Posts

Showing posts from September, 2023

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Sanadi Soyayya Yasa An Kashe Dalibin FUDMA/Dalilin Dayasa Aka Yiwa Murja Ibrahim Kunya Dukkan Tsiya

Image
A shekaranjiya ne anka wani gari da ganin hoton fitacciyar jaruma yar Tiktok murja Ibrahim kunya an mata duka har da rauni sosai jini a fuskantar ta  Abun ya baiwa mutane mamaki wannan wane irin mutane ne sunkayi murja kunya wannan rashin daraja, abun ya baiwa mutane mamaki kowa yana so yaji dalilin yi mata wannan aika-aikar,To yanzu majiyarmu ta samu wani faifan bidiyo wanda wata jarumar tiktok Hafsat waziri wadda anka fi sani da babiana ta bayyana Dalili dalla dalla . Babiana Ta Fara Da Ccewa 'Innalillahi wa’innah alaihi Raju’un to abin naka in na shiriya ne Allah ya shiryeka idan kuma abin naka bana shiriya bane Allah ya tsine maka albarka tunda haka kaso, yanzu fisabilillahi ina kai ina murja, nayi muku iyaka kai da ita ka fita sabgarta tunda tace bata iya sana’ar sayar da fata da gantaba, shine abin bai isheka ba sai da ka tura yan iska ankayi mata naushin munana suka fisge mata gira kwaya daya. Ta Kara Da Cewar 'Ni wallahi kiran sunanka ba abu ne da nake tsoro...

Daman In Maza Sun Fara Balaga Haka Sukeyi

Image
Assalam Dan Allah kiyi hiding I'd na ku taimaka min da mafita. Dama idan Maza suka fara balaga iyayansuma Basu tsiraba, wallahi tallahi yarona Dan shekara sha takwas, idan Ina bacci sai yazo yadinga taban nono,Wani lokacin idan nasunkuya Ina aiki sai dai najishi a bayana Yana gogamin gabanshi, nayi fadan nayi zagin sai ya Daina sai yadawo yacigaba dayi, akwai lokacin da Ina bacci sai jinsa nayi akaina idan nazo Ina masa nasiha sai yayi takuku ya Nuna na yafemasa yayi nadama Amma kwana biyu sai yadawo dayi. ba Dama na danyi wata shigar haka zakiga yaranan Yana ta kallona ko gabansa yayi tatashi, duk San zai wuce indai Ina tsaye sai yazo ya gogan gabansa sannan ya wuce, Dan Allah wai dama idan Maza suka fara balaga haka ake fama dasu ko Nawa ne haka? Dan Allah Kuban shawara. PLAY ▶️

Daga Kotu Ta Bawa G-Fresh Wani Umarni Kan Matarsa Sadiya Haruna

Image
A ranar 10 ga watan Oktoba ne wa’adin da kotu ta baiwa mawaÆ™i Abubakar Ibrahim (G-Fresh Al-amin) zai cika, na neman bikon matarsa Sadiya Haruna, wacce suka samu matsala yan kwanaki kaÉ—an bayan daura aure. Lauyar G-Fresh, Barista Fatima Aliyu, ta ce wanda take karewa bai saki matarsa ba kuma bashi da niyyar sakin ta, saboda haka za suyi bikon ta kuma su na saka ran zasu cimma Æ™udirinsu. Kotun wacce ke zaune a filin Hockey dake Unguwar Hausawa ta amince da neman bikon ne bayan gaza samun sulhu da dukkan bangarorin su kayi a baya, wanda É“angaren G-Fresh su kace sun nemi duk hanyoyin da zasu ga Sadiya amma abin ya ci tura, batun da bangaren Sadiya suka musanta. Kuna ganin Sadiya zata amince da bikon kafin ranar 10 ga wata Ga bidiyon nan. PLAY ▶️ Lauyar G-Fresh tace zasu cigaba da rarashin sadiya Haruna ganin an samu sulhu tsakaninta da mijinta domin su dawo su cigaba da zaman aure tunda soyayya ce ta hada su. Lauyar ta kara da cewa abinda ita sadiya ta fadawa kotu ...

