Posts

Showing posts from December, 2023

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Bidiyan Tsaraichin Yasa An Tsare Jarumai Da Wani Dirakta/Chuchu Ta Musanta Zargin Da Ake Mata

Image
A Yau Muka Sami Wani Labarina Yadda Aka Tsare Wata Jaruma Da Wani Jaruma Harda Wani Dirakta Na Masa'antar Kannywood A Shalkwatar Yan Sanda Dake Bompai Bisa Zargin Daukar Bidiyan Tsaraichin Wata Budurwa Freedoms Radio Ta Rawaito Cewar Da Fara Wata Jarumar Kannywood Tayi Karar Kawarta Bisa Zargin Daukar Bidiyanta Babu Kaya A Jikinta A Lokacin Da Ta Fito Daga Wanka  Saide Bayan Binciken Da Yan Sanda Suka Fara Sun Kamo Wani Tsoho Daga Yobe Jihar Daya Daga Cikin Jarumar Harda Wani Dirakta Da Jarumi A Masana'antar Mai Lakabi Da Cinaka Diraktan Ya Kasance Saurayin Daya Daga Cikin Jaruman Ne Da Har Ya Aika Da Tambaya Amma Daga Bisani Sai Ya Koma Wajen Kawarta Jin Hakan Yasa Take Ganin Kamar Tayi Mata Sinachin Ne Dalilin Hakan Yasa Ta Turawa Wannan Diraktan Bidiyan Tsaraichin Kawar Tata Tare Da Jarumi Cinaka Ana Zargin Ta Sanadiyyar Cinakane Bidiyan Ya Yadu A Can Mahaifarta Wato Jihar Yobe Saide Shi Kuma Dattijo Da Aka Kamoshi Tare Dasu Shi Abokin Tsohon Mijin Jarumar Ne Da ...

Yadda Ƴan bindiga suka ƙona mata da sirikarta da yara biyu a Sakkwato

Image
Wasu ƴan bindiga sun kona wata mata tare da da sirikarta da kuma ‘ya’yanta biyu da ransu a wani harin da suka kai a garin Sakkwato. Daily Nigerian ta rawaito cewa an ce ƴan bindigar sun kai harin ne a kauyen Kurya da ke karamar hukumar Rabah a jihar da misalin karfe 8:30 na yammacin ranar Lahadi, inda suka kashe mutanen kauyen 12 tare da sace mata uku. Wani mazaunin yankin, Yusuf Garba ya ce daya daga cikin wadanda aka sace ta rasa mijinta a harin Daga cikin wadanda aka kashe akwai wata mace daya da aka kona ta mutu tare da surukarta da ‘ya’yanta biyu a cikin dakinsu,” in ji shi. A cewarsa, daga baya maharan sun yi wani kazamin fada da sojoji. “Muna zargin su ma sun yi asara mai yawa saboda mun ga jini a inda suka ajiye babura. Amma kun san ba sa barin gawarwakinsu a baya,” inji shi. Sai dai rundunar ƴan sanda a jihar ta tabbatar da mutuwar mutane bakwai yayin harin. Kakakin Rundunar ’Yan sandan Jihar Sakkwato, ASP Ahmed Rufa’i, ya kara da cewa suna ci gaba da ...

Gaskiya Al'amari Kan Dalilin Da Yasa Ahmad xm Zai Auri Wata Akasin Tsohuwar Budurwarsa Safeera

