Posts

Showing posts from November, 2023

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

LABARINA SEASON 8 EPISODE 1

Image
A Wannan Satin An Hangi Abun Mamaki Ta Yadda Aka Ga Sadiq Sani Sadiq A Cikin Shirin Labari Kalli Shirin Anan PLAY ▶️ PLAY ▶️ PLAY ▶️

Maza da Mata masu saurin kawo inzali ku kalli wannan video

Image
Maza da Mata masu saurin kawo inzali ku kalli wannan video Kalli Bidiyan Anan PLAY ▶️ PLAY ▶️ PLAY ▶️

Duk yan film yan iska ne idan akwai ubanka a film shima dan iska ne kalli bidiyon kaji abunda malamin yace

Image
Malam salihu imam yayi wani martani zuwa ga yan film danna bidiyon kaji abunda yace akan yan wasan hausa Kalli Bidiyan Anan 👇👇👇👇👇👇👇👇👇 PLAY ▶️ PLAY ▶️ PLAY ▶️

Sako Zuwa Ga Matasa Matasa Aure Bawai Yawan Shan Lemon Tsami Domin Rage Sha'aba Aji Wannan Bayani

Image
Yadda Ake A Rayuwar Yanzu Matsa Marasa Aure Na Shan Lemon Tsami Domin Rage sha'awarsu Inda Wani Malami Yayi Wani bayani Domin Zama Mafita Ga Matasa Kamar Yadda Zakuga Bidiyan Anan Kasa PLAY ▶️ PLAY ▶️ PLAY ▶️

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN Yadda Passiger Sukayi Wani Mummunan Hadari A Hanyar Kumo

Image
Yanzun nan wasu Passinger sunyi wani mummunan hatsarin mota a hayar Kumo, Gombe State har wadansu sun mutu. Kuma ba'a daga ina suke ba 'Yan uwa al'ummar musulmi mu taimaka da Sharing domin bada tamu Gudunmuwa don 'yan uwansu su gani👌 Usama B Lawal Rabah ✍️✍️✍️ PLAY ▶️ PLAY ▶️

Yan Sandan Najeriya Sun Afkawa Masu Zanga Zangar Naiman Yiwa Abba Kabir Yusuf Adalci, Sun 'Ķàśhè' Mutum Guda

Image
Magoya Bayan Gwamna Abba Kabir Yusuf A Kano Na Cigaba Da Zanga-zanga Akan Hukuncin Kotun Daukaka Kara Da Ke Dauke Da CeCe KuCe #DailyTrueHausa

Yadda Malamina Ya Kwashe Shekaru 6 Yana Amfani Dani

Image
Malamina Na lslamiyya Ya Kashe Shekaru Shida (6) Yana Lal@ta Dani, Yamin Ciki Sau Uku Ana Zubarwa, Daga Baya Kuma Yace Bazai Aureni Ba. Budurwa Ta Bayyana Labarin Yadda Malaminta Ya Yaudareta Da Sunan Soyayya. Wata Budurwa Daga Jihar Zamfara Yar Kirmanin Shekaru 20. Ta Bayyana Yadda Su Dinga Alfasha Na Tsawon Shekaru Shida Ita Da Malaminta Na Islamiyya Dan Kimanin Shekaru 30, Inda A Baya Ya Mata Alkawarin Zai Aureta Daga Baya Kurna Yazo Yace Sam Baisan Da Wannan Maganar Ba. Ta Tabbatar Da Cewa Cikin Shekaru Shidan Dasu Kwashe Suna Alfasha, Yayi Mata Ciki Sau Uku Ana Zubarwa, Ta Bayyana Cewa Ranar Malamin Nata Bashi Da Lafiya, Inda Ya Bukaci Tazo Gida Ta Gaidashi.  A Yayin Da Ta Bishi Gida Domin Gaidashi Ne Nan Ne Su Fara Aikata Wannan Aikan. Ta Bayyana Cewa Tun Tana Yar Kimanin Shekaru 14 A Fara Aikata Wannan Lamari Da Ita. Yanzun Kuma Ta Cika Shekaru Na Ashirin. Ga Hirar Da Ayi Da Wannan Budurwar Tare Da Saurayin Nata. Wato Malaminta Na Makarantar Islamiyya...

