Posts

Showing posts from June, 2023

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Subhanallah Yadda Murja Take Bada Wasiya Kan Rashin Lafiyar Da Ta Bayyana Tana Damunta

Image
A Yau Ne Muka Ci Karo Da Wani Bidiyon Murja Ibrahim Da Take Bayyana Cewar Bata Da Lafiya Har Da Kuma Bari Wasiyarta  Kamar Yadda Zakuga Bidiyan Anna Kasa PLAY ▶️

Asadus Sunah Yayi Tonon Asirin Kaso Casain Na Matan Yanzu Ciko Sukeyi Na Duwawu Da Nonon Roba

Image
Kamar yadda kuka sani a Halin da Ake Ciki Yanzu Wani Sabon salon Cutar Yaudara Samari ya Fito Inda Mata Ke Sanya Ciko Na Duwawu Da Nonon Na Roba  Wadda A Halin Da Ake Ciki A Satinnan Jaruma Aysha Humairah Ta Fara Tsokaci Kan Lamarin Inda Hakan Yayi Sanadiyyar Jawo Cece Kuce A Kafar Sadarwa  Bayan Wannan Cece Kuce Ne Sai Wani Malami Mai Sunan Asadus Sunnah Ya Tonon Asirin Yan Mata Dake Yin Wannan Abu Kamar Yadda Zamu Kayo Muku Bidiyan Anan Kasa Danna Kan Play Din Kasa PLAY ▶️

Duk wanda baya iya jima’i sau 3 minti 20 ga magani insha Allah

Image
Duk wanda baya iya jima’i sau 3 minti 20 ga magani insha Allah PLAY ▶️ Idan kina so har ki tsufa Mijin ki yana jin dadin matsa nonon ki, kalli video domin ganin yadda ake PLAY ▶️ Amfani 10 da karas ke yi a jikin dan adam: Binciken kimiyya ya bayyana cewa bayan karin dandano da karas yake karawa abinci yana kuma dauke da sinadarai masu yawa da suka hada da antioxidants, beta-carotene, alpha-carotene, lutein, potassium, vitamin C, vitamin A, fibre da Carotenoids. Play ▶️ A sakamakon wannan sunadarai da karas ya kunsa, ga cututtuka takwas da yake kawarwa: 1. Taimakawa wurin kiyaye kamuwa da ciwon daji (kansa): Karas na dauke da sinadarai masu yawa da masana ke kira ‘Phytochemicals’ da ke yaki da cutan daji. Wasu daga cikin sinadaren sun hada da beta-carotene da sauransu. Wadannan sinadaren na karfafa garkuwar jiki Masana sun kuma gano karas na iya maganin Leukemia da kare yiwuwar kamuwa da ciwon daji na baki. 2. Inganta Lafiyar Ido Sinadarin...

Abubuwan dake motsawa mata sha’awar su cikin sauku ba tareda Namji ya kusance su ba

Image
Kamar yadda maza sha’awarsu takan motsuwa a lokacin da suka yi arba da jikin mace, haka suma mata sha’awansu ke motsuwa a yayin da suka ga wasu bangarori na halittan maza. PLAY ▶️ Kamar yadda kowani namiji yana da abubuwan da suke motsa masa sha’awarsa daga jikin mace, haka suma mata kowacce da abunda yake tayar mata sha’awarta daga jikin namiji. PLAY ▶️ Kamar yadda yake hadari ne mace ta rika bayyana surarta ga mazan da ba nata ba saboda gudun motsa masa sha’awarsa, haka yake da hadari ga mata idan zasu ga jikin namiji tsirara PLAY ▶️ Bincike ya nuna maza da dama basuma fahimci akwai halittanr su dake motsawa matansu sha’awa tun kanmin ma su tabasu barema su san yadda zasu yi amfani dasu, domin jawo hankalin matsansu a lokacin da aka bata mata rai ko ake son rarrashinta ko kuma motsa mata shl’awa, kamar yadda suma mata suke yin amfani da nasu halittun domin shawo kan mazajensu. PLAY ▶️ Munyi nazarin gano wasu ...

