Posts

Showing posts from August, 2023

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

yawan shan maganin karfin maza yana taɓa zuciya – sheikh Adamu Muhammad Dokoro

Image
Ashe Sheikh Muhammad Dokoro yayi kira da nasiha ga ma’aurata musamman idan mutum yayi sabon aure to a gujiya wannnan saboda ba abu ne mai kyau ba. Mallam ya fara da cewa: ” Wani idan yayi sabon aure yaje ya sayo maganin karfin maza wauta kake yi ai ba da wannan ake dadin jima’i ba kana jahili ba zagi nake ba kayi hakuri dan Allah kanayi abubuwan da baka sani ba har su tabi lafiyar da zuciyarka galibin maganin karfin maza yana taba zuciya kaje ka tambaya likotoci kuma duk wanda zai fiye Shan maganin bature na karfin maza wata rana zuciyarsa na iya bugawa. Saboda ba’a wannan hanyar ce yakamata kabi ba akwai hanyoyin da ya dace Sa’a nan, shi jima’i shin tuwo ne da kullum sai kaci, ko tuwo an bukaci sai kana jin yunwa sai kaci ba haka kawai ba. PLAY ▶️ Shin kun san shi azzakarin mutum kamar bororo ne misali idan an yanka kaza a daidai wuyanta akwai inda take tara tsaba to shine bororon kaza, wani cin kazar yake baima san sunanta ba. Malam ya kara da cewa shi al’aura...

Amfanin Tsotsar Azzakarin Namiji A Wajen Ma'aurata Da Ainihin Hukuncin Sa A Musulunci Yayin Jimai.

Image
Tsotsar azzakarin namji ko tsotsar farjin mace a yayin jimai ga mauarata, da hukuncin sa a musulunci, amfanin sa, da hanyoyin da ake bi wajen yin sa. RAYUWAR JIMAI 'Karuwar Lafiya Da jindadin Jimain ku' Shine Burinmu.... Kalli Bidiyan Anan PLAY ▶️

Karuwai da yan daudu sunyiwa sunusi oscar 442 rana

Image
Fitaccen mai bada umarni a masana’antar Kannywood Sheikh Isah Alolo ya ce, wadanda suka assasa Kannywood sunfi takwaranshi Sunusi Oscer 442 kima da daraja. Alolo ya bayyana hakan ne a shirin Nishadi@360 na ranar Asabar a Kanawa Radio, lokacin da yake maida martani akan kalaman da Oscer 442 yayi, cewa karuwai da yan daudu ne suka samar da Kannywood. Acewar Sunusi Oscer wannan tasa dole mutanan banza sufi yawa a cikinta, tunda na banza ne suka assasata. To sai dai Isah Alolo ya ce duk wata barna da yan baya sukayi a fim, wakar da Sunusi Oscer 442 yayi guda daya ta shafe su futsara da barna, domin duk wani abu na rashin kyautawa yanayi a wakokin da yake dauka. “Wallahi a waka daya duk wata badala da barka sunusi oscar 442 ya karya tarihinsu ” Abu yayi kamari sosai a tsakanin daraktocin biyu sunusi oscar 442 da darakta Sheikh Alolo ga hirar nan ku saurara kuji yadda ta kaya. Kalli Bidiyan Anan  PLAY ▶️

Abu 3 Dake Faruwa A Daren Farko Da Ba Wanda Zai Gayama! Da Abunda Yasa Ba'a Jima'i A Daren Auren

Image
Daren Farko dare na musamman a rayuwar kowanne mu da yake zuwa kusan sau daya! sanin abubuwan da yafi kamata kayi a wannan daren shi yafi komai muhimmanci na ka sani kafin zuwan daren farkon! PLAY ▶️ dalilin da yasa kenan mu kai wannan bidiyan dan bayyana ma abubuwa 3 akan Jimai (cin gindi) dake faruwa a daren farkon da ba wanda zai gayama! PLAY ▶️

