Posts

Showing posts from October, 2023

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Kotu Ta Yankewa Ƴan Daudu Hukuncin Wata 3 a Gidan Gyara Halinka da Bulala 10

Image
Kotun Shari’ar Addinin Musulinci dake zaman ta a Hukumar Hisbah ta jahar Kano ta yankewa, wasu yan Daudu Hukunci, bayan sun yi shigar mata dan yin rawar karya kwankwaso a wajen bikin uban gidansu, mujallar hisah kano na wallafa a shafin na sada zumunta. Kotun Karkashin Jagorancin Mai Shari’a Mallam Sani Tamim Sani Hausawa, ta samu matasan yan Daudun da laifin bayan an karanto musu kunshin tuhumar da ake yi musu, inda nan ta ke suka amsa , sai dai sun roki kotun ta yi musu sassauci. Mai shari’ar ya yanke musu hukuncin daurin watanni uku ko zabin biyan tarar naira dubu goma-goma kowannen su, tare da yi musu Bulala goma-goma. Mukaddashin Kwamandan Hukumar Hisbah na Jahar Dr. Mujahiddin Aminuddin Abubakar , ya bayyana cewa hukumar ba zata gajiya ba , wajen dakile aiyukan Badala , domin aikin hukumar shi ne ,yin hani da aikata mummuna tare da kiran aikata kyakkyawa.

Yadda Dr. Zakir Naik Ya Kawo Ziyara Jihar Sokoto

Image
Yadda Mai Girma Sarkin Musulmi Ya Mayar Dr. Zakir Naik Bahaushe Hotunan Dr. Zakir Naik Sanye Da Babbar Riga Da Kuma Hula A Fadar Sarkin Musulumai Dake Garin Sokoto, Gabanin Gabatar Da Wa'azi Da Dr. Zakir Din Zai Gabatar A Jihohin Sokoto, llorin Da Kuma Babban Birnin Tarayya Abuja.

Allahu akbar ! Antono gawarsa bayan shekaru 32 da rasuwa, amma kamar yanzu ya kwanta bacci

Image
Allahu akbar ! Antono gawarsa bayan shekaru 32 da rasuwa, amma kamar yanzu ya kwanta bacci.. Kamar yadda manzon Allah ya fadi kasa bata cin gangar jikin Annabawa da salihan bayi, don haka wannan ba abin mamaki bane don an samu kangar jikin mamaci da yayi shekaru 32 kamar yana bacci. Kamar yadda manzon Allah ya fadi kasa bata cin gangar jikin Annabawa da salihan bayi, don haka wannan ba abin mamaki bane don an samu kangar jikin mamaci da yayi shekaru 32 kamar yana bacci. Ya mutu shekaru 32 baya yayin da aka same shi kamar ya yi barci sa’o’i da suka wuce, wannan mutum ne mai daraja.

Yadda Ya Rasa Rayuwarsa Ta Hanyar Shocking Da Aka Sa A Jikin Firji

Image
SULEIMAN HASSAN YA RASA RANSA SAFIYAR YAU TA HANYAR SHOCKING DIN WUTAR LANTARKI, A SHAGON MAI GYARAN FIRJI DA YAHADA DA GANGAN AYIWA MARIGAYI SULEIMAN ADALCI TA HANYAR BI MASA HAKKINSA A yau Lahadi 29/10/2023 ina gida da safe akace Mani Barrister ana sallama ana nema na, Koda nafita na taradda dandazon mutane aka daukeni akan mashin zuwa inda abun yafaru. Suleiman Hassan Dandan diyar yayatace wato jika ne agareni, wanda mutuwar sa tazamanto abun tausayi ta hanyar shocking na wutan lantarki akan hanyar sa ta zuwa wurin aiki inda yake taya babansa aikin nikan inji. Suleiman Hassan ya cimma ajalinsa a inda yana tafiya kan titin layin Marigayi Mai fatar Kada kontagora Niger State inda ya taba daya daga cikin firjin dinda wani mai gyaran firji ya sanyawa shocking ta hanyar sauke wutar lantarki daga pole waya kai tsaye zuwa firjin dinsa dake akan titi a biza zargin ana masa satan kaya. Suleiman Hassan yarasu alokacinda ya taba wannan firjin misalin ƙarfe 7:00am na safiyar yau, na...

