Posts

Showing posts from February, 2024

Zargin Sace Wayar Madagwal Da Madam Korede Tayi/G Fresh Ya Musanta Maganar Bashi Da Lapiya

Image
A Ranar Lahadi Babban Kaftin Na Nijeriya Ahmad Musa Ya Hada Wani Wasan Kwallon Kafar Na Manyan Sanannu A Arewa Domin Yin Zumunchi Inda Jaruma Da Manyan Celebrate Da Suka Hada Da Ali Nuhu, Umar M Sharif Madagwal ,Madam Korede Da Dai Sauransu Suka Halirchi Wajen PLAY ▶️ Saide A Yayin Da Aka Kammala Taron Ne Sai Wata Magana Ta Fito Ta Bakin Madagwal Inda Ya Bayyana Cewar Madam Korede Ta Sace Masa Waya A Yayin Da Suke Cin Abinchi Bayan Kammala Wasan Nasu Amma Nata Bangaren Madam Korede Ta Karya Batun Inda Ta Musanta Abun Har Abun Yakai Su Ga Zuwa Ofishin Yan Sanda Don Neman Hanginsa Da Yayi Kirarin Ta Tauye Masa Madagwal Ya Bayyana Hakane A Tattaunawa Sa Da  Freedom Radio Har Ya Bayyana Musu Yadda Abun Ya Faru Da Kuma Matsayar Kas Din Nasu Inda Yace Tun Fara Sun Sami Matsala Ne A Kwanakin Baya Da Madam Korede Inda Daga Bisani Ya Bashi Hakuri Har Allah Ya Kawo Wannan Taron Suka Hadu Da Ita Take Bibiyar PLAY ▶️ Yace A Lokacin Da Suka Kammala Wasan Shi Kuma Da Kaya...

Yadda Mukayi Garkuwa Da Yaro Tare Da Yi Masa Kisan Gillar Kan Kudin Fasa Naira Miliyan Biyu

Image
A Satin Da Ya Gabata Ne Muka Kawo Muku Wani Bidiyan Yadda Wasu Matasa Sukayi Garkuwa Da Yaro Karami Tare Da Yi Masa Kisan Gillar Ta Hanyar Yankashi Ta Bayan Wuyan Don Suna Neman Kudin Fansa Naira Miliyan Biyu PLAY ▶️ A Bidiyan Da Zamu Kawo Muku Xakuci Yadda Matasan Suka Bayyana Hanyar Da Suka Bi Domin Yin Garkuwa Da Yaro Tare Da Yi Masa Kisan Gilla  PLAY ▶️ PLAY ▶️ Subhanillahi Wannan Masifa Dame Tayi Kama Matasa Sun Saka Son Zuciya Da Sai Sun Sami Kudi Anyi Karatu Babu Aikin Yi Allah Ya Kawowa Matasan Nijeriya Dauki Subar Yin Ta'addanchin Da Sace Sace.

Maryam Labarina Na Shan Suka Kan Rashin Karba Al'amin Hannu Biyu Da Tayi

Image
A Yayin Da Sabuwar Jarumar Mai Tashe Mai Suna Fateema Hussain Da Akafi Sani Da Maryam A Cikin Shirin Nan Mai Dogon Zango Na Tashar Arewa24 Da Ake Haskawa Duk Satin Duniya Mai Suna Labarina Ke Kara Suna A Ciki Da Wajen Masana'antar Kannywood Saide Ta Wani Bangare Ta Sami Nakasa Daga Wajen Masoyanta Da Fari Maryam De Ta Samu Dubban Masoya Ta Yadda Ta Nuna Tausayawa Ga Al'amin Wadda Jamila Ta Yaudara Ta Goji Shi Don Ta Samu Mai Kudi Da Yake Yiwa Iyayen Rabon Dollars A Yayin Da Jamila Ta Auri Mai Kudi Shi Kuma Al'amin Ya Koka Ganin Yadda Ya Rasa Matar Da Har Yanke Aurensu Akayi Amma Aka Fasa Saboda Sun Sami Mai Kudi Inda Cikin Yanayin Tausayawa Maryam Tayi Masa Tayin Soyayyar Ta Kasancewar Tausayinsa Da Take Kuma Bata San Halin Da Zai Shiga Ba Koda Da Maryam Tayiwa Al'amin Tayin Soyayyarta Ta Samu Dubban Masoyan Da Tunda Ta Shiga Kannywood Sunanta Bai Taba Zagaya Ciki Da Wajen Masana'antar Kannywood Ba Kamar Yadda A Ranar Ya Zagaya  Maryam Tayi Sunan Da A Sh...

