Posts

Showing posts from January, 2024

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Alhamdulillah Bayan Mutuwar AminusBono Yanzu Yanzu Matarsa Ta HaifaMasa Santalelan Jariri Abin Burgewa Shiga Ka Kalli VIDEO Ya Allah Ka Jikan AminuS BonO..

Image
Alharmdulillah Bayan Mutuwar Aminu S Bono Yanzu Yanzu Matarsa Ta Haifa Masa Santalelan Jariri Abin Burgewa Shiga Ka Kalli VIDEO Ya Allah Ka Jikan Aminu S Bono... Babu Shakka Wannan Labari Yayi Matukar Daukar Hankalin Mutane Sosai Da Sosai.. Nan Muka Kawo Muku Karshen Wannan Labari Na Wannan Gida Namu Mai Albarka Mai Farin Jini Na Arewa Most Com....

Daga Karshe Yusuf Gagdi Ya Dauki Mataki Kan Sadiya Marshall Data Bata Sunan Matarsa Layla Othman

Image
Yusuf Adamu Gagdi ya dauki mataki a kan wata Sadiya Marshall wanda ake zargi ta bata sunan mai dakinsa, Layla Ali Othman 'Dan majalisar tarayyan ya yi maganganu da- dama a dandalin X jim kadan bayan taya sahibarsa murnar cika shekara 38 da haihuwa. Hon. Yusuf Adamu Gagdi ya shaidawa mabiyansa a shafinsa matar da tayi bidiyo a kan mai dakinsa, tana hannun jamian tsaro. A cewar Gagdi, idan Sadiya Marshall ta ji matsa, za ta fito da hujjojin da ta ke ikirarin tana da su a kan zargin da take yi wa matarsa. Muddin ta gagara fito da hujojin, dan siyasar yace wannan mata za ta dawo ta karyata kanta kamar yadda ta jefi Layla da zargi. "Ku tambayi inda ta ke a yanzu.. za ta sake yin magana da bakinta, ta janye kalaman da tayi a kan matata,Ba zai yiwu ta kasance a tsare na kwanaki biyu kuma ya zama ba ta fito da hujjojin da ta ke ikirari kan matatata ba." Ya Kara Da Cewa Ku rike kalamai na, zan tabbatar ta je gidan yari idan ba ta fito da bidiyoyi, hotuna, sakonni da fa...

Da Dumni-Duminsa: Sojoji sun tarwatsa sansanin yan bindiga tare da ceto mutane 35 da suka yi garkuwa da su a jihar Katsina

Image
Rundunar sojin Najeriya a jihar Katsina sun ceto mutane 35 daga hannun yan bindiga wadanda aka sace garin Tashar Nagulle da ke karamar hukumar Batsari a jihar Katsina. Katsina Reporters ta samu cewa, Sojojin sun tatattaki maboyar yan bindigar ne bayan sarmun bayanan sirri inda suka tarwatsa maboyar yan bindigar tare da kubutar mutanen da suke tsare da su boye a cikin dakuna. Daga cikin mutanen da sojojin suka kubutar akwai matan aure da maza da kananan yara wanda suka ce dawa ce kadai abincin da ake basu a kowace rana, kamar yadda Alfijir Radio suka ruwaito. A makon da ya gabata ne, tun a ranar Lahadi 21 ga watan Janairu 2024. yan bindigar suka warni hari a kauyen Tashar Nagulle inda suka yi garkuwa da mutum 35 zuwa daji kuma suka bukaci a basu Naira miliyan 60 a matsayin kudin fansa. Shugaban karamar hukumar Batsari Alhaji Yusuf Mamman Ifo, shi ne ya tabbatar da kubutar da mutanen 35 da sojojin suka yi inda ya ce ana duba lafiyarsu kafin daga bisani a maida su ...

Sakon Da Mijin Layla Othman Ya Turo Mata/Har Yanzu Akwai Soyayya Tsakanin Maimuna Da Gwanja