Subhanallah Yadda Uwa take lesbian (Madigo) da ya’yan ta mata

Image
Aminu j town yana bada Labarin wanda duk kaji shi sai abun ya baka matukar mamaki da ban al’ajabi inda yake bada labarin yadda uwa ta kori yarta a gida domin tayi madigo (lesbian) da kawar mahaifiyar ta. PLAY ▶️ Yace suna kan aiki wata budurwa abokina yarima ta kira shi tana gayamasa cewa zata kwaso kaya ta dawo inda yake yace saboda me tace mamarmu ce ta kore ni daga gida. PLAY ▶️ Aminu J town yace sai yayo kusa domin jin abinda ya faru kawai yace saboda me mahaifiyar ki zata koreki irin suna soyayya sosai sai tace wai saboda ta yi lesbian madigo kenan da Æ™awarta ae sai yace daman ke yar madigo ce. Sai ya fara mata fada ae ta kyauta abida tayi miki fada dai irin abun da yace uwar tayiwa yarta kenan sai ta buÉ—e baki tace kishi ne take akan nayi Madigo da kawarta baiwa takaicin ko bakin ciki ba. Play ▶️ Yarinyar nan ne ta fara bashi labarin yadda mahaifiyar yarinyar ta koya musu lesbian tun suna Æ™anana ita da Æ™anwarta.

Wasu abubuwan da ma'aurata zasukiyaye a zamantakewar auren su domin biyawa juna ko wace bukata a gado

Image
Daga cikin matsalolin da ma'aurata ke fuskanta shine Munana zato da ma juna Kudin goro, tabbas akwai qarancin kyautata zato a tsakanin ma'aurata da dama. PLAY ▶️ Gefen maza:- duk abunda matar su tayi dan ta burge su, ko dan qara armashin soyayya da zamantakewar su, sai mijin ya dauka zata cutar dashi, abun anunsa take so kawai, zata mallake shi, zata damfare shi, ko tana neman wani abuU a wajen sa ne.  Play ▶️ Ko duk abunda tayi bata da hankali ko tunani mai kyau, ko...ko. Gefen Mata :- duk abunda namiji ya yi sai sun dangantashi da cin amana, "namiji ba dan goyo bane" rashin kyautatawa ba'a iyan ma namiji da dai sauransu. Wannan dabľ'a na "wasu" ma'auratan yana da nasaba da yanayin al'ada, inda suka fito, qarancin wayewa, ilimin addini, zamani dana zamantakewa. Wannan ya hana ma'aurata da dama jin dadin juna domin su ba haka suke ba alhali abokan zaman su haka suka dauke su. Matuqar zamu cigaba da muna...

Abubuwan dake motsawa mata sha'awar su cikin sauku ba tare da Namji ya kusance su ba

Image
Kamar yadda maza sha'awarsu takan motsuwa a lokacin da suka yi arba da jikin mace, haka suma mata sha'awansu ke motsuwa a yayin da suka ga wasu bangarori na halittan maza. Kamar yadda kowani namiji yana da abubuwan da suke motsa masa sha'awarsa daga jikin mace, haka suma mata kowacce da abunda yake tayar mata sha'awarta daga jikin namiji. Kamar yadda yake hadari ne mace ta rika bayyana surarta ga mazan da ba nata ba saboda gudun motsa masa sha'awarsa, haka yake da hadari ga mata idan zasu ga jikin namiji tsirara. Bincike ya nuna maza da dama basuma fahimci akwai halittanr su dake motsawa matansu sha'awa tun kanmin ma su tabasu barema su san yadda zasu yi amfani dasu, domin jawo hankalin matsansu a lokacin da aka bata mata rai ko ake son rarrashinta ko kuma motsa mata shl'awa, kamar yadda suma mata suke yin amfani da nasu halittun domin shawo kan mazajensu. Play ▶️ Munyi nazarin gano wasu muhimman wurare guda goma 10 a jiki...