Maganar Mutuwar Malam Na Ta'ala Dadin Kowa Gaskiya Tayi Halinta

Image
Maganar Mutuwar Malam Na Ta'ala Dadin Kowa Gaskiya Tayi Halinta PLAY ▶️ PLAY ▶️ PLAY ▶️

Ankai Sheikh Aminu Daurawa Bango Yayi Murabus Daga Kan Shugaban Hukumar Hisbah Na Jihar Kano

Image
A Yan Kwanan Nan Ne Hukumar Hisbah Reshen Jihar Kano Take Dauki Ba Dadi Kan Jaruman TikTok Dake Shigar Bidila Tare Da Maganganu Batsa Da Kan Iya Bata Tarbiyar Yaran Hausawa Musulmi Tare Da Gurfanar Dasu Gaban Kotun Don Girbar Abunda Suka Shuka Saide A Yayin Da Wannan Al'amarin Ke Faruwa Wasu Masu Uwa A Gindin Murhu Basa Wuce Dan Kankanin Lokaci Zakaji An Sakesu Ba Tare Da Zarta Da Hukunchi Da Ya Dace Akansu Ba Saboda Suna Da Wasu Daga Sama Da Su Suka Nada Shugabanin Hisbah Hakan Yasa Kwanannan Aka Kama Murja Ibrahim Kunya Saboda An Dade Ana Ja Mata Kunne Kan Dayen Aikin Da Take Aikata Amma Takeyin Biris Da Abunda Ake Fada Mata Tare Da Yin Maganganu Da Basu Dace Kan Hukumar Hisbah Saboda Tasan Baza Iya Daukar Matakin Da Ya Dace Akanta Saboda Tana Kirarin Sun Bayar Da Gundumawa Sosai Kan Jam'iyyar Mai Ci A Kano Ta Abba Gida Gida Hakan Yasa Shi Kuma Shugaban Hukumar Sheikh Malam Aminu Daurawa Muka Ji Jita Jitan Yayi Murabus Daga Kan Kujerar Tasa Don Gundun ...

Subhanillahi Yan fashi sun gudu da adai daita sahu bayan hallaka matukinsa a Suleja dake jihar Naija.

Image
Wasu da ake kyautata zaton 'yan fashi ne sun hallaka wani matashi mai mai suna Auwalu Muhammad, Dan asalin garin Gumel a jihar Jigawa, tare da guduwa da babur ɗin adaidaita sahun da yake Sana'a da shi. Idris Aliyu(Bilili) wanda shine ubangidan matashin, ya fadawa jaridar DDL Hausa  cewa matashin ya dauki fasinjoji ne zuwa yankin Tapa a jihar Neja, inda suka shammace shi wajen yi masa mummunan rauni akai da kuma wani ɓangare na jikin sa tare da janshi zuwa cikin daji su daddaure shi da igiya hadi da kasheshi nan take duk da yunkurin guduwar da yayi domin ya tsira da rayuwarsa. Har zuwa lokacin kammala hada wannan rohoto dai, rundunar 'yansandan jihar Neja bata ce komai ba game da afkuwar wannan lamari. Daga: Muhammad Suleiman Yobe