Image
A Satinnan Kafar Sadarwa Ta Karade Da Maganar Auren Ahmad xm Matashin Dan Kasuwar Crypto Currency Wadda Yayi Suna Ta Sanadiyyar Yawan Posting Din Hotunan Tare Da Bidiyan Sa Da Wata Budurwa Mai Suna Safeera Yar Social Midiya Ahmad Da Safeera Suna Yawan Posting Na Hotuna Da Bidiyan Su Cikin Yanayin Wadda Ake Tunanin Ma'aurata Ne Wasu Nayi Musu Kallon Kamar Ba Hausawa Ba Domin A Cikin Bidiyan Ana Ganin Yadda Yake Ruguma Tare Da Sibantar Matashiyar Koda A Kwanakin Baya Anyi Ta Rade Radin Maganar Auren Matashin Da Safeeran Inda Harda Wani Hotuna Mai Kama Da Pre-wedding Picture Nasu Ne Ya Bayyana Amma Satinnan Sai Akajin Akasin Haka Inda Aka Hangin Katin Gayyatar Aurensa Da Wata Da Ba Safeeran Ba Da Dama Daga Sohiyal Midiya Na Gani Ya Yaudareta Wasu Kuwa Na Ganin Laifinta Kasancewar Ta Na Mace Amma Ta Bari Yake Taba Jikinta Ba Tare Da Ya Zamo Mijinta Ba Domin Koda Yaushe Yakan Iya Canza Ra'ayinsu Zuwa Wajen Ta Sai Kuma Hakan Ta Faru Inda Zaiyi Wuff Da Wata Sai...

Labari mai dadi : Labari da zai Farantawa duk wani Dan kwankwasiyya rai da mai son Abba

Image
Mai bada umurni kuma mataimaki na musamman  na mai girma gwamna abba kabir yusuf a fagen Kannywood sunusi oscar 442 inda ya wallafa wani labari mai daɗi ga masoyan engr. Abba Kabir yusuf. Sususi oscar dai ya kawo wanann labari da wani bayan Allah yake gayamasa cewa yayi wani babban mafarki wanda ya sanya dole ya bashi wannan labari domin tabbas irin yadda ake ciki a garin Kano al’amari ne na tashin hankali akan shari’ar zaben kano da ake daf da yankewa. “Yanzu wani mutumina ya kirani awaya yabani wani labari mai faranta rai, Ina daga wayar yace dani Oscar sunana wane, ance kazo bana nan jiya, nace dashi kwarai da gaske Yace dani yana hanya yana dawowa daga Mecca ya sake fadamin Oscar naje RAUDAH kuma nayiwa mai girma GOMNA addu’ar samun nasara a kotun koli, Bayan na kwanta bacci sai nai mafarki da SHUGABAN HALITTA ANNABI MUHAMMADU S.A.W yazo inda muke muna zaune muda yawa, agurin shima mai girma GOMNA na zaune awajen SHUGABA yana zuwa ya taba bayan mai girma...

Dan Gwamna Episode 34 Abun Mamaki Da Ke Cikin Sa

Image
Dan Gwamna Episode 34 Abun Mamaki Da Ke Cikin Sa PLAY ▶️ PLAY ▶️ PLAY ▶️

LABARINA SEASON 8 EPISODE 5 ABUN MAMAKIN DA YA FARU A CIKIN SHIRIN

Image
LABARINA SEASON 8 EPISODE 5 ABUN MAMAKIN DA YA FARU A CIKIN SHIRIN PLAY ▶️ PLAY ▶️ PLAY ▶️

MAGANIN FITSARIN KWANCE NA MANYA HARDA YARA.

Image
DON ANNABIN RAHMA IDAN KA KARANTA KA TURAWA SAURAN YAN UWA DOMIN SU ANFANA. Cutar fitsarin kwance lalura ce wacce take damu wasu yan uwa,yayin da aka sani cewa yara ne suke yin wannan Sanadiyyar rashin wayo da hankali,amma a gefe guda zaka samu babba wanda yake da shekaru ya balaga amma bai dena fitsarin kwance ba. Akwai matsaloli da yawa da suke haifar da wannan damuwa Musamman ga manya wadan da shekarun su suka kai lokacin denawa amma basu dena ba. KADAN DAGA ABUBUWA DA SUKE JAWO FITSARIN KWANCE GA MANYA. 1. Matslar Cancer 2. Cutar fitsara(uti) 3. Toshewar wani sashe na hanyoyin mafitsara(A blockage or obstruction in your urinary tract) 4. Matslar Hormones 5. Wanda yake da karamar mafitsara. 6. Masu fama da ciwon suga wandan da basa under control. Da dai sauran su. HANYAR DA ZAA MAGANCE WANNAN MATSALA. ZAA NEMO 1. Saiwar Gwanda 2. Gawayi 3. Sukari. Zaa samu wadan nan abubuwa saiwar zaa wanke ta a debi daidai gwargwado,zaa samu gawayi mara yawa da sukari shima ...