Rarara Da Abdul Amart Mai Kwashewa Sunyi Abun A Yaba Kan Iyalan Marigayi Aminu S Bono

Image
A yau din nan Ƙungiyar Daraktoci ta PROFDA Ta Gayyaji dukkan ƴan masana’antar Kannywood, zuwa taron addu’ar ɗan uwan su marigayi Aminu S. Bono A wajen ne anka samu labari mai dadi Wadda  babban mai shiryawa A Masana'antar furodusa Abdul Amart yayiwa iyalan marigayi mai bada umurni darakta kuma Aminu s bono goma ta arziki kamar yadda daya daga cikin yan masana’atar Kannywaood ya fitar a shafinsa na sada zumunta Al-amin chiroma. Shima Mawakin Siyaysa Na Arewa Daudu Kahuta Rarara Yayi Abun A Yaba Inda Ya Dauki Nauyin Karatan Yayan Marigayi Kamar Yadda Shafin official Kannywood Suka Wallafa PLAY ▶️ PLAY ▶️ Da Fatan Allah Ya Basu Ladan Abun Alkairi Da Sukayi Ya Jikan Marigayi Aminu S Bono Da Sauran Magabantanmu.

Bidiyan Dinnar Maryam Wazeer Laila A Shirin Labarina Na Cikarta Shekaru Biyu Da Yin Aure

Image
Kamar Yadda Kuka Sani Tsohuwar Jaruman Masana'antar Kannywood Maryam Wazeer Da Akafi Sani Da Laila A Cikin Shirin Nan Mai Dogon Zango Na Tashar Arewa 24 Wato Labarina Tayi Aure Shekaru Biyu Da Suka Gabatar Da Tsohon Dan Wasan Kwallan Kafar Nijeriya Maryam Wazeer Ta Fara Haskaka Ne A Cikin Shirin Labarina Inda A Shekarun Da Suka Gabatar Tayi Aure Kuma Cikin Yarda Allah Har Sun Samu Karuwa Inda A Jiya Lahadi Suka Gudanar Da Dinnar Murna Cika Shekaru Biyu Dayi Aurensu Da Fatan Allah Ya Kara Basu Zaman Lafiya Ameen PLAY ▶️ PLAY ▶️

Yadda Akayi Tattauna Da Diraktan Shirin Kwana Casain Har Ya Bayyana Wani Boyayyan Sirri Game Da Shirin

Image
HADIZA GABON: Daraktan Kwana Chasa'in Bozy, ya yi mamakin sharrikan da mutane ke yi masa. PLAY ▶️ PLAY ▶️ PLAY ▶️

Yanzu_Yanzu: Tsokacin Sheikh Ahmad Guruntum Kan Masu Shirin Film din Hausa.

Image
Yanzu_Yanzu: Tsokacin Sheikh Ahmad Guruntum Kan Masu Shirin Film din Hausa. PLAY ▶️ PLAY ▶️

Amfanin ISTIMNAT Guda 6 Na Ban Mamaki, Da Ainihin Hukunci SaA Musulunci

Image
lstimnai Akwai maganganu da yawa akansa! illar sa, Hallacin sa ko hukuncin sa a musulunci da kuma amfanin sa da mutane da yawa basa magana akai! dalilin da yasa kenan muka kawo wannan bidiyan mai taken Amfanin istimnai 6 na ban mamaki, da kuma aihinin hukuncin sa a musulunci. Idan har kai saurayine, to nasan tabbas ka taba yin istimanai, kana yi har yanzu ko kuma watakila kana da tuanin yi nan gaba! Da farkon fari dai yin istimnai ba haramun bane ko kadan! Idan kuma har zakai jam'un cewa istimnai haramun ne, to jam'un yin jima'i (cin gindi) ma kenan zai kaqance haramun ne a wajenka! PLAY ▶️ PLAY ▶️ PLAY ▶️

Ikon Allah karamar yarinya ta girgizaduniya da karatun alqur'ani mai girmakalli bidiyon kaji yadda