Alfanu Uku Da Gangar Jiknka Zata Samu Tare Da Nutsuwar Zuciya idan ka na Jimai da matar ka da Safe.- De Naeema

Image
Da kun san wadannan abubuwan da kullum sai ku sadu da matanku da sanyin safiya domin kuwa saduwa da safe yafi dadi da kara lafiya ga jikin ma'aurata ka kashi 85 fiye da ko wane lokaci kuma yin jima'i da safe yana hana kamuwa da cutar ciwon sugar sanyi da sauransu sannan yana kara dankwan soyayya da tsawon rai a tsakanin ma'aurata. Domin Kallon Vedion PLAY ▶️ PLAY ▶️ PLAY ▶️

Allah Yayiwa Bintu A Cikin Shirin Dadin Kowa Rasuwa/Mai Yayi Zafi Aka Kama Sunusi Oscar

Image
A Yau Lahadi Muka Sami Labarin Rasuwa Daya Daga Cikin Jaruman Shirin Dadin Kowa Fatima Said Da Akafi Sani Da Bintu A Dadin Kowa Kamar Yadda Kuma Sami Wallafawar Daga Shafin PLAY ▶️ PLAY ▶️ PLAY ▶️ Da Fatan Allah Ya Jikanta Da Rahama Yasa Mutuwa Hutuce A Gareta

Duniya Mai Yayi, Kalli Hotunan Yadda Tsufa ya fara bayyana akan Fuskokin Wasu Tsofaffin Matan Kannywood daSukayi Zamani a baya.

Image
Jerin wasu Tsofaffin Matan Kannywood kenan wanda suka taka rawar gani Ba kadan ba domin suna cikin jerin wanda aka fara harkar fim tare dasu. Sun fara sana'ar fim tun suna yan mata wanda a yanzu kuma suna cikin jerin Tsofaffin jarumai dama ance baka cin zamanin ka kuma kaci na wani.

Lokuta 8 Da Jima'i yafi Dadi Da Matukar Gamsarwa Fiye Da Kowanne lokaci Daka Sani Ana Jima'i A ciki

Image
Lokuta 8 da jima'i yafi dadi da Matukar gamsarwa! idan baka taba jimai (cin gindi) a daya daga cikin lokutan nan ba maganar gaskiya har yanzu baka san ainihin dadin jima'in ba, A azzakarin ka, Farjin ki, da sauran sassan gabobin jimain ku! PLAY ▶️ PLAY ▶️ PLAY ▶️

Banbanci 5 Tsakanin Jima'i Da Cin Gindi Da Duk Mai Aure Ya kamata Ya Sani Dan Kiyaye matsala!

Image
Mutane da Ma'aurata da dama na tunaninjimai da cin gindi basu da banbanci in ba a wajen fada ba! Amma kuma a hakikance jimain da cin gindin suna da Matukar banbancin da ya kamata ace ka sani, musamman ma banbancin 5 din da muka kawo a cikin bidiyan! PLAY ▶️ PLAY ▶️ PLAY ▶️

Tsadar Rayuwa: Sarkin Musulmi Ya Tura Sako Ga Hukumar ICPC Kan Boye Abinci, Ya Dauki Alkawari

Image
• Yayin da ake fama da tsadar abinci a Najeriya, Sarkin Musulmi ya bukaci daukar mataki kan matsalar boye abinci • Sultan Sa'ad Abubakar ya bayyana haka ne yayin karbar bakwancin kwamishinan hukumar ICPC a yankin Sokoto • Ya bukaci Hukumar yaki da cin hanci ta lCPC ta kaddamar da bincike kan masu boye abincin inda ya ce haramun ne Abdullahi Abubakar, Editan Legit Hausa ne a bangaren siyasa, kasuwanci da al'amuran yau da kullum ne, ya na da gogewar aikin jarida sama da shekaru uku. Jihar Sokoto - Sarkin Musulmi, Sa'ad Abubakar ya bukaci daukar mataki kan masu boye kayan abinci a Najeriya. Sultan ya bukaci Hukumar yaki da cin hanci ta ICPC ta kaddamar da bincike kan masu boye abincin wanda ya kwatanwa hakan da haramun. Sarkin ya bayyana haka ne yayin karbar bakwancin kwamishinan hukumar da ke kula da Sokoto da Kebbi da Zamfara, Garba Tukur, cewar Premium Times. A cewarsa: "Boye kayayyakin abinci dai-dai ya ke da cin hanci da rashawa, wasu 'yan...