Da dumi’dumi: Hafsat ta musanta aika Nafi’u Lahira a gaban kotu

Image
A yanzu nan majiyarmu ta samu wani labari wanda shafin mikiya na wallafa shafinta inda an kamala bincike har an tura su kotu. Shine take musanta wannan aika aikar da ake zarginta da ita. Matashiya Mai suna Hafsat surajo ta shadawa alkalin Kotun Majistri a Kano cewar ba ita ce ta hallaka abokinta na kusa kusa Nafi’u ba. Idan Baku manta Da farki dai Hafsat ta shaidawa ‘Yan sanda cewa ita ce ta kashe Nafi’u shi bayan ya hana ta kashe kan ta amma yau ta musanta hakan a gaban kotu. Kotun ta aike da Hafsat Zuwa gidan kurkuku kafin zama na gaba.

Bayani Kan Mutuwar Gwamnan jihar Ondo Akeredolu

Image
Gwamna Oluwarotimi Akeredolu na Jihar Ondo ya rasu a safiyar Laraba bayan fama da rashin lafiya. Gwamna Akeredolu, babban lauya (SAN) ne kuma tsohon Shugaban Kungiyar Lauyoyin Najeriya (NBA), ya rasu yana da shekaru 67 bayan fama cutar kansar jini, Leukemia. Iyalai da jami’an gwamnati sun tabbatar cewa gwamnan, wanda ke wa’adinsa na biyu ya rasu ne a daidai lokacin da ake kokarin fitar da shi kasar waje. Jaridar Aminiya hausa na ruwaito,A watan Satumba ne Akeredolu ya dawo Najeriya bayan jinyar watanni uku a kasar Jamus. A baya-bayan nan ne kuma yake shirin komawa kasar waje domin jinya bayan Shugaba Bola Tinubu ya umarce shi da ya mika ragamar jihar ga mataimakinsa Lucky Aiyedatiwa. Alokacin da ya tafi kasar Jamus Lucky Aiyedatiwa ne yake gudanar da mulkin jihar matsayin mukaddashin gwamna. Tun bayan dawowar Akeredolu a watan Satumba, yake zaune a Ibadan, babban birnin Jihar Oyo, inda yake gudanar da harkokin mulki daga nan, lamarin da ya kawo ce-ce-ku-ce,har wasu na neman...

Asalin labarin Hafsat chuchu da yayanta “Saurayinta”- babiana yar tiktok

Image
Wata matashi mai amfani da kafar sada zumunta ta tiktok mai suna babiana tayi magana akan alakar Hafsah wadda ta kashe Nafiu a jihar kano da ake arewacin Nijeriya. Babina ta bayarda wannan labarin ne a shafinta na tiktok @realbabiana1 Inda take bada labarin alakar ita Hafsat wadda ake kira da chuchu da yayanta shi margayi nafiu kenan ga abinda take cewa. chuchu tun tana gidan mijinta babu abinda bata yi asalima mijin chuchu bashi da komai shi yayan chuchu shine ya gina musu gida a wannan unguwa ukku ya dauka chuchu da mijinta ya kawo su a nan kunji daya. Dangin chuchu basu san tana da wani dangi shi yaya ba 24/7 awa ashiri da hudu cikin sati suna tare, in tana wajen aiki chuchu suna tare,in zata koma gida sai ta biya ta dauko shi, suna ta rayuwa dai babu wanda ya taɓa ɗaga yatsa yace ga abinda yake faruwa – inji babiana. Iyayen chuchu bamasu kuɗi ba ne ba, chuchu tana abubuwan da kaima kasan akwai alamar tambaya, chuchu tana da aure amma babu irin abunda mace marar tsoron A...