Masha Allah Yadda Tsohuwar Matar Ty Shaba Tayi Birthday Tare Da Samu Kyautar Mota

Image
Tsohuwa jaruma samira ahmad mai kamfanin gadaje da yake a garin kano wace tsohuwar matar Ty shaba ce. PLAY ▶️ Samira Ahmad tayi fina finai da dama wanda a kannywood baza’a taba mantawa da ita ba a wannan masanantar. Wannan kyautar motar har yanzu ba’a bayyana wanda ya bada wannan takar mota ba. PLAY ▶️

Ta Hada Masa Kayan Laifi Da Kudin Gida Amma Ya Kaiwa Wata Yaki Aurenta Saboda Wani Dalilin

Image
A Halin Da Muke Ciki A Yanzu Ya Zamo Mata Na Matukar Son Aure Saide Kuma Mazan Auren Nayin Wahala Kasancewar Rashin Samun Aikin Yi Da Muhali, Inda Hakan Yake Janyo Yawan Yaudare Yaudare A Tsakanin Mata Da Maza Saide Kamar Yadda Aka Saba Jin Labari Masu Ratsa Zuciya Yau Mun Samu Wani Labari Mai Ban Takaichi Da Tausayi Ta Yadda Wata Budurwa Ta Hadawa Saurayinta Kayan Laifi Da Kudin Hayar Gida Amma Daga Bisani Ya Kaiwa Wata Da Niyyar Aurenta Kamar Yadda Muka Sami Labarin Daga Shafin  Diaryofanorthernwomen Inda Wata Ta Turo Musu Da Sako Kamar Yadda Zaku Ji Cikin Bayan A Ciki Bidiyan Kasa PLAY ▶️ To Allah Ya Kyauta Yasa Mufi Karfin Zuciyarmu Daga Yaudarar Zuciyar Masu Son Mu Da Kaunarmu Na Gaskiya.

Daga Karshe Aminu Saira Ya Bayyana Dalilin Sa Bakuwa Fuska A Matsayin Raba Kardama A Shirin Labari

Image
Jagoran shirin fim din labarina mai dogon zango kuma mai bada umarnin shirin Malam Aminu Saira, ya koka akan yadda wasu daga cikin masu kallon fim din suke basu da hakuri sai dai yawan korafe korafe akan wani abu da suka gani wanda baizo dai-dai da ra’ayinsu ba. Aminu Saira ya Kara da cewa yana jin takaici da bacin rai idan yaga karamin yaro yayi masa rubutu mara dadi dake nuna rashin da’a akan fim din labarina, wanda yace shi yaga dama yake yin fim din idan yaga dama yana iya dainawa baki daya. Saira ya bayyana hakan ne yayin hirar da akayi da shi ranar Asabar ta cikin shirin Nishadi@360 na Kanawa Radio. Acewarsa chan chanta ce tasa suka saka jarumin da suka sanya a matsayin Raba-Gardama. ” Naso in danyi tsokana akan Raba Gardama wanda naga yana da “treading” bazan iya zama sama da dubunai sunyi martani wata Allah Wannan tattaunawar tayi yawa a soshiyal midiya a kullum abinda ake so dan kallo ya kama kallon halaye “character” wane mutane da yawa mun zauna “deb...

Maganin Qarin Ruwa Na Ni Ima Ga mata da maza

Image
akwai abubuwan da dama wadanda idan ma'aurata suna cinsu zasu sami wadatar ruwan maniyyi saboda shine ginshikin jin dadinsu yayin saduwarsu ta aure karancinsa kuma yana haifar da rashin jin dadi ga dukkan ma'aurata ga nau'in abubuwan daya karmata a dinga ci ko sha don a samu Niima dangin ya'yan itatuwa ana son a dinga cin Ga Muhimman Abubuwanda zakuyi amfani dasu ayaba. mangwaro kankana lemun zaki tuffa ( apple ) gwanda yazawa ( cashew ) da karas cucurnber tumatir wake Faten waken yaji albasa. tafarnuwa Wadannan Sune Abubuwan da Zaki yi Amfani Dashi Donin Saka Oga nishadi Da Jin Dadin Zaman Aure