Image
Masha Allah karamar yarinya ta saka al umma kuka jin yadda take karanta surah arrahman ka danna sau (3) zai bude maka domin kallo  Kalli Bidiyan Anan PLAY ▶️

Masoya Shirin Labarina Sun Tada Kura A Sohiyal Midiya Kan Shirin Na Wannan Satin

Image
Masu Kallon Shirin Labarina Sun Fara Kalubantar Shirin Ta Yadda Mafi Akasarin Su Ke Ganin Presdo Yayi Namijin Kokari Akan Summayya Amma Daga Karshe Raba Gardama Ke Shirin Samun Tsutsu Daga Sama Kasheshi A Shirin Labarina Na Wannan Satin An Bayyana Wani Bangare Daga Karshe Dake Nuna Shi Kansa Shirin, Labarina Da Wata Ke Bayar Dashi A Wajen Show Kamar Yadda Daman Shirin Yazo Da Salo Na Sunan Labarina 'Ma'ana Labarina Da Ake Bayar Dashi Da Ya Faru A Baya' Mutane Da Yawa Sun Yaba Ga Aminu Saira Domin Mafi Akasarin Wasu Series Din Suna Sawa Shirin Suna Amma Sai Kaga Daga Karshe Shirin Bai Dace Da Sunan Da Aka Samarba Kamar Izzar So Har Yanzu Mutane Na Ganin Ba'a Nuni Izzar Ta Soyayya A Shirin Ba Amma Labarina Ya Nuni Dalilin Da Yasa Aka Samar Suna Labarina A Karshe Matar Da Take Bada Labarin Anyi Tunanin Zata Bayyana Cewar Sumayya Ta Auri Raba Gardama Daga Nan Kuma Labarina Ya Kare Sai Kuma Akaji Akasin Haka Inda Ta Fashe Da Kuka Ta Bayyana Cewar Yanzu Ma Aka Far...

Abu 9 Da Maza Keyi Yayin Jima'i Da Mata Basa So (pleae ka dena, Masoyiyar kama Bata so ko kadan)

Image
Mata basa Son ABubuwan Nan 9 Da maza keyi yayin jima'i (cin gindi) ko kadan, Sunyi mugun Tsanar Su musamman ma na 5. Amma abun takaici Maza da yawa Suna yi, Dalilin yin bidiyan nan kenan, dan Wayar da kan yan uwan mu maza dan ganin Sun kiyaye yinsu yayin jimai  dan kara dankon Soyyyaya tsakananin matan sua rayuwar Aure! PLAY ▶️ PLAY ▶️

Kalli Shirin Labarina Season 7 Episode 12

Image
Kalli Shirin Labarina Season 7 Episode 12 Kalli Bidiyan Anan  PLAY ▶️ PLAY ▶️ PLAY ▶️

Tofa Yadda Fasto Mai Sayar Da Tikitin Aljanna Aikata Laifin Fyade

Image
Sani Hamza, kwararren edita ne a fannin nishadi, alamuran yau da kullum da kuma siyasa.  Yana da shekaru sama da biyar a aikin jarida. Ado-Ekiti, jihar Ekiti - Da alama dai Noah Abraham, shugaban majamar Christ High Commission da ke Omua-Oke, jihar Ekiti bai daddara ba. ldan muka waiwaya baya lokacin da aka taso Abraham gaba kan damfarar wasu mabiyansa naira dubu dari 310 kowanne da sunan bayar da biza zuwa aljanna. Yanzu ma shugaban cocin ya sake bijiro da wata fatawa na cewa duniyar da muke ciki za ta shiga cikin rudani, da kuma alamto zuwan sabuwar duniya. A makon da ya gabata ne dai malamin majamiar ya shiga hannun hukumar yan sandan jihar Ekiti, yanzu kuma ya ce bushararsa za ta girgiza duniyar nan, rahoton Vanguard. Ana iya tuna cewa ranar 27 ga watan Afrelu, 2022 a Omuo-Ekiti, 'yan sanda suka cafke Abraham bayan karbar naira dubu 310 daga hannun sama da mutum 40 a wani sansani. Malamin majamiar ya karbi kudin ne da sunan zai ba mutanen tikitin shiga aljanna, lama...