Yanzu yanzu asiri ya tonu ansaki muryar hafsat suraj ta watsapp wadda take cewa.....

Image
Kalli wannan bidiyon kaji voice din da aka saki na hafsat suraj wadda ta kashe abokin mijinta su magana da kawarta PLAY ▶️ PLAY ▶️ PLAY ▶️

Bidiyan Yadda Manya Kasarnan Suka Hadu Wajen Bikin Dan Tsohuwan Shugaban Kasa Sani Abacha

Image
Ana shagulgulan bikia gidan tsohon shugaban kasa, marigayi Sani Abacha inda dansa, Mustapha Sani Abacha ke angwancewa Da Amaryarsa Safa A Wajen Bikin An Hangin Manyan Kasarnan Da Suka Hada Da Mataimakin Shugaban Kasar Nijeriya Kashim Shatima, Abba Gida Gida Da Sauran Wasu Masu Fada A Kasarnan Da Fatan Allah Ya Basu Zaman Lafiya Sanna Zamu Kawo Muku Bidiyan Yadda Aka Gudanar Da Bikin A Sha Kallo Lafiya PLAY ▶️ PLAY ▶️ PLAY ▶️

An Bankado Sirri Kan Dalilin Kisan Da Hafsat Tayiwa Nafi'u Da Ake Zargin Tsohon Saurayinta Ne

Image
Yanzunan Majiyar Mu Ta Samu Wani Labarin Daga Shafin Mai Ma'abocin Rubutu A Kafar Sadarwa Na Facebook M Inuwa MH Kan Maganar Kisan Da Wata Mata Mai Suna Hafsat Tayiwa Abokin Mijinta Ta Hanyar Daba Masa Wuka Inda Ya Rubuta PLAY ▶️ PLAY ▶️ To Allah Ya Kyauta Sai Ku Bibiyuwa Domin Jin Yadda Zata Gaya.

Labarina Wata Daliba Mai Ban Tausayi Da Ta Rasa Rayuwarta Sanadiyyar Sakacin Mahaifanta

Image
Kamar Yadda Kuka Sani A Wannan Zamanin Da Muke Ciki Yawan Lalatacewar Tarbiyar Yara Yana Farowa Ne Daga Cikin  Gidansu Inda Wasu Kawayen Yayansu Ko Kuma Yan Uwansu Kai Zama Sanadiyyar Lalalacewarsu Saide A Wannan Karan Mu Sami Wani Labarin Mai Ban Takaichi Ta Yadda Masu Hidima Ga Gida Sukayi Sanadiyyar Lalalacewar Wata Yarinya Har Yayi Sanadiyyar Rasa Rayuwarta Kafarmu Ta Samu Labarina Ne Daga TikTok Inda Akayi Tattaunawa Da Malamar Su Yarinya Take Mai Bada Labarina Abun Da Ya Faru Da Ita Wato Yarinyar Kullum Ta Zo Aji A Karkace Take Zuwa Sannan Kuma Bata Daddewa A Zauna Sai Ta Tashi Kuma Ba Kullum Take Zuwa Makarantar Ba Malam Ta Tambayi Yarinya Ko Miye Dalilinta Na Son Kin Zuwa Makaranta Sannan Kuma Take Kin Zama A Class Sai Ta Fadawa Malamar Zan Sameki A Ofis Na Gaya Miki Wannan Maganar Sai Ni Dake Kade.. Yarinya Tana Shiga Ofis Din Malamar Tasu Sai Ta Cire Zaninta Da Yake Jikinta Abinda Malamar Ta Fara Ganin A Jikin Yarinyar Shine Famfas A Jikinta Sai Ta Tambayar Ya...