Alhalin Atiku Abubakar Kan Mutuwar Sheikh Abubakar Giro Agungun

Image
Mataimakin shugaban kasar Alhaji Atiku Abubakar dan takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar PDP ya wallafa irin yadda yaji radadi da jimamin mutuwar babban shehin malamin addinin Muslunci da ke arewacin Najeriya Sheikh Atiku Abubakar inda ya wallafa wannan sanarwa a shafinsa na sada zumunta facebook. Ga abinda yake Cewa : “Na shiga jimami da bakin cikin jin labarin rasuwar Sheikh Abubakar Giro Argungu, babban malamin addinin musulunci bayan gajeruwar jinya a jihar Kebbi. Sheikh Abubakar Giro Argungu ya samu karramawa sosai a tsakanin malamai da sauran jama’a saboda irin gudunmawar da yake bayarwa ga addinin Musulunci a Najeriya a matsayinsa na daya daga cikin manyan malaman Najeriya da Afrika.” Babban shehin malamin yayi shekara 45 yana karantawa wanda tabbas malam ya dade yana yiwa addini hidima anyi jana’izar Sheikh Abubakar Giro Argungu Rahimahullah a yau alhamis da misalin karfe 2:30pm a cikin garin argungu inda manya manyan malaman addinin musulunci sun...

Allahu Akbar Bidiyan Yadda Aka Gudanar Da Sallah Jana'izar Sheikh Abubakar Giro Agungun

Image
Allahu Akbar an gabatar da sallah malam sheikh Abubakar giro Argungu wanda Ankayi misalin karfe 2:30 a cikin garin argungu da ke jihar birnin kebbi. Allah ya jikan malam yayi masa rahama yasa Aljannah ce makomarsa. Daga wajen jana’izar malam an samu zantawa da na haddun damar malam Sheikh Mai Kwalla Baiti Birnin Kebbi na Hannun Daman Sheikh Abubakar Giro Argungu a wurin Jana’izar Marigayi Sheikh Abubakar Giro Argungu a Garin Argungu da Fatar Allah yaji kan Sheikh Abubakar Giro Argungu da Rahama.. Kyaico ni Duniya PLAY ▶️ Yanzo haka anfito da gawar Sheik Giro Argungu domin yimasa sallah Allah ka gafartama Mallam yasa mutuwa tazamo hutu garesa. Wurin Jana’izar Sheikh Abubakar Giro Argungu. Da fatar Allah yaji kansa da Rahama. Kalli Bidiyan Anan PLAY ▶️ Wannan shine jana’iza Sheikh Abubakar Giro Argungu a cikin makabarta inda za’a binne Sheikh Abubakar Giro Argungu Rahimahullah, Allah ya jikansa yayi masa.

Manyan Malaman Ahalussunna sun koka game rasuwar Sheikh Gero Argungu Rahimahullah

Image
A Jiya Ne Muka Sami Labarin Rasuwa Malami Addini Musulunchi Sheikh Gero Agungun Manyan Malaman Ahalussunna sun koka game rasuwar Sheikh Gero Argungu Rahimahullah PLAY ▶️ Kalli Bidiyan Anan Kasa PLAY ▶️

Masha Allah Yadda Aka Gudanar Da Birthday Din Maryuda Yusuf Yar Gwamna A Shirin Kwana Casain

Image
Maryuda Yusuf wadda aka fi sani da Salma a da a cikin shirin nan mai dogon zango na Kwana casa'in ta wallafa bidiyon murnar ta da dadin Shekara da ta samu wato abun nan dai da ake kira da Birthday. PLAY ▶️ Jarumar ta wallafa bidiyon ne a shafin ta na Instagram,ta samu yabo daga masoyan ta sosai duba da jarumar babu ruwan ta. Muna mata fatan Alkairi absa dadin shekara d ta samu,ga bidiyon data wallafa anan kasa,kada ku manta kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su, mungode! PLAY ▶️