Abubuwan Da Suke Janyo Jin Zafi Yayin Saduwa Da lyali Da Ya Kamata Ku Sani Domin Magance Matsalar

Image
Wannan jin zafi yayin saduwa kan haddasa sabani da matsalolin rayuwar aure..bayan jin zafi lokacin saduwa akan kurma sarmu zafi a zuci, wato rashin jin dadi saboda wannan matsalar ta rashin samin gamsasshiyar rayuwar aure.  Maza za su iya samun matsalar kamar yadda mata ma za su iya samu. 1. Bushewar gaba Play ▶️ Babban abinda ke kawo wannan matsalar ta jin zafi lokacin saduwa shi ne bushewar farji ko daukewar n'ima. Maganin wannan shi ne amfani da mayuka da za su sa wajen yayi danshi kafin sabuwar. Yawan shan ruwa da gabatar wasa shi ma ya Kan taimaka. 2.Saduwa bayan haihuwa Saduwa bayan haihuwa ba tare da bayar da tazarar lokaci ba kan janyo wannan matsala 3.Sanyin Mahaifa ko Mafitsara Kasancewar kwayar cuta a farji kan iya janyo sanyi na mahaifa Dana mafitsara wanda suna daga cikin abubuwan dake janyo jin zafi lokacin saduwa 4. Tunanin cewa za'aji zafin saduwa  tunkafin a sadu Tunanin cewa za a ji zafi lokacin saduwa (tun kafin a sadun) k...

Idan har kasan kana da irin wadannanmatsalolin to kada kansake kayi aure

Image
Shi dai aure ibada ne. A cikin sa akwai dadi akwai kuna wahala. Wani lokacin yana zuwa da jarabawa kamar dai yadda sauran aiyuka na ibada suke. Wasu suna yiwa aure fahimta na daban, wasu ma auren suke ba tare da sun fahimce shi auren ba. PLAY ▶️ Akwai kuma masu yiwa auren wani irin kallon.Wanda da wannan kallon suke shiga harkar aure har ma suyi. Irin wadannan maza ne ko mata, basa jimawa cikin auren sai su rabu. PLAY ▶️ Don haka muddin kana yiwa aure irin wannann kallon ko kana sone kayi aure saboda wadannan dalilan to gara ma kada kayi. 1: Wasu suna yin aure ne saboda sun ga abokansu ko wasu na kusa da sun yi. Hakan yasa suma sai kawai suyi. Duk wanda zai yi aure da irin wannan tunanin ba tare da ya shirya ba zai iya fuskantar matsala a nan gaba. 2: Saboda Suruntu mutane wasu sai kawai su ce zasu yi aure. Kada ka bari surutun masu surutu ya tunzura yin aure baka shirya ba.  Domin su wadannan da suke surutun sune kuma zasu ci gaba da wani surutu...

Cikakken Bayani Malam Kan Maganar Ciko Da Mata Keyi Da Kuma Chajesu Kafin A Auresu

Image
Kamar Yadda Kuka Sani A Wannan Zamanin Da Muke Ciki Wani Sabon Salo Ya Kara Fitowa Ta Yadda Wasu Mata Ke Sanya Ciko Na Kirji Ko Na Mazaune Domin Daukar Hankula Maza PLAY ▶️ Saide A Satin Wata Magana Ta Fito Inda Aisha Humairah Yarinya Rarara Ta Fito Tayi Tonon Silili Kan Masu Cukan Inda Haka Yayi Sanadiyyar Jawo Rudani A Yanki Arewa Saide Daga Bisani Malamin Addini Musulunchi Yayi Bayan Kan Maganar Kamar Yadda Zakuga Bidiyan Anan Kasa PLAY ▶️

Ga Magidanta Da Suke So Azzakarin Su Ya Kara Girma Da Tsayo Da Kauri Domin Gamsar Da Maigida