Murna Na Shirin Komawa Ciki Kotu Na Shirin Gyara Kurakura Da Tayi Kan Shari'ar Abba Da Gawuna

Image
A Cikin Bidiyan Kasa Zakuji Yadda Abba Hikima Yayi Wani Fashion Baki Kan Maganar Sharia Kano Na Abba Gida Gida Da Gawuna Kalli Bdiyan Anan Kasa PLAY ▶️ PLAY ▶️

Yadda Zaku Samu Tallafin Rance SMEDAN Da Hadin Gwiwar Sterling Bank

Image
Idan kana da CAC, zaka iya amfana da Loan daga SMEDAN daga kan 250K zuwa 2.5million, zaka biya zuwa nan da shekara biyu. Ga Link ɗin: SMEDAN LINK

Bidiyan: An Tambayi Ango Dan China Mai Ya Burgeshi Ga Yar Nijeriya Ya Aureta Amma Yace Babu Komai Ya Dauki Hankali

Image
Wani Bdiyan Dan China Da Yayi Wuff Da Wata Bahaushiya Ya Dauki Hankula Ta Yadda Aka Tambayeshi Mai Ya Burgeshi Ya Aureta Amma Ya Bayyana Cewa Babu Komai Ya Dauki Hankula Kamar Yadda Zakuga Bidiyan Anan Kasa PLAY ▶️ PLAY ▶️ PLAY ▶️

Yadda Rikice Ya Barke A Kotu Tsakanin Lauyoyin Abba Gida Gida Da Alkalan Kotu

Image
Abdullahi Abubakar, kwararren editan siyasa, kasuwanci da al'amuran yau da kullum ne, ya na da gogewar aikin jarida sama da shekaru uku.  Jihar Kano – Rikici ya sake barkewa yayin da lauyoyin Gwamna Abba Kabir suka je daukaka kara a kotu.  Layoyin gwamnan sun samu wata ‘yar hatsaniya da alkalan kotun bayan fitar da takardun CTC da ke tabbatar da nasarar Abba Kabir, Legit ta tattaro.  Sabon rikicin ya barke ne bayan dukkan bangarorin sun ki amincewa da juna kan takardun CTC da kotun ta fitar a jiya, cewar Daily Trust.  Lauyoyin Gwamna Abba Kabir sun kai korafi na daukaka kara a Abuja inda su ke neman adalci a hukunci da aka yi a kuskure.  Har ila yau, alkalan kotun daukaka karar sun ki amincewa da bukatarsu a kotun inda hakan ya tilasta lauyoyin zuwa kotun shiyya da ke Kano. Har ila yau, alkalan kotun sun tura takarda ga lauyoyin don gyaran kura-kurai a takardun CTC wanda lauyoyin Abba Kabir su ka ki.  A ranar Juma'a ce 17 ga watan Nuwamba gamayy...

Labarina Season 7 Episode 12 Kadan Daga Ciki Na Ranar Juma'a

Image
Kalli Shirin Labarina Kadan Daga Cikin Shirin Na Satinnan Na Juma'a PLAY ▶️ PLAY ▶️ PLAY ▶️

Yanzunan Kotu Ta Magantu Kan Shari'ar Gwamna Jihar Kano

Image
Mista Bangari ya ce abin da aka gani a takardar da ta fitar na hukuncin shari'ar kuskure ne na wallafa wanda kuma bai karyata ko sauya sakamakon da kotun ta yanke ba.  Babban magatakardar ya ba da tabbacin cewa za a gyara kuskuren rubutun da zarar bangarorin da ke cikin lamarin sun shigar da kara a hukumance kan hakan.  Ya ja hankalin ‘yan jarida zuwa ga oda mai lamba 23 na doka ta 4 na Kotun Daukaka Kara wacce ta baiwa kotun ikon gyara duk wani kuskuren wallafa da kotu ko daya daga cikin masu ruwa da tsaki a lamarin suka gano.  Karashen labarin na zuwa .