Image
Kamar Yadda Kuka Sani A Satinnan Ne Ake Ta Tattauna Batun Kan Rikichin Layla Usman Da Kawarta Sadiya Marshall Inda Sadiyan Ta Fito Tana Yiwa Layla Tonon Sililin Da Wasu Ke Ganin Haka Sai Taba Martaba Aurenta Saide A Yayin Da Wuta Ke Cigaba Da Kunuwa Ne Layla Usman Ke Murna Zagayowar Ranar Haihuwarta Inda Cikin Alfari Mijin Nata Mai Suna Hon Yusuf Adamu Gagdi Ya Turo Mata Da Sakon Sako Kamar Haka Wannan Sakon Yayi Matukar Burgewa Mutane Kasancewar Yadda Labarin Rikichin Nata Da Sadiya Yayi Yawo A Kafar Sadarwa Da Fatan Allah Ya Kara Basu Zaman Lafiya Ameen Anan Kuma Mutane Na Cigaba Da Bayyana Ra'ayoyinsu Kan Wani Bidiyo Da Tsohuwar Matar Ado Gwanja Maimuna Ta Wallafa A Shafin Na Instagram Tare Da Rubuta Saide A Cikin Bidiyan Da Ta Wallafa Mafi Akasari Tsohon Mijinta Ado Gwanja Ake Nuniwa Nan Fa Mutane Sun Cika Da Yi Musu Addu'ar Allah Ya Daidaita Tsakaninsu Kasancewar Yar Da Ke Tsakanisnsu PLAY ▶️ PLAY ▶️ PLAY ▶️

Masha Allah Ziyarar Layla Usman Tare Da Mijinta Kasar Saudiya

Image
Masha Allah Ziyarar Layla Usman Tare Da Mijinta Kasar Saudiya PLAY ▶️ PLAY ▶️ PLAY ▶️

Hanyoyi 5 Na Samun Saukin Tsadar Rayuwa A Najeriya

Image
Shawarwari kan yadda za a samu sauki a wannan yanayi na tsadar rayuwa Hauhawan farashin kayan masarufi a Najeriya ya jefa iyalai da dama cikin halin ni-yasu. Janye tallafin man fetur da gwamnati ta yi shi ne babban dalilin tashin gwauron zabon abubuwa a kasar; ko da yake wani masannin tattalin arziki, A.G Mukhtar, ya bayyana cawa karin haraji da tashin farashin canjin Dala sun taimaka wajen hauhawan farashi a kasar. A kan haka ne ya ba ba da wadannan shawarwari kan yadda za a samu sauki a wannan yanayi na tsadar rayuwa. 1- Takaita kashe kudi Mukhtar ya ce akwai bukatar al'ummar Najeriya su rika lissafi su guji yin saye-saye barkatai, da haka ne za a adana kudade, a kuma rage wai nauyi biyan abubuwan da aka saya. 2- Hakura da kayan alfarma Masanin ya kuma jaddada muhimmanci a hakura da sayen kaya na alfarma, a koma amfani da wadanda za su maye gurbinsu. He said, "Avoid spending on things that are frequently used especially if their prices skyrocket except if they ar...

Lokuta 8 Da Yin Jima't Acikin Su Yake Da Hadari Da illa Ga lafiya Da Azzakari. (amma abun taka)

Image
yin Jimali ko Jima'i a lokutan nan 8, Abune da ya kamata kayi kokarin kiyaye idan dai har ka damu da lafiyarJimain ka, Azzakari da lafiyar abokiyar Jima'i ka Ku kuma lokaci ne da ya kamata ku dauki Jima'in ku, Zuwa Next level ta hanyar kallon bidiyoyin mu! Kamar Irin Wayannan Masu Kayatarwar PLAY ▶️ PLAY ▶️ PLAY ▶️

Bidiyan Da Yasa Ake Neman Su Murja Da G Fresh

Image
Bidiyan Da Yasa Ake Neman Su Murja Da G Fresh Kalli Bidiyan Anan PLAY ▶️ PLAY ▶️ PLAY ▶️

MACEN DA TAKE BUSHEWA MACEN DA TAKE JIN ZAFI WAJAN JIMAI DUK SHEKARUN SAI KIN SAMU RUWAN NI'IMA

Image
PLAY ▶️ PLAY ▶️

Wata Sabuwa Kin Iya Kunu Ya Janyo Abunda Yasa Yan Kannywood Yin Abun Mamaki

Image
Wata Sabuwa Kin Iya Kunu Ya Janyo Abunda Yasa Yan Kannywood Yin Abun Mamaki PLAY ▶️ PLAY ▶️ PLAY ▶️

Sakon Mopan Ga Ali Nuhu Bayan Shigarsa Gidan Gwamnati/Mu Tsalake Rijiya Da Baya Cewar Sarkin Waka Naziru