Image
Dukkan wanda yake so mazakutar sa ta kara girma domin samun karfin gwiwa wajen kusantar iyali ga wannan hadin a jarraba. PLAY ▶️ ZAKA NEMO: 1. Garin Kusbara(coriander seeds) chokali 4 2. Garin Fijil(radish seeds) chokali 1 Zaka hade su waje daya sai a samu kwai danye guda 3 a fada a zuba wannan garin chokali 1 a kada shi,sannan a soya da man zaitun a cinye a kowanne lokaci tsawon sati 2. Hanyoyin Da Za Ki Gyara Fatarki: PLAY ▶️ Babu wata mace da ba ta so a ce fatarta tana sheki da yalki; babu kuma macen da take so a ce fatarta ba ta da kyau ko daukar hankali.  Hakan ya sanya mata da yawa ke kashe makudan kudade wajen lura da fatar jikinsu ko ta fuska. Da yawa daga cikin mata kuma sun fada tasku sakamakon amfanin da mayukan da suke da sinadarai, wanda a maimakon kwalliya ta biya kudin sabulu sai su buge da da-na-sani. Wannan dalili ya sanya na taho miki da hanyoyin 6 da za ki bi wajen lura da fatarki ba tare da tararradin ko fatarki za ta gamu da ...

Amfanin Albasa guda 10 ga lafiyar dan adam da ya kamata ku sani

Image
Hakika albasa na da tsohon tarihi duba da yadda al'umma ke amfani da ita a harkokin abincinsu da kuma magani.  Play ▶️ Masana sun yi ittifakin cewa albasa na da wasu muhimmman sanadarai da ke taimaka wa wajen gina jikin dan-adam, baya ga haka sanadaran da albasa ke kunshe da su na da tasiri kan wasu cututtukan jiki. Play ▶️ Shekaru da yawa da su ka shude, al'ummomin Duniya daban-daban ke amfani da albasa don magance cututtukan da ke damun su, kamar ciwon sanyin kashi, mura, ciwon makogoro da gabobi da sauran su. Play ▶️ Ganin yadda albasa ke da amfani ga lafiyar dan- adam mu ka dacewar yin bincike don zakulowa ma'abota wannan shafi, fa'idojin albasa, kuma mun yi wannan makala lakabi da 'Amfanin albasa ga lafiyar Biladama. A sha karatu lafiya. 1. Maganin Tari, Mura Ko Ciwon Makogoro. Daga cikin amfanin albasa ga dan-adam akwai maganin sanyi, mura ko ciwon makogoro. Duk wanda ke fama da daya ko duk ciwon da muka zana a s...

Indai kana fama da matsalar kankancewar mazakuta ko gaban ka baya girma to Kayi wannan hadin

Image
Abunda Yasa Kake Daukan Lokaci Bayan Kayi Zuwan Kai: PLAY ▶️ Maza da yawa suna son sake ci gaba da saduwa da matansu bayan sunyi zuwan Kai na farko. Play ▶️ Amma hakan yana citura sai zuwa bayan wasu mintuna wasu kuma sai ma an kai sama da awa 24. PLAY ▶️ Akwai mazan da suna iya yin zuwan kai har sau biyar ba tare da sun sauka daga kan matansu ba. Irin wadannan maza bincike ya nuna Kashi 30 ne cikin 100 na maza dake da irin wannan halittar. Kamar yadda aka samu irin wadannan kason cikin maza, haka ma ake dasu cikin mata, akwai macen da idan ta gamsu sau daya bata bukatar namiji sai bayan wani lokacin.  Akwai wata sai ta kawo sama da biyar sannan take sanin tayi Jima'i. Dukkanin masu irin wadannan halittar babu wani matsala dake darmun su. Illa kawai haka halittarsu na Jima'i yake.  Yayin da kuma suka nemi takurawa kansu yin fiye da abunda halittarsu bazai iya dauka ba, suna iya cutar da kansu. Bisa al'ada irin yadda halittar m...

Yadda Ango Ya Rikice Tun A Wajen Pre-weeding Picture Ya Ba Mutane Mamaki

Image
wani Bidiyo Da ya  Dauki Hankula shine ta yadda Wani Ango tun a Wajen Pre-weeding picture yake Daukar Matarsa ya Dauki Hankula  Kamar yadda Zakuga Bidiyan anan Kasa PLAY ▶️