Rayuwa ta da Mijina ta Fannin Gaisuwa Da Kulawa Da Mata Ya Su Sani

Image
Zanyi sharing wani fanni na rayuwata da mijina da ya danganci gaisuwa da nuna kulawa, ba dan komi ba sai dan ina son mu fahimci yanayin yadda kowa ya dauketa ko ya ke yinta. 1st shekarun da ke tsakanina da mijina dai shekara goma sha ɗaya (11) ya ke bani, shekarun auren mu kuwa kusan 21 muke nema yanzu. Amma duk wayewar gari sai na gaishe shi, in a waya ne, ko in ya dawo gida. Nakan masa nau’i 3 na gaisuwa wadda ko wanne da yanayi, lokaci da dalilin da nakeyi. 1. Nakan masa gaisuwa ta girmamawa wadda har qasa nake sa guiwowina kafun in gaishe shi, ko in masa gaisuwar ‘yar duƙawa na rage tsawo( in ya dawo daga office) 2. Na kan masa gaisuwa irin ta qauna wadda ya shafi gaisuwana kalamai dake haɗe da hugs da kisses 3. Nakan masa gaisuwa irin ta aboki, mu sha hannu mu ware. Ko a waya na kirashi ko ya kira sai na tabbata na masa gaisuwa da sanin yanayi da lafiyar sa. Duk da kasancewar sa shugaba na, amma yakan gaishe ni wadda yakan bayya a cikin nau’i biyu : 1. Gaisuwa na ƙauna...

Shekarun Da Nayi A Kannywood Na Wuce Matsayin Na Zama Yaron Wani A Kannywood

Image
PLAY ▶️ A Tattaunawa Da Jaruma Hadiza Gabon Takeyi A Yau Ta Saki Bidiyan Tattaunawar Ta Da Jarumi Ali Nuhu Inda Ya Bayyana Cewar Shekarun Da Yayi A Kannywood Ya Wuce Ya Zaman Yaron Wani Kamar Yadda Zakuga Bidiyan Anan Kasa PLAY ▶️

Bidiyan Yadda Malama Juwairiyya Usman Tayi Martanin Mai Zafi Ga Namiji Ne Zai Fara Gaishe Da Matarsa

Image
Jaridar Dclhausa ta samu tattaunawa da malama Juwairiyya usman suleiman akan batun da ake tattaunawa satin da yagabata har zuwa yanzu a cikin wani shiri na talabijin arewa24tv “Mata A Yau” inda wata daga ciki tace tana mamakin yadda za’a ce dole ne sai mace ta gaida mijinta. Wanda daya daga ciki masu shirin take cewa idan matarka bata gaisheka ba sai ka gaisheta amma bata ga dalilin saken mace dan ta rasa gaida mijinta ba da sunka kwana gado daya. Dclhausa sun samu tattaunawa da malama Juwairiyya usman suleiman wanda malama ce ta da tafi fice wajen wayar da kan al’umma musulmi musamman mata yan uwanta ga yadda tattaunawar ta kasance. .“wane yare ne ko wata al’ada ce tace mace bazata gaida mijin ta ba? Babu yare daya a cikin al’ada wanda munsan musulunci yana mutunta al’adun mutane, wane yare ko addini yace miji shine zai gaida mace. Wakilin Dclhausa : ya tambayi malama Juwairiyya usman suleiman cewa da kece mijin ya kawowa karar matarsa bata gaisheshi zai sake ta me zaki ce...

Daga karshe Aisha Humaira ta hadu da masoyinta da yayo tattaki daga Bauchi zuwa kano

Image
Daɗi Da Ƙari Kuma, Ta Ba Wa Mahaifiyar Yaron Jari Domin Su Je Su Cigaba Da Inganta Rayuwarsa. In ba ku manta ba a ƴan kwanakin nan labarin wani yaro mai suna Adamu ya bazu a kafafen sadarwa na zamani, Yaron da ya taso tun daga Jihar Bauchi ya zo Jihar Kano domin ya ga ƴar Fim ɗin Hausa A’isha Humaira saboda ƙaunar da ya ke mata a cewarsa. Bayan shafe tsawon makonni biyu Yaron ya na gararamba a kan titi sakamkon ƙwace guzurinsa da ɓatagari su ka yi wanda har hakan ya kai shi ga kwana kan titi ya na gararamba har ya gamu da rashin lafiya ya ke zubar da kumfa daga bakinsa. Da taimakon Jaridar Dokin Ƙarfe TV da sauran kafafen sadarwa na yanar gizo tuni an samu nasarar ceto rayuwar yaron inda ƴan sanda da sauran Jama’a su ka ɗauke shi su ka kai shi Asibiti, daga nan A’isha Humaira da kanta ta je ta gana da yaron a hannun ƴan sanda inda ta sa aka kawo abinci su ka ci tare da yaron, sannan kuma a daren ta turawa iyayen yaron kuɗin mota su ka taho Jihar Kano domin su ta...