Duk Wata Malama Mace Da Take Bàtsa Da Sunan Wa'azi

Image
Duk Wata Malama Mace Da Take Bàtsa Da Sunan Wa'azi Ba Ta Da Banbanci Da Muneera Abdulsalam A Waje Na - Dr. Sheriff Almuhajir Wata sabuwar Malamar ta sake zuhuri, amma ni abunda ke bani mamaki, su wadannan Malaman waazin da ya fi musu dadi shine labarin aure da jímai, tamkar duk ayoyin Qurani akan Jimái aka sauko da su. Tayaya za'a yi kana zaune kana kallon kyakkaywar mace tana bayanin jimai wani abu bai zo maka a zuciya ba? Bayyanar Malamai mata abune mai kyau, amma baiwa wadannan matan damar hawa mimbari suna wa'azi ana sakawa a social media da sunan addinin Musulumci ban san ina aka samo shi ba. Kuma wallahi hakan ba daidai ba ne, Domin bidah ce karara da aka kawo cikin addini, mace ta tashi daga wani gari ta hau jirgi ko mota don ta je wani gari wa'azi yaushe aka yi hakan, waye yace ayi ina hujja?

Dan balki kwamanda yayiwa rarara martani akan kalamansa da yayiwa buhari

Image
Fitaccen dan gwagwarmaya nan abdulmajeed almustapha kwamanda wanda aka fi sani da dan balki kwamanda yayi martani akan irin kalaman da dauda kahutu rarara yayiwa tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari. Wanda shima ya nuna sam baya tare da shi kuma yayi kuskure da zaiyi shekaru aru aru bai gyara wannan kuskure da ya tabka a rayuwarsa, ga abinda yake fadi “Ranar kunyi fira da rarara wanda bayan gama firar da yan jarida na dauki waya na kirashi nace masa wannan ɓarna da kayiwa kanka zaka dade baka gyara ta ba. Margayi Dan ladi kamedi shine ya fara fito da rarara daga nan ya hadashi da ruwa baba a lokacin yana algon da ya zamo mataimakin gwamna shi kuma dan Ladi kamedi ya zamo algon sai ya haɗa ruwa baba da rarara shikenan abu yayi ta tafiya sunan rarara bai fara fita ba sai da ya samu buhari. Ko babu komai ya mutunta shi ,ya girmama shi , ya fito da sunan fiye da na da. Sa’a nan haka rarara kada ya mance shida honourable sha’aban jirgin da shugaban kasa yake hawa anka dauko shi...

Ba na tare da Rarara : baban chinedu yayi zazzafar martani ga rarara akan buhari

Image
Fitaccen mawakin nan baban chinedu wanda yake abokin aikin dauda kahutu rarara ne wanda sun daɗe tare wajen rerawa tsohon shugaban kasa Muhammadu buhari wakoki tun shekarar 2015 har zuwa yanzu lokacin shugaban kasa bola Ahmed tinubu. Dauda kahutu rarara yayi maganganu sosai akan zagin tsohon shugaban Muhammadu Buhari akan cewa baiyi komai ba, kai kwana dari 1000 na gwamnatin bola Ahmad tinubu yafi na shekara takwas 8 din buhari bayan da yake cewa babu wanda yayi aiki kamar tun kafuwar samun yancin najeriya a cikin wakokinsa. Ba na tare da Rarara : baban chinedu yayi zazzafar martani ga rarara akan buhari Hoto/Dclhausa Baban chinedu ya samu zan tawa da jaridar Dclhausa inda ya bayyana matsayar akan kalaman rarara ga tsohon shugaba Muhammadu Buhari ga abinda yake cewa: “Ai idan na samu chanji shi ya samu ko kwata kwata chanjin sa ni na samu, ya samu chajin mana, shi yanzu ya isa yace bai samu chanji a rayuwarsa a gwamnatin general muhammadu buhari , sai dai ace ba’a samu yadd...

