Sunusi A Matsayin Sabon Sarki Inda Ya Bawa Yan Sanda Umarnin Kamo Aminu Ado Bayero Don Yana Shirin Tada Tarzuma A Jihar Kano 

Haka Shima Kwamishin Yan Sanda Yayi Biris Da Umarnin Gwamna Inda Ya Bayyana Cewar Su Federal Suke Yiwa Aiki A Don Haka Umarnin Kotu Suke Bi Ba Nasa Ba Don Haka Ba Gudu Ba Ja Da Baya Zamu Ga Sun Samar Da Zaman Lafiya A Jihar Amma Maganar Kamo Aminu Ado Saide Ma Su Bashi Tsaro

A Yayin Da Ake Cigaba Da Wannan Damuwar Ne Sai Mai Bawa Tsohon Gwamnan Jihar Kano Abdullahi Umar Gandujai Shawara Ya Tonon Asirin Yadda Tsohon Gwamna Jihar Kaduna Nasir Elrufai Ya Bada Cin Hanchin Ga Kotu Don Ganin A Mayar Da Sunusi Lamido Kan Kujerar Sa




Comments

Popular posts from this blog

Ankai Sheikh Aminu Daurawa Bango Yayi Murabus Daga Kan Shugaban Hukumar Hisbah Na Jihar Kano