Posts

Showing posts from April, 2024

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Tofa Malam Yace Kar Ka Yarda Ka Cire Wandon Ka A In Ba A Gidanka Ba Saboda Wannan Dalilin

Image
Tofa Malam Yace Kar Ka Yarda Ka Cire Wandon Ka A In Ba A Gidanka Ba Saboda Wannan Dalilin  Kalli Bidiyan Anan PLAY ▶️ PLAY ▶️ PLAY ▶️

Dare Daya Allah Kanyi Baturai Rarara Ya Gwangwaje Fatima Mai Zogale A Wajen Dinnar Wakar

Image
A Wani Bidiyo Dake Yawo A Kafar Sadarwa Ta TikTok An Hangi  Aysha Humairah Da Mai Gidanta Rarara Suna Mamin Din Wakar Fatima Mai Tsogale Inda Itama Kanta Fatima Tana Tsakiya Ana Waketa Fatima Mai Zogale De Ta Kasance Ta Fara Sana'ar Zogale Wata Daya Da Ya Gabata Inda Hausa Kan Ce Dare Daya Allah Kanyi Baturai Hakan Ne Kwa Ya Faru Ga Fati Inda Sumbatu Dadin Zogale Yasa Daudu Kahutu Rarara Ya Wake Fatima Mai Zogale Da Wakar Da Tayi Fice A Ciki Da Wajen Kasarnan Saide Koda Da Uwar Dakin Fati Taji Wannan Maganar Sai Ta Koreta Daga Aikin Ganin Cikin Kankanin Lokaci Ta Samu Daukakar Da Ita Bata Samu A Tsawan Shekaru  Amma Daga Bisani Uwar Dakin Fati Ta Musanta Zargin Korar Da Ake Fadin Tayiwa Fatima Inda Ta Bayyana Cewar Fati Ce Da Kanta Ta Bukachi Barin Aiki Saboda Za'a Mata Aure  A Bangaren Fati Itama Tayi Bayani Inda Ta Karyata Uwar Dakin Nata Inda Tace Uwar Dakin Nata Ce Ta Kori Dare Daya Kuma Ta Bata Hakuri Amma Ta Nuna Sai Ta Sallamata Maganar Aure...

Subhanillahi Yadda Aka Hana Binne Wasu Gawa Biyu A Rigasa/Ango Ya Mutu Mako Guda Ayi Aurensa

Image
A Wani Labari Da Muke Samu Yanzu Shine Yadda Mutane Rigasa Suka Hana Binne Wasu Gawa Gudu Biyu Da Ba'a Daga Ina Aka Kawo Su Ba Tare Da Gone Motar Asibitin Da Ta Kawo Gawar Kamar Yadda Labarin Ya Zo Mana To Allah Ya Kyauta A Wani Bangaren Kuma Na Da Ban Wani Al'amari Mai Ban Tausayin Ne Ya Faru Inda Angon Ya Mutu Ana Sauran Mako Daya Da Aurensa PLAY ▶️ PLAY ▶️ PLAY ▶️ Da Fatan Allah Ya Jikansa Yayi Masa Rahama Yasa Mutuwa Hutuce A Gareshi Dama Dukkannin Al'ummar Musulman Da Suka Rigamu Gidan Gaskia.

Daga Adam A Zango Ya Samu Matar Aure Bayan Mutuwar Auren Bakwai

Image
A Yadda Labari Ya Zo Mana Daga Kafar Sadarwa Ta Zamani Ta YouTube Daga Shafin Tsakar Gida Sunyi Kokarin Gano Wadda Adam A Zango Yake Harin Auta Yanzu Kamar Yadda Zakuji Cikakken Bayaninsa A Cikin Bidiyan Nan PLAY ▶️ PLAY ▶️ PLAY ▶️

Shawarwari da hanyoyin da zakabi da zasu taimaka maka wajen daina aikata istimna'i.

Image
Wasu daga cikin shawarwari waɗanda za a iya amfani da su don yin ƙoƙarin rage aikata istimna'i ko barin sa gaba daya: ■ Da farko dai tsoron Allah shine akan gaba, idan baka dubi darajar dokar Allah daya saka maka ba yace kada ka ƙetara, to kaji tsoron tsoron damages din dazaka jawowa jikin ka. ■ Allah Madaukakin Sarki wanda shi ya halicci dan Adam, yafi kowa sanin halin dan Adam, ya riga ya baka mafita acikin Alqur'aninsa mai tsarki. Yace wa Annabinsa (S.A.W).  "Ka gaya wa muminai maza su runtse idanuwansu kuma su kiyaye farjojinsu. Yin haka shine yafi tsarkakewa garesu, Hakika lallai Allah masani ne game da abinda suke aikatawa". ■Manzon Rahama (S.A.W) yace : "Yaku samari! Wanda yake da ikon rike iyali (ko ikon biyan bukatar jima'i da iyali) daga cikinku, to lallai yayi aure. Domin yin hakan shi yafi sanya runtsewar idanu kuma yafi katangewa ga al'aura. ■ Yawan yin addua da karatun Al qur'ani da yin ibada akan lokaci da sauran abubuwan da...