Wannan Shine Mahaifin JarumaNafisat Abdullahi Marigayi AlhajiAbdulrahman Abdullahi, Allah Ya gafarta Mashi

Image
Wannan Shine Mahaifin Jaruma Nafisat Abdullahi Marigayi Alhaji Abduirahman Abdullahi, Allah Ya gafarta Mashi. Wannan shine Hoton Mahaifin Fitacciyar Jarumar Kannywood Nafisat Abdullahi, Watau Marigayi Alhaji Abdulrahman Abdullahi Wanda Allah Yayi Masa rasuwa dadewa. An bayyana cewa Mahaifin nata fitaccen Dan Kasuwa ne kafin rasuwar sa, Allah ya gafarta Masa Ameen

Hukunchi Tsotsar Nonon Mace Ko Matarka A Musulunchi

Image
Hukunchi Tsotsar Nonon Mace Ko Matarka A Musulunchi PLAY ▶️ PLAY ▶️ PLAY ▶️

Farashin Kayan Abinci A Wasu Kasuwannin Jihar arewacin Nijeriya yayi tashin gwauron zabi

Image
A wannan sati kayan abinci yayi tashin gwauron zabi inda buhun Shinkafa da masara, da dawa sunkayi wani tashi abun sai addu’a inda farashin Shinkafa yake son kai naira dubu ɗari da hamshin, kamar yadda majiyarmu ta Katsina Reporters na ruwaito. Kasuwar garin Kankara, ga yadda farashin sa yake Kamar haka; 1- Buhun Masara – 62,000_ 63,000 2- Buhun Dawa – 58,000 3- Buhun Gero – 60,000 Dauro – 49,000 4- Buhun shinkafa – 120,000 ta tuwo – 130,000 5- Buhun Gyada ‘yar Nijer – 85,000 ‘yar yawuri – 120,000 ‘yar zamfara – 120,000 6- Buhun wake – 84,000_ 85,000 7- Buhun Waken suya – 54,000 _ 55,000 8- Buhun Alkama – 66,000 Kasuwar garin Ingawa,ga yadda farashin sa yake kamar haka; 1- Buhun Masara – 59,000 ja – 60,000 2- Buhun Dawa ‘yar kudu – 56,000 Mori – 54,000 Fara – 52,000 ta gida – 51,000 3- Buhun Gero – 54,000 4- Buhun Maiwa – 54,000 5- Buhun Shinkafa – 83,000 shenshera – 30,000 6- Buhun Gyadar kulli – 78,000 kwankwasa – 28,000 7- Buhun Alabo – 38,000 Kasuwar garin Danmusa, ga y...