Image
A Satin Da Ya Gabata Ne Shugaban Kasa Tinibu Ya Ayyana Jarumi Kuma Dirakta A Masana'antar Kannywood Ali Nuhu A Matsayin Shugaban Hukumar Tace Fina Finan Na Fadin Kasar Nijeriya Inda Ƙungiyar Ta Mopan Ta Turo Wa Jarumin Sakon Taya Murna Kamar Haka "Mu na taya ka murna game da nadin da Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi maka a matsayin Manajin-Darakta na Hukumar Shirya Finafinai ta Nijeriya. "Mu na matukar alfahari da nasarorin da ka samu da su ka zama abin koyi a masana'antar shirya finafinai,"Mun yi amanna nadin da aka yi maka zai bunkasa masana'antar shirya finafinai ta Nijeriya. "Mu na fatan Allah ya kare ka, ya kuma yi maka jagora wajen sauke nauyin da ya rataya a wuyan ka,"Mun yaba da kokarin ka wajen ciyar da harkar fim gaba a Afirka, musamman masanaantar Kannywood. "Mu na alfahari da kai bisa nasarorin da ka samu da kuma martabar da ka kawo wa Kannywood,"Mu na godiya da fahimta, jajircewa, da kuma kasancewar ka abin ko...

Bidiyon Nan Zai Baka Mamaki Ashe Tun'daga Kaduna Gwabna Abba Kabir ya Fara Samun Masoya Kalli yadda Suka Nuna Mai Soyayya Kalli video...

Image
Bidiyon Nan Zai Baka Mamaki Ashe Tun'daga Kaduna Gwabna Abba Kabir ya Fara Samun Masoya Kalli yadda Suka Nuna Mai Soyayya Kalli video.. PLAY ▶️ PLAY ▶️ PLAY ▶️ .

TIRKASHI; ldan ya Kasan'ce Cariti ZataHada Alamin da Wannan Matar a Matsayin ta Zama Karuwar Sa WanaHali Kuke Tunani Zai Kara Fadawa Abun Yayi Yawa Me Zaku lya CewaAkai..

Image
TIRKASHI; ldan ya Kasan'ce Cariti Zata Hada Alamin da Wannan Matar a Matsayin ta Zama Karuwar Sa Wana Hali Kuke Tunani Zai Kara Fadawa  Abun Yayi Yawa Me Zaku lya Cewa Akai.. PLAY ▶️ PLAY ▶️ PLAY ▶️

Abinda Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf Ya Fara Yi Bayan Komawarsa Kan Kujerar Mulki A Kano

Image
KOMAI YAYI DAI DAl: Gwabna Abba Kabir Ya Koma Office din Sa Domin Ci Gabada Ayyukan Sa Na Alkairi Kalli video. PLAY ▶️ PLAY ▶️ PLAY ▶️

Yadda Farjin Mace yake, Da Abu 8 Da Duk Namiji Mai Son Samun Ainihin Dadin Jima'i Ya Kamata Ya Sani.

Image
Dr Na'ima: Ko kunsan Ya Gaban Mace Yake? zaku sani acikin bidiyan nan,da Kuma sauran wasu abubuwa akan farjin mata da ya kamata ace duk wani namiji mai Azzakari ya sani! PLAY ▶️ PLAY ▶️ PLAY ▶️

Innalillahi Dan Allah Musa Dan'uwa Mubarak Leader Acikin Addu'armu Ya Hadu Da Jarrabawar... Allah Yakara Mana Lapiya Da Zaman Lafiya.

Image
Innalillahi Dan Allah Musa Dan'uwa Mubarak Leader Acikin Addu'armu Ya Hadu Da Jarrabawar... Allah Yakara Mana Lapiya Da Zaman Lafiya. Matashin Me Suna Mubarak Lawan lbrahim Wanda Akafi Sani Da Mubarak Leader Allah Ya Jarrabeshi Da Iftilain Konewa Da Ruwan Zafi A Fuskar Shi Yana Tsaka Da Aiki Da Motar Qugiya Crane) Ruwan Lafirato (Radiator) Ya Watso Masa A Fusaka Sa6anin Yadda Mutane Suke Cewa Gobarace.

LABARINA: Shin Me Kuke Tunani AMafar'ki Al'amin Yaga Matar'sa ko Daman Basu Mutuba!! tirkashi Kalli video..