Bidiyan Yadda Ango Ke Tikar Rawa Kamar Da Ya Zauce A Gaban Amaryarsa Ya Ta da Kura

Image
Bidiyon shagalin bikin wata amarya yar Najeriya da ta tsaya jugum tana kallo yayin da angonta ke taka rawa cike da farin ciki ya haddasa cece- kuce a soshiyal midiya. Wani dan TikTok da ya wallafa bidiyon ya yi mamakin yadda amaryar ta kasance mai kunya tare da yin barkwanci game da rawar da angon ya taka,Sai kace dan nanaye, angon ya dunga taka rawa cikin salo a bidiyon yayin da mahalarta bikin suka dungi kallon yadda yake rawa cikin farin ciki. Amaryarsa ta tsaya a gefe guda sannan ta zuba ido tana kallonsa. Alamu sun nuna matashiyar na jin kunya, Yayin angon wanda yake Bahaushe ya sace zukatan masu kallo. Bidiyon ya samu mutane miliyan 1.8 da suka kalla yayin da suka dunga jinjinawa rawar da angon ya taka, Wasu sun cika da mamakin dalilin da yasa amaryar ta yi abun da ta yi Kamar Yadda Zamu Kawo Muku Kadan Daga Cikin Tsokacin Al'umma Kalli Bidiyan Anan PLAY ▶️ To Allah Ya Kyauta Zamu So Yan Mata Masu Niyyar Aure Su Tura Da Sakon Abunda Suke So Mazaje Suyi...

Kalaman Rarara : masoyin buhari ya maka masoyin rarara kotu

Image
Bayan kalaman rarara akan tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari da yayi shekaranjiya ya tayar da kura a Najeriya shine masoyan ko wane bangare sun samu husuma har takai su kotu kamar yadda  MD  mai amfani da kafar sada zumunta. Kalaman Rarara ga Buhari sun haifar da rikic! mai zafi a tsakanin masoyin Rarara da masoyin Buhari a jihar Kaduna. Kalaman suka da mawaki Dauda Adamu Abdullahi Rarara yayi ga tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari sun haifar da zazzafar rikicinci a tsakanin wani masoyin Buhari da masoyin mawaki Rarara a jihar Kaduna. Tun da fari dai, wani masoyin Buhari mai suna Mika’ilu Shehu Idris ne ya zag! mawaki Rarara a sakamakon sukar da Rarara ya yiwa tsohon shugaban kasa Buhari a wani taron manema labarai da Rarara ya gabatar a wannan mako. Lamarin da bai yiwa masoyin mawaki Rarara Aliyu Hashimu dadi ba, kuma zazzafar rikici ta barke a tsakanin masoyin Buhari da masoyin mawaki Rarara, inda masoyin Rarara wato Aliyu Hashimu ya lakadawa masoyin Buh...

Yadda Aka Yankewa Yarinya Yar Shekaru 13 Hannu Sakamakon Talauchi A Jihar Zamfara

Image
ABIN TAUSAYI: An yankewa wata yarinya ƴar shekara 13 hannu mai suna Fauziyya Sani sakamakon rashin kuɗin kai ta asibiti a jihar Zamfara  Matuƙar kana raye ba a gama halittar ka ba har sai ka koma ga Allah  wannan yarinyar da kuke gani sunan ta “Fauziyya Sani, ta haɗu da tsautsayi a satin da ya gabata sakamakon faɗowa da tayi daga kan gado wanda hakan yasa ta samu karaya a hannu wanda sanadiyyar haka ne yasa aka gutsure mata hannu sakamakon rashin kuɗi da iyayenta suke fama dashi a jihar Zamfara.  A zantawar da gidan talabijin na yanar gizo Mai-Biredi Tv suka yi da Fauziyya ta bayyana cewa tun farko ɗaurin gida ne da aka yi mata wanda hakan yai sanadiyar riƙe mata jijiyoyin hannu wanda yasa jini baya motsawa.  A cewar Fauziyya ta kammala karatunta na firamare tsawon shekara 3 da ta wuce amma har yanzu bata samu damar cigaba da karatu ba saboda rashin kuɗi har bayan faruwar wannan jarabawar da Allah yai mata, inda tace ta...