Dinnar Bikin Yar Ahalin El Rufai Da Wani Baturai Musulmi Mai Suna Abubakar Da Auri Hafsat

Image
Kamar Yadda Wannan Tasha Tamu Mai Albarka Ta Hausapro Tv Ta Saba Kawo Muku Bidiyoyin Biki Na Yayan Manya Da Wadda Ya Dauki Hankali A Yau Muna Tafe Da Wani Bidiyan Bikin Wani Baturai Mai Suna Abubakar-Nate Da Auri Hafsat Wadda Shi Ya Kasance Baturai Ita Kuma Bakar Fata A Wajen Taron Daurin Auren An Hangi Tsohon Gwamna Jihar Kaduna Nasiru El-Rufai Da Dansa Sun Halirchi Wajen Bikin Da Ya Nuna Suna Da Alaqa Da Auren Kalli Bidiyan Anan PLAY ▶️ PLAY ▶️ Wannan Auren Yayi Matukar Burgewa Da Abin A Yaba Domin Masoyan Sun Nuna Suna Matukar Kaunar Juna Da Fatan Allah Ya Basu Zaman Lafiya Da Samun Zuri'a Dayyaba.

Jaruma Khadija Mai Numfashi Ta Yi Nadama, Ƙasa Da Mako Biyu Bayan Dakatar Da Ita Daga Kannywood

Image
Fitacciyar Jaruma a masana’antar Kannywood, wacce ludayinta ke kan damo, Khadija Kabir Ahmad, wacce aka fi sani da Khadija Mainumfashi, ta bayyana laɗama kan abin da ta aikata, ƙasa da mako biyu, bayan da hukumar tace fina-finai ta jihar Kano, ƙarƙashin jagorancin, Abba El-Mustapha ta dakatar da ita, daga masana’antar shirya fina-finan Hausa, na tsawon shekaru biyu. Mainumfashi ta bayyana nadamarta ta ne, ta cikin wani faifan bidiyo da ta wallafa, a shafinta na kafar sada zumunta ta TikTok. Idan ba a manta ba dai, hukumar tace fina-finai ta dakatar da jarumar daga Kannywood ne, bayan fitar bidiyo da ke nuna yadda take raƙashewa cikin salon rawar solo – samfurin uwa ba gwaɓa, inda kuma bayan cece-kucen da faifan bidiyon ya haifar ne, hukumar tace fina-finai ta Kano ta gayyaci jarumar, domin jin ta bakinta, amma ta yi kunnen uwar shegu da gayyatar, lamarin da ya fusata shuwagabannin hukumar, har su ka ɗauki matakin dakatar da ita. A bidiyon da ta wallafa, ranar Al...

Kalli Shirin Sanda Episode 59 By Daddy Hikima Tv

Image
Kalli Shirin Sanda Episode 59 By Daddy Hikima Tv Kalli Cikakken Bidiyan Anan PLAY ▶️ PLAY ▶️

Abinda Da Yasa Sanatoci Zasu Maka Dan Gote Da Sauran Kamfonunnuwan A Kotu

Image
Matatar Dangote, Mob Integrated Services Ltd da gwamnatin Jihar Delta sun amfana da wani tallafin daga bankin CBN WATCHET Gwamnan babban banki ya raba N135bn a matsayin bashi ga masu harkar mai da gas, majalisa ta fara bincike a kan batun Agom Jarigbe ya ce za a dauki mataki bayan gano wasu sun karbi bashi amma ana zargin sun yi wasu abubuwa dabam A ranar Alhamis, kwamitin majalisar dattawa, ya yi barazanar kai karar wasu kamfanonin mai da gas zuwa wajen hukumar EFCC. Premium Times ta ce kwamitin majalisar zai yi karar wadannan kamfanoni idan aka same su da laifin karkatar da tallafin N135bn da CBN ya bada. PLAY ▶️ Shugaban kwamitin harkar gas a majalisar dattawa, Sanata Agom Jarigbe ya aika da wannan gargadi sa’ilin da su ka yi zama da kamfanonin. Sanatoci na binciken Dangote da kamfanonin mai a Majalisa Bankin CBN ya fito da wani tsari inda ya tallafawa manyan kamfanoni da aron kudi, Sanatoci sun bukaci jin yadda aka yi amfani da bashin. Su wani kamfanoni ne CBN ya ba bas...