Adam Zango na neman kira wa kansa ruwa garin yin turanci ya jawo cece kuce

Image
Kodayake dai ilimi kogi ne, to amma ga dukkan alamu Jarumin Kannywood Adam A. Zango ya saka kansa tsaka mai wuya sakamakon wani rubutu da yayi a shafinsa na sadarwa zamani da ya jawo cece-kuce da muhawara mai zafi, domin ana ganin kalaman sabo ne karara Adam a zango ya dauko wata karin magana ce ta wani bature dake cewa To sai dai bisa dukkan alamu jarumin bai natsu ya duba fassarar wannan magana ba fitaccen marubuci mai amfani da kafar sada zumunta ta Facebook Dr. Abdulaziz T. Bako yayi fasarar wannan rubutun a sauke ga abinda yake rubutawa. “Manta da kura-kuran turanci da ke cikin maganar. Maanar shine sanya sutura ta gani ta fada ya fi duk wani abu dangin addini baiwa zuciya kwanciyar hankali. A saukake: sutura mai kyau ta fi sallah (ga musulmi)ko zuwa coci (ga kirista) baiwa zuciya natsuwa. Don Allah a turawa Adam zango wannan fassarar.” Wannan rubutu ya jawo dubban muhawara har wasu ke yin kira ga jarumin ko dai ya gyara rubutun ko kuma ya cire shi domin sabo ne karara...

Bidiyan yadda Matasa sunyiwa Kashim shettima ihu yunwa yunwa a kano

Image
A yanzun nan majiyarmu ta samu wani mummunan labari wanda wani fitaccen marubuci nai mai Amfani da kafar sada zumunta ta Facebook Comr Abba Sani Pantami ya wallafa yadda mata suke kiran mai girma mataimakin shugaban kasa kashim shettima ihu na kira da gayamasa cewa akwai yanzu kamar yadda marubucin ya ruwaito. Tun a shekaran jiya da dare, nace muku na samu labarin cewa an yiwa mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima, ih*un yunwa-yunwa a jihar Kano. Idan baku manta ba a ranar jumma’a da ta gabata mataimakin shugaban kasar Najeriya, yaje jihar Kano wurin daurin Auran dan Sanata Barau da ‘yar gidan Aliyu Madaki, ance Kashim yana dagawa mutane hannu domin gaisuwa, Mutane suna bude baki da karfi suna cewa yunwa-yunwa Kashim, kamar yadda za kuji a cikin bidiyon. A yadda na fahimci ihun nasu bana zagi ko cin mutunci bane, sun yi hakan ne domin su isar mishi da sakon halin da al-umma suke ciki ne. Ya kamata Gwamnatin Tarayya ta kare gane cewa al-ummar Najeriya suna cikin mayuwanci...

Yadda Zakisa Nonuwan'ki Su KaraTsini da Girma Saboda ki Kara Dadi a Wajen Miji Lokacin Saduwa ki KalliBidiyon Nan

Image
Yadda Zakisa Nonuwan'ki Su Kara Tsini da Girma; Saboda ki Kara Daci a Wajen Miji Lokacin Saduwa ki Kalli Bidiyon Nan Saboda Ganin Kormai Hakan Zaiyi Matukar Taimakawa Ma'aurata. PLAY ▶️ Kalli Bidiyan Anan PLAY ▶️

Ƴan sanda sun kama dattijo mai shekaru 84 da ya kashe matarsa saboda ta hana shi saduwa da ita