Martanin Bashir Ahmad Ga Rarara Kan Sukar Da Yayiwa Tsohon Shugaban Kasa Muhammad Buhari

Image
MARTANI GA MAWAKI DAUDA RARARA Na kalli wani bangare na videon da yake yawo na taron manema labarai da mawaki Dauda Kahutu Rarara ya gabatara yau, musamman bangarorin da ya ci wa tsohon Shugaban Kasa, Muhammadu Buhari mutunci tare da zargin cewa sai da ya rusa kasar baki daya kafin ya bar mulki. Bayan kammala kallon video na yi yunkurin bawa Rarara amsa daya bayan daya ga duk wadannan zarge - zargen da yayi, sai dai daga bisani da na sake yin nazari a tsanake sai na ga babu bukatar hakan a halkance da kuma mutunce, saboda wasu dalilai kwarara guda biyu. Na farko, cikin videon, Rarara yayi ikirarin cewa wai gudunmawar daya bayar a tafiyar Buhari ko shi Buharin bai bawa kan sa irin wannnan gudunmawa ba. IKON ALLAH.  Don Allah akwai hankali a cikin wannan magana? Sai dalili na biyu, inda yake cewa a wannan gwamnatin ta Shugaba Tinubu idan har ba a bashi mukamin minista ba, to ya kamata a ce an kira shi an zauna da shi an zabi wadanda za a bawa mukaman na ministoci. TASHIN ...

LABARINA Season 7 Episode 8 HD – Saira Movies

Image
Labarina shiri ne mai dogon zango da ke karkashin masana’atar Kannywood wanda kuma ya samu karbuwa sosai a wajen mutane wanda gidan talabijin na arewa24tv ke haskawa a duk bayan sati daya wanda ake sanyawa ranar juma’a da misalin karfe takwas 8:30 na dare tun daga zango na farko har zuwa zango na bakwai. A yau kuma an sake dawowa tafiya dogon hutun da ankayi bisa tsayawa aikin wannan shirin tare da maye gurbin wasu jarumai da bazasu sake haskawa a fim din ba duba da kwantaraginsu ya kare. Labarina wanda a yanzu dai babu jarumi Nuhu Abdullahi wanda ake kira da suna Mahmud a cikin wannan shirin yayin da ita kuma Nafisa Abdullahi ake kiranta da summaya wanda sun taka rawar gani sosai a cikin wannan shiri. Labarina fim ne da ya samu masoya sosai wanda kuma yanzu haka an maye gurbin Nafisa Abdullahi da fati washa wanda zata hau sunan Summaya. Wanda kuma shi Mahmud daman an riga da an kashe shi tun cikin zango na hudu wato season 7. Zaku ga irin yadda za’a fafata tsak...

Zazzafar Martani Ga Dauda Rarara Kahutu Kan Bidiyon Hirar Da Yayi Inda Ya Kalubalanci Mulkin Buhari

Image
- Daga Bashir Ahmad Na kalli wani bangare na videon da yake yawo na taron manema labarai da mawaki Dauda Kahutu Rarara ya gabatar a yau, musamman bangarorin da ya ci wa tsohon Shugaban Kasa, Muhammadu Buhari mutunci tare da zargin cewa sai da ya rusa kasar baki daya kafin ya bar mulki. Bayan kammala kallon video na yi yunkurin bawa Rarara amsa daya bayan daya ga duk wadannan zarge - zargen da yayi, sai dai daga bisani da na sake yin nazari a tsanake sai na ga babu bukatar hakan a halkance da kuma mutunce, saboda wasu dalilai kwarara guda biyu. Na farko, cikin videon, Rarara yayi ikirarin cewa wai gudunmawar daya bayar a tafiyar Buhari ko shi Buharin bai bawa kan sa irin wannnan gudunmawa ba. IKON ALLAH. Don Allah akwai hankali a cikin wannan magana? Sai dalili na biyu, inda yake cewa a wannan gwamnatin ta Shugaba Tinubu idan har ba a bashi mukamin minista ba, to ya kamata a ce an kira shi an zauna da shi an zabi wadanda za a bawa mukaman na ministoci. TASHIN HAN...