Wasu sirrikan mata guda 10 daya kamata ku sani wanda ba kowane namiji ne ya sansu ba

Image
Mata wasu halittune na musamman da idan banda wanda ya haliccesu babu wanda zai iya ce maka yasansu cikinsu da bayansu. Wannan rashin sanin nasu ko fahimtarsu ne yasa wasu mazan bama sa iya zama inuwa guda da mace. Duk mutumin da zai ce maka ya karanci halayen mata 100 bisa 100, wannan mutumin son ransa ne ya fada amma ba gaskiya bane. Ita mace komai girmanta da kankantar ta sai Allah. 1: Duk maganar da mace zata fadamaka cikin fushi ba dagaske take yi ba. Bakamar namiji ba. Abunda zai fadamaka yana fushi ko ya huce zai iya maimaita maka, wasu mazan da zaran sunji mace na cewa a saketa, ko ta tsaneshi. Ko bata sonshi sai ya zaci abunda take cewa har zuci ne. Sai ya biye mata daga baya kuma ta dawo tana bashi hakuri, Idan mace ta soma yi maka bakaken maganganu a lokacin da ranta ya baci. Rungumo kayanka, kana shafata kana bata hakuri kana rarrashinta. Idan ma da sarari kwabeta, nan take zaka ji ta tsit da kuma bakuyi aure ba. Ka cikata da dadin baki ko kuma ka tashi ka bar w...

Matar aure za ta sake yi wa mijinta kaciya a Kano

Image
Tsada rayuwa tayiwa mutane katutu kowa yana ta kasan amma wannan ita burinta dole sai mijinta kaciya shafin DCL Hausa sun ruwaito wannan labarin da ya afku a jihar kano daga arewacin najeriya. “Wata matar aure a jihar Kano ta kudiri aniyar sake yi wa mijinta kaciya lamarin da ya sa mijin ya garzaya kotu neman dauki inda ya ce baya iya barci idan yana dakinta domin kada ta yi masa aika-aika.” Wannan labarin ya baiwa mutane matukar mamaki inda wasu ke cewa wannan auren dole da jin wannan labari. Wasu kuma a karkashin martani cewa suke wai Miyasa komai sai a jihar kano. Karin bayyani yana nan zuwa…..

Subhanillahi Matsin Na Nijeriya Zata Shiga A Nan Gaba Sai Ya Fi Na Yanzu

Image
Tsohon Sarkin Kano Muhammadu Sanusi na II ya ce gwamnatin da ta gabata ce ta jefa Nijeriya cikin matsin tattalin arzikin da take ciki a yanzu. Muhammadu Sanusi na II, wanda ya jagoranci Babban Bankin Nijeriya daga 2009 zuwa 2014, ya bayyana cewa gwamnatin Shugaba Bola Tinubu ba ta da laifi kan halin da ake ciki a halin yanzu domin kuwa ta gaji matsalolin da ake ciki ne. Jaridar TRTAFRIKA na ruwaito wannan rahoto Ya bayyana haka ne a wani sakon bidiyo da aka watsa a shafin Instagram a karshen mako. Ya kara da cewa ya dade yana gargadi kan a gyara matsalolin da ya hango wa kasar amma aka ki gyarawa. Tsohon shugaban Babban Bankin Nijeriya ya ce duk wanda ya ce gwamnatin Tinubu ce ta jefa kasar cikin matsin da ake ciki a yanzu “ya zalunce ta” saboda ba laifinta ba ne. Ya ce mutane na ta rubuto masa wasika cewa ana yunwa a kasa amma ya yi gum da bakinsa. “Ana yunwa, ya kamata a ce mun yi magana amma ba mu yi magana ba, to ni me zan ce? Shekara nawa na yi ina gaya wa ...