yadda wani yayi zina da mahaifiyarsa saboda ya samu mulki

Image
Innalillahi wa’innah alaihi Raju’un wannan wani labari ne da malama jawairiyya ta kawo a cikin wani shiri da suke gabatarwa a gidan talabijin na sunnah tv inda ta kawo wannan labarin marar daɗi kawai saboda ya samu mulkin siyasa. Malama jawairiyya ta fadi yadda abun ya faru cikin wani faifan bidiyo inda take cewa. “Wani dan siyasa ne yaje inda wani boka yana son ya samu mukamin sanata wannan abun yasa bokan ya daina bokanci ana live bokan yace shi da yake bai taɓa ganin irin wannan masifa a rayuwarsa sai bokan yace zai iya saduwa/zina da mahaifiyarsa sai mutumin yace zai iya. Boka yace mahaifiyarka zaka iya saduwa ita ita mutumin yace zai iya, sai ya yi organazing (ya tattara mutane) kamar ɓarayi sun zo sai sunka zazare idanu sunka ce bazaka tashi ba sai ka sadu da mahaifiyarka. Kuma abinda ankace ya debo sai da ya ɗebo ya kawowa wannan boka. Sai bokan yace yanzu kai dan duniya yanzu kai dan rashin imani zaka iya lalata da Mahaifiyarka da tayi naƙudarta ta haifeka zaka...

An aikewa majalisar dokoki takardar neman rushe Masarautu hudu da dawo da Sunusi Sarkin Kano

Image
Yanzu haka wata kungiya mai suna “Yan Dangwalen Jihar Kano” ta rubutawa majalisar dokokin jihar Kano takardar neman rushe dokar kafa karin masarautu hudu da suka hadar da Gaya, Rano, Karaye da Bichi, wadanda gwamnatin da ta gabata ta kafa, tare da neman a maido da Sarkin Kano na 14 Mallam Muhammadu Sanusi II. Dala fm na ruwaito,bayanin kungiyar na zuwa ne ta cikin wata wasika mai kwanan watan Fabrairu 5, 2024, da aike wa kakakin majalisar dokokin jihar Kano, inda ta ce rusa masarautu tare da maido da Muhammadu Sanusi na biyu a matsayin sarkin Kano “zai samar da hadin kai, zaman lafiya da kwanciyar hankali a fadin jihar Kano. Jaridar Kadaura24 ta rawaito cewa rubutun wasikar na cewa: “Mun rubuto wasikar ne don rokon wannan majalisar da ta yi gyara a dokar masarautun jihar kano, muna so a gyara dokar ta yadda za’a rushe sabbin masarautun da aka kirkira guda hudu a shekarun baya. Wasikar ta ci gaba da cewa, “Mun yi imanin idan har aka hade masarautun suka koma masa...

Ana zargin wata amarya da yanke makarfafar angonta bayan da ta fara sumar da shi da Tabarya

Image
Tunda fari dai amaryar ta bukaci angon nata da ya siyo mata Madara ne bayan da ya dawo daga wajen sana’anarsa ta saran Itace a Jeji, lamarin da yasa ya je siyar da itacen bai siyu, inda ya ranto kudi ya siyo ya kawo mata, dan haka ta bukaci ya rakata bakin Labi ta tsinko ganyen Magani, ashe ta boye Tabarya da wuka a Hijabi. Dala fm sun ruwaito cewa, suna zuwa bakin labi gurin da babu mutane kawai sai yaji ta kwantare masa Kai da tabaryar ta baya har ta kai ta karya masa Mumamuki ta zubar masa da Hakora ya suma, daga nan akayi zargin ta zaro wukar inda ta yankesu ta saka su a Leda. Bayan da asirinta ya tonu ne aka kai ta wajen ‘yan sanda, inda a yanzu shi kuma yake kwance a Asibitin koyarwa na Mallam Aminu kano, sai dai likitoci sun ce idan ma ya rayu to babu zancen Makarfafar domin yanzu haka ta riga ta rube a ledar har an binne ta A zantawar wakilinmu Ibrahim Abdullahi sorondinki da ‘yar-uwar angon Zulaihat Muhammad ta ce, auren zumunci aka yi musu, kasancewar ...