Ina Sa Rai Da Shiga Aljanna Ta Sanadiyyar Fim - Sadik Sani Sadik

Image
Jarumin masana'antar Kannywood, Sadiq Sani Sadiq, ya nesanta kansa daga rade-radin da ake yi na cewar shi dan daba ne a baya Sadiq wanda aka fi sani da Gambo uban Tani ya ce shi dai ya yi farauta a lokacin da yake tasowa  Jarumin fim din ya ce duk da rashin jin da ya yi, Allah bai kaddare shi da yin shaye-shaye ba Shahararren jarumin masana'antar shirya fina- finan Hausa ta Kannywood, Sadiq Sani Sadiq ya karyata rade-radin cewa shi dan daba ne a baya. Da yake amsa tambayoyi a shirin "Gabon's Room Talk Show' wanda jaruma Hadiza Aliyu Gabon ke gabatarwa a Youtube, jarumin ya ce shi mafaruci ne a lokacin da yake tasowa. PLAY ▶️ Ya ce shakka babu ya dan taba rashin ji da yake tasowa domin har ya yi sana'ar siyar da mai na bunburutu. Sai dai ya ce duk da kasancewarsa dan bunburutu bai taba yin shaye-shaye ba amma dai fada ko dambe bata yi masa wahala a lokacin. "Mutane ne basa bambancewa, akwai dan daba, akwai mafarauci. Ni mafarauci ne, na yi farau...

Abubuwan Da Yakamata Ku Sani Game Da Batun Korar Rahama Sa'idu Daga Makarantar Koyan Aikin Jinya Ta Jihar Kebbi

Image
Daga Ahmad Nagudu Duk da ina ganin sunan yarinyar nan Rahama kuma Sa'idu, wallahi ban taba zato ko daukar a musulma ba a iya sanin da na yi mata. Domin kwatakwata tsarin rayuwar ta bai yí karma da na yayan Musulmai masu mutunci ba. Kamar yadda na fada a baya, wallahi ko ni ne ki ke makarantar da na ke Shugabanci, sai na sallame ki.  Domin a hankali za ki kwadaitawa wasu masu raunin zuciyar irin kazarmar rayuwar da ki ke dabbakawa. Kurma ko da ki na makarantar ma, ni ban yadda ki na zama a cikin ta kamar sauran Daliban kirki ba. Domin kullum ke ce Abuja, Kaduna, Kano, Lagos, me ki ke zuwa yi can? Ki na da yan uwa ko dangi a can ne? ldan ma kina da su, da yawan Videos na ki, a dakunan Hotels ki ke yin su a garuruwa daban-daban.  Ki na mace, yarinya karama haka, wannan halin kirki ko tarbiyya ne? Babu Wadda za ki yaudara da wannan kukan munafunci da rainin wayon na ki! You're doing all these just to call people attentions on you.  While, ba ki fito ki...

Zakai Mafarkin Jima't Da Duk MACEN Da Ka So Kayi, ldan Kai Abu 4 Dinnan kafin Kwanciya Bacci

Image
PLAY ▶️ idan kana son yin Mafarkin Jima'i, (cin gindi) don inganta lafiyar Jima in ka, Samun jindadin Jimai, (cin gindi) da fitar da maniyyi ko kuma dai dan gudun yin Istimna'i. PLAY ▶️ To zaka iya yi cikin Sauki Da Duk MACEN Da Ka So Kayi, ldan har Kai Abu 4 Dinnan kafin Kwanciya Bacci ka PLAY ▶️