Image
Rundunar ‘yan sandan jihar Edo ta kama Gabriel Ahuwa mai shekara 84 bayan ya kashe matarsa mai shekara 75 saboda ta kaurace masa. Jami’in hulda da jama’a na rundunar Chidi Nwabuzor ya sanar da haka a garin Benin ranar Alhamis. Nwabuzor ya ce Ahuwa na daga cikin batagari 198 din da rundunar ta kama masu aikata laifuka da suka hada da fashi da makami, kisa da garkuwa da mutane a jihar.jaridar premium times hausa na ruwaito. Ya ce ko da Ahuwa ya shiga hannun jami’an tsaro bai nuna ya yi nadamar kashe matarsa da ya yi ba domin a ganin sa abinda ya kamata ya yi kenan. “Mata ta ba ta jin magana na na da ƴaƴa 7 amma duk lokacin da na nemi mu sadu sai ta ki ba ni hadin kai. “Na kai karanta wajen iyayen ta da ‘yan uwa na amma duk ta ki bani hadin kai sannan na ji labarin cewa tana kwana da wasu fastoci a coci ne ya sa taki kin bani haɗin kai. Nwabuzor ya ce Ahuwa na tsare a ofishinsu sannan idan a ka kammala bincike za su maka shi kotu domin yanke masa hukunci. ...

Namiji ya riƙa ƙura wa Nonon Mace Ido Na ƙara masa Lafiya Da Nisan kwana – Binciken Likita

Image
Sakamakon wani bincike da wata likita dake zaune a kasar Jamus mai suna Karen Weatherby ta yi ya nuna cewa namiji ya rika kura wa nonon mace ido na da matukar alfanu garesa domin zai rika samun lafiya sosai sannan zai yi tsawon kwana a duniya. Karen ta ce hakan ya bayyana mata ne bayan yin bincike na musamman da ya dauke ta tsawon shekaru biyar tana yi a kan wasu maza har 500. “Na kasa mazan zuwa gida biyu inda kashin farko na sa su su rika kallon nonon mace kullum rana na tsawon minti 10 su kuma sauran rabin na ce su tsaya tukunna. Bayan sun yi ta kura wa nonon mata idanu har na wani lokaci sai akayi musu gwaji. Anan an gano cewa wadannan da suka rika kallon nonuwa sun samu karin lafiya a jikin su, musamman wajen samun sauki daga ciwon hawan jini da sauran su. Karen ta ce hakan na nuna cewa sha’awar da namiji kan ji a jikinsa idan ya ga mace ko kuma a dalilin kallon nonon mace na kara masa lafiya a jiki. A dalilin haka likitan ta yi kira ga maza da su rika kall...

Daman mun gayamuku muslim muslim ticket yaudara ce karya ce – sheikh Ibrahim Aliyu kaduna

Image
Babban malamin addinin Muslunci da ke arewa cin na Nigeria a cikin hudubarsa yayi tsokaci akan irin yadda halin da Nijeriya ta shiga ciki na sabuwa gwamnati a cikin wata ukku kacal tun ba’a je ko ina ba ga talauci da fatara da tsada rayuwa sunyi yawa. “Ba yadda bamu gayawa al’umma mu ba mun kwatanta musu tun muna shaguɓe har mun kayi musu ɓaroɓaro wannan tafiyar da Musulum musulum ticket karya ce cutarku za’a yi da musulunci za’a raɓe cutarku za’a yi da musulunci za’a yi karya a rabe a cuceku an nunawa jama’a amma da basu ji ba a cikin wata arba’in da takwas 48 ,wata ukku 3 akayi mutane sun daina neman ayi musu hanya ama basu abinci. PLAY ▶️ Malam ya kara da cewa wata 48 wata ukku kawai alumma ta riga ta ruɗe ku kul saura wata arba’in da biyar gaba a ciki gaba da addu’a wannna shine sakamakon taurin kai da rashin jin magana da rashin kallon abinda ya dace wanda ya dace yana iya fada aji tun da wuri ya kamata a fada , wadanda suke da alamun amfani wadanda aka tabbatar suna d...

Ga dalilan da yasa ake cewa mata na da son kudi – Salma shehu

Image
Wata fitacciyar yar kasuwa Salma shehu ta ta fadi dalilan da yasa suke son kudi a cikin wannan bidiyo da tayi a shafinta na sada zumunta. Dole mata so su kudi saboda muna bukatar kudin kafin mu zama mata, mu zama fefes mu zamu hmmmm mu zama tsuw dole sai da kudin. Yanzu a barshi misali idan ina al’ada dole ina bukatar fant wanda dole sai da kudi zan saye, zanje in dauki tsunma inyi ƙunzugu ne fisabilillahi, idan nayi ƙunzugu zan dinga wari a ko ina. Dole ne mata musu kudi domin irin abubuwan da muke saya kafin mu zamu ɗaɗas kafin ma namiji yaga mu yana sha’awar ya aura ba sai ya gani fefes ba. To dan Allah ku daina cewa mata suna son kudi “we need the money” saboda muna abubuwa ba kadan ba, ba irin naku bane naku ne is very simple. Yanzu misali idan namiji yayi wanka ya sanya zai tashi ya sa riganshi ya sanya jiyadoran dinsa shikenan ya sanya birif dinsa ya ɗan fesa fefen dinsa shikenan ya sanya hular sa da agogonshi may be yar zoben shi amma mata fa. yanzu ace inners dinku...