Rarara Ya Tallafawa Mutane 10,000 da kyautar kayan abinchi da na cefane

Image
A cikin wannan tsananin yunwa da tsadar rayuwa wanda ko ina abun sai addu’a shahararren mawakin siyasa a da ake arewacin Nijeriya Dauda Adamu Kahuta rarara yayiwa al’ummar goma ta arziki. Kwana baya ma shima yayi ta tallafawa yan yankinsa na kahutu rarara, a yau din nan majiyarmu hausaloaded ta samu wannan labari ga mataimaki na musamman a kafafen sada zumunta Rabi’u Garba Gaya ne ya sanar da wannan abun kirki da ya wallafa a shafinsa na sada zumunta. “Mai Girma Shugaban Kasar Mawaka Alhaji Dauda Adamu Abdullahi Kahutu Rarara Ya Tallafawa Mutane Dubu Goma ( 10,000 ) Da Kyautar Kayan Abinchi, Sannan Kuma Ya Ware Naira Miliyan Hamsin ( 50,000.000 ) Ya Bawa Kowannen Su Naira Dubu Biyar – Biyar ( 5,000 ) Domin Suyi Chefane. Mai Girma Shugaban Kasar Mawaka Alhaji Dauda Adamu Abdullahi Kahutu Rarara Yayi Taron Tallafin Ne a Garin Kahutu Dake Karamar Hukumar Danja a Jahar Katsina.”

Abinci bakwai da ƴan Najeriya suka sauya saboda tsadar rayuwa

Image
Sakamakon tashin gwauron zabbin kayan masarufi da ‘yan Najeriya ke fama da shi wanda matsin tattalin arzikin da kasar ke fuskanta ya haifar, yanzu haka mutane da dama ba sa iya samun abinci sau uku a kullum. Bayanai sun nuna cewa su kansu wadanda suke samun ukun a kowace rana, sun sauya daga abin da suka saba ci a baya zuwa mai sauki wanda za a saya da kudi kadan sannan kuma zai cika ciki. Daga bayanai da kuma binciken da BBC ta yi a kasuwanni, ga wasu jerin abinci ko kuma kayan hadin abinci guda bakwai da yanzu jama’a suka sauya domin samun sa’ida: Shinkafa: Yanzu haka magidanta da dama sun koma amfani da wata nau’in shinkafa da ake wa lakabi da “A Fafata”. Ita wannan shinkafar dai ta yi kama da wadda a zamanin baya lokacin wadata ake kira “dameji” wato wadda kamfani ya fitar saboda ta lalace. Bayanai sun nuna ana sayar da kwanon irin wannan shinkafa ta “A fafata” naira dubu biyu da dari biyar. Garin Samanbita zuwa garin alabo: Yanzu haka shi ma garin samanbita da aka fi d...

Ali Nuhu Ya Bayyana Babban Kudirinsa Akan Masana'antar Kannywood Yayin Da Yake Godiya A Lokacin Liyafarsa

Image
A Jiya Ne Masana'antar Kannywood Ta Hadawa Daya Daga Cikin Jarumai Kuma Dirakta A Masana'antar Ali Nuhu Kasancewar Babbar Kujerar Da Ya Samu Na Shugaban Yan Film Na Fadin Kasar Nijeriya Baki Daya Daga Shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu A Yayin Da Yake Mika Sakon Godiyarsa Ga Dubban Masoyan Sa Ali Nuhu Ya Bayyana Kudirinsa Na Son Jarumai Da Wasu Dake Aiki A Karkarshin Masana'antar Da Su Tafi Karin Karatu Domin Zama Nagartattun Akan Aikin Su Jarumin Ya Mika Sakon Godiyarsa Ga Shugaban Kasa Harda Mataikinsa Kashim Shatima Da Kuma Wata Minista Amma Ance Waka A Bakin Mai Ita Tafi Daddi Ga Bidiyan Ne Sai Ku Saurari Abunda Yake Fada  PLAY ▶️ PLAY ▶️ PLAY ▶️

Shakatawar Jarumin Kannywood Abbale Mai Shadda Da Matansu

Image
Shakatawar Jarumin Kannywood Abbale Mai Shadda Da Matansu PLAY ▶️ PLAY ▶️ PLAY ▶️