Batun Kara Karfin Gaba ga Masu Cin Na Mijin Goro Toffa Wani Abu da Baku Sani ba Ku Kalli

Image
Batun Kara Karfin Gaba ga Masu Cin Na Mijin Goro Toffa Wani Abu da Baku Sani ba Ku Kalli Wannan Bidiyo Kuji Bayani akan Hakan Batun Kara Karfin Gaba ga Masu Cin Na Mijin Goro Toffa Wani Abu da Baku Sani ba Ku Kalli Wannan Bidiyo Kuji Bayani akan Hakan Domin Kuwa Babu Shakka Hakan Zaiyi Matukar Taimakawa Jarmaa Sosai da Sosai. A Yanzu haka ga video Ka kalla PLAY ▶️

Abubuwa biyar 5 da ya kamata ku sani akan shirin Amarya Tiktok

Image
Dwhausa sun samu zantawa da jarumin fim din shiri mai dogon zango amarya tiktok wanda wannan shiri ya samu karbuwa sosai duba da irin yadda ake buga soyayya tsakanin miji da mata. Shine anka zamu zantawa da jarumin domin fadin wasu sirruka a cikin shirin fim din ga abubuwan kamar haka saboda akan zamantakewar aure Ankayi shi. PLAY ▶️ 1. Abu na farko matashi kafin ya yayi aure ya fahimci minene ma aure ya kuma ake zamantakewar aure. 2. Na biyu ya fahimci soyayya da ita a waje kafin aure shin ya zai iya ginata domin su cigaba da zaman aure baku gajiyawa juna ba, Sa’a nan kuma yasan cewa shi aure anayinsa ba wai kawai mace na burgeka a waje kadai ba. 3.Abu na uku bayan aure ma’aurata ya za’a yi su samu aminci da so da kauna ya girmama . 4. Abu na hudu ya za’a idan matsaloli suka tasowa ma’aurata su magance matsalar ta bare da mutum na ukku ya shigo a zamantakewar auren su ba. 5. Abu na biyar ya za’ayi a rage harkat sakin aure a arewacin najeriya , ya za’a magana ce...

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHEER RAJU'UN Wannan Masifar Da Mai Tayi Kama

Image
Dasafen Nan Anwayi Gari Da Tashin Hankali Inda Aka Tsinci Gawar Wani Dan Karamin Yaro A Rigasa Makarfi Road Daidai Gadan Abuja Road An Yanke Mishi Gaba ALLAH Ya Tona Asirin Wa'anda Sukayi Wannan Aika-Aika ALLAH Ubangiji Yakara Tsaremu Baki Daya Ameeeen 🤲.. Masifar Tsadar Rayuwa Bamuga Komai Ba Tukun Wlh Inde Zamu Cigaba Da Sabawa ALLAH Muna Shirka Duk Abinda ALLAH Yahana Yanzun Shi Mukasa Agaba Muna Aikatawa 😭😭😭  Yaa ALLAH Muntuba Kayafe Mana Katausaya Badan Halin Wawayen Cikin Mu Ba ALLAH Ka Kara Tsare Mana Imaanim Mu 🤲 Kamar Yadda Ammar Ya Rawaito Labarin PLAY ▶️

Labari mai dadi : Tinubu zai bada tallafi dubu hamsin 50k ga mutane

Image
A yanzu nan majiyarmu ta samu wata sanarwa wanda ta fito daga mai bada shawara ta musamman akan harka labarai a kafafafen yanar gizo Abdulaziz Abdulaziz kamar yadda shafin Rabiu Biyora ya wallafa a shafinsa kamar haka. “Mai girma Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu zai bayar da tallafi na naira 50K ga mutane 1,300 a fadin Æ™ananan hukomomi 774 dake fadin Najeriya. Sannan za’a bawa masu kananen sana’oi bashin dubu 500k zuwa Mliyan daya 1m. Zaku ma a bawa masu manyan Jari suma bashi na kudade masu yawa duk dan su bunkasa harkokin su. Wannan yana cikin kokarin gwamnati Tarayya na bunkasa tattalin Arzikin Kasa da kuma ragewa mutane radadi na yanayin da ake ciki. Abdulaziz Abdulaziz SSA PMedia.”. Fatan mu wannan shirin Allah yasa ya amfani talaka da talakawa kada yan siyasa suyi sama da fadi akan wannan tallafi.