Image
LABARINA: Shin Me Kuke Tunani A Mafar'ki Al'amin Yaga Matar'sa ko Daman Basu Mutuba! tirkashi Kalli video.   PLAY ▶️ PLAY ▶️ PLAY ▶️

LABARINA SEASON 8 EPISODE 8

Image
LABARINA SEASON 8 EPISODE 8 PLAY ▶️ PLAY ▶️ PLAY ▶️

Kalubali Kan Kyautar Motar Fateema /Kamata Ta Dawo Zainab Ko A Fatalawa A Shirin Labarina Episode 8

Image
Bayan Bawa Fateema Hussaini Da Akafi Na Maryam Labarina Kyautar Motar Da Wani Bawan Allah Da Ba'a Bayyana Sunansa Ba Yayi Mata Saide An Sami Wani A Shafin Facebook Mai Suna Salisu Baffayo Ya Kalubanchi Hakan  Tun Lokacin Da Aka Yi Mata Wannan Kyautar Mutane Suka Fara Bayyana Ra'ayoyinsu Inda Wasu Ganin Yadda Tsofaffin Yan Film Mata Da Maza Ke Fitowa Suna Neman Taimako Amma Ba'a Fiye Taimakon Su Ba  PLAY ▶️ PLAY ▶️ PLAY ▶️

Farin Ciki Mutanen Kano Kan Nasarar Abba /An Hangin Sunan Ali Nuhu A Jerin Sabin Mukami

Image
A Yau A Yayin Da Mutane APC Ke Shirin Ganin Yadda Zata Kaya Tsakanin Abba Kabir Da Yusuf Gawuna Da Wata Kotu Ta Anya A Matsayin Shine Zabeben Gwamnan Jahar Kano Akasin Abba Gida Gida Da Hukumar Zabe Ta  Bayyana A Farko A Matsayin Zaben Gwamnan Jihar Kano Na Shekarar 2023 Sai Kotun Ƙolin Ta Gara Tabbatar Da Nasarar Abba Gida Gida A Yayin Da Mutanen Gawuna Na Ta Rubutun Gawuna Is Coming Sai Kuma Kotun Ƙolin Ta Tabbatar Da Nasara Abba Gida Gida Kamar Yadda Hukumar Zabe Ta Ayyanashi A Farko Inda Daga Nan Kuma Yan Jam'iyyar Anpp Yin Murna Nasarar Da Sukayi A Kotu Da Fatan Allah Ya Taya Riko Ameen Anan Kuma An Hangin Suna Jarumi Kuma Dirakta A Masana'antar Kannywood Ali Nuhu A Matsayin Managing Director Of Nigerian Film Cooperation A Sabon Nadin Da Tinubu A Yau  PLAY ▶️ PLAY ▶️ Inde Muke Taya Jarumin Kuma Dirakta Ali Nuhu Murna Da Fatan Shima Allah Ya Tayashi Riko Ameen.

LABARINA SEASON 8 EPISODE 7

Image
PLAY ▶️ PLAY ▶️ PLAY ▶️

Kotun Ƙolin Ta Tabbatar Da Abba Kabir Yusuf A Matsayin Gwamna Jihar Kano

Image
Kotun ƙolin Najeriya ta tabbatar da nasarar da Abba Kabir Yusuf na jam’iyyar NNPP ya samu a zaɓen gwamnan jihar Kano na shekara ta 2023. Mai shari'a John Okoro wanda ya karanta hukuncin ya ce kotun ɗaukaka ƙara ta yi kuskure wajen tabbatar da hukuncin kotun sauraron ƙorafin zaɓen jihar, wadda ta ce Abba Kabir bai samu rinjayen ƙuri'u a zaɓen ba. Saboda haka nan kotun ta yi kuskure wajen zabtare wa Abba da NNPP ƙuri'u. A game da batun rashin kasancewar Abba Kabir ɗan jam'iyyar NNPP, kotun ta ce jam'iyya ce kawai take da ikon tantance wanda ɗanta ne ko kuma a'a.Saboda haka ne kotun ta amince da ɗaukaka ƙarar jam'iyyar NNPP tare da yin watsi da hukunce-hukuncen kotun ɗaukaka ƙara da kuma ta sauraron ƙorafin zaɓen jihar. Wannan shi ne mataki na ƙarshe a turka-turkar da aka kwashe watanni ana yi game da sahihancin sakamakon zaɓen na gwamnan jihar Kano. Tun da farko, kotun zaɓen gwamnan Kano a watan Satumban 2023 ce ta soke ƙuri'a 165,633 wadda in ...

Tabbachin Alamu Na Nunawa Abba Kabir Yusuf Ne Halistaccen Gwamna Jihar Kano

Image
Kotun koli tace kuri'un Abba Gida-Gida 165,000 bana bogi bane, halastattune. Da Wannan Dalilin Da Ne Yasa Aka Tabbatar Da Abba Gida Gida Ya Tabbata Akan Cewa Shine Halistaccen Gwamna Jihar Kano.