Ya Halatta Budurwa ta bude farjinta saurayi yagani idan yaje Neman Aure!

Image
Cikin dai wani karatu dawani shehin malami yayi, yayi wani bayani wanda yakamata mutane su tsaya suji bayanin da kyau kafin sufara yanke hukuncin da baikamata ba. Inda malamin yayi bayani akan cewar “shin da gaske ya halatta budurwa ta bude farjinta saurayi yagani idan yaje neman aure”. Play ▶️ Amsa kuwa anan da malamin ya bayar shine bai halatta ba babu ta inda aka lamunce da hakan acikin addinin musulunci. Gadai cikakken bidiyon domin ku kalla.

Na Kowa Ya Bayyana Wani Boyayyan Al'amarin Game Da Yadda Ya Samu Sunan 'Na Kowa'

Image
A Tattaunawa Da Jaruma Hadiza Gabon Takeyi Da Mutane Yau Ta Zakulo Wani Jarumi Mai Tashe A Masana'antar Kannywood Wato Na Kowa Inda Ya Bayyana Yadda Ya Zama Na Kowa Kamar Yadda Zakuga Bidiyan Anan Kasa PLAY ▶️ Kalli Bidiyan Anan PLAY ▶️

Indai baka da aure Karka kuskura kayiWannan hadin kawai ka wuce masu aure an dai'na rai naku a gida

Image
Indai baka da aure Karka kuskura kayi wannan hadin kawai ka wuce masu aure an daina rai naku a gida.. Danna Wannan Hoton Jama'a lallai magani yana da matukar amfani sosai da sosai domin kuwa tabbas duk wanda bashi da lafiya kurma yana da aure to ko kokwan to babu yana cutar iyalin sa domin kuwa akwai matsala. Sabo da ana so duk bayan kwana 40 mutum ya kula da lafiyar abu uku Ciki Da ldo Da maza kuta wato gaban sa kenan Dan haka yanzu shawara ta rage gamai shiga rijya dòmin idan Kane matar kace. Babu wanda zai Maka dolane Akan wannan sabgar domin idan an rai Naka a gidan ka babu wanda zai sani kuma babu wanda zaiji babu dadi sai Kai Dan haka ga wanda yake so yaji shi zan zan to ga bidiyan anan kasa kadan.

Matashin da ya kammala karatun NCE ya ke yi wa mahaifiyarsa tallar alkaki a Kano

Image
Wani matashi mai suna Ajjahariyu Idris Bala da ya kammala karatun NCE a kwalejin ilmi ta Kano "FCE Kano" ya rungumi yi wa mahaifiyarsa tallar alkaki domin su rufa wa kansu asiri. Matashi Ajjahariyyuh Idris Bala Kuka dan asalin Jljihar Kano ne a karamar hukumar Tudunwada. Ya Kammala Karatun NCE dinsa a bangaran na'ura mai kwalkwalwa wato Computer a FCE  Kano a shekarar 2021. Matashin ya ce ba ya son zuciyarsa ta mutu ne duk da ya yi karatun boko, gwara ya fara amfani da abin da ya zo a hannunsa kafin aikin gwamnati ya zo, duk da yanzu samun aikin ya yi wahala. Bayan kammala karatun nasa ne suka yi shawara da Mahaifiyarsa na ta rika yi masa alkaki shi kuma yana tafiya talla a kwararo-kwararo domin su rufa wa kansu asiri. Matashi Ajjahariyuh ya sanar da DCL Hausa cewaba rana yana iya sayar cinikin 10,000 idan ya fita wannan talla ta alkaki. Mutane dai na yi wa wannan matashi addu'ar Allah Ya ba shi sa'ar rayuwa da zai kula da kansa